*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*
BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 46
Stop the car NABEELA? Dama kina garin nan naje gida abokiyar zaman ki Tace min ba asan inda kk ba wai ciwonki ya tashi har kinso ki kona gidan
ADDAH MEEMAH Issa long story
So sorry I'm just curious let go in
Ussy ka wuce dasu gida Hajiya sanan ka taho da Meenal
Muka shiga ciki Kai tsaye daki ta nufa Dani ta umarce ni da inyi wanka kafin in fito Har an ajiyemin abinci saida naci kafin Nayi sallah zuhur
Cike da tausayi take kallona
NABEELA kin canza gabadaya kin rame kinyi baki ga wasu tabo a fuskanki mai yafaru dake ne haka ina Kuma a Mr JMK shima naji ance yabar garin
Uhm ADDAH bansa ta ina zan Fara ba Amman Mr JMK yaci amana da Hammana Ya bar masa Ya cutar Dani ya hai'nceni ADDAH basan ta ina zan Fara ba nafada ina kuka
Kiyi Hakuri NABEELA ki yafeni nasan ni mai laifi ne agaban ki nasan yakamata ace koh Wana Hali kk ciki ace Dani aciki basan cewa ciwon naki Yayi Nisa haka harda zaki fita hayacin ki ba
ADDAH bakiyi min laifin komai ba asali ma taimako na kk yi da bakya nan da yanzu bansa wani Hali zan tsince kaina ba ADDAH
Shhhh NABEELA koh da bana nan ALLAH na nan nasan bazai taba bari ki wulaqanta ba NABEELA
Yanzu dai are you ready to share your problem with me?
ADDAH I'm ready gara in fada miki koh burdens zai ragu nafada ina kuka
Kiyi hakuri NABEELA kowa da Irin nasa kaddara Ke Haka naki yazo
Ga Dan-Adam jajirtacce. Yakan zubda hawaye, ya sadaukar, yayi Ibadah dare da rana, kuma ya Shiga fafutuka cikin Hadari da Ruwan-sama, don ya cimma burinsa.
Haqiqah ALLAH (SW) yasan abinda zaka iya da wanda yafi karfinka. Amma yakan jarabta bawansa ne, da abinda karfinsa zai iya. Wannan ma wata Alfarma CE mai-girma daga gareshi.
Kuma Karki manta dacewa ALLAH ya na jarabta bayinsa dan ya gwada karfin imani su sanan yaga ya zasuyi shin zasu bijerai mai koko zasu cigaba da bouta masa sanan kuma ALLAH yafi jarabta mumuni wanan yana nunawa dacewa ALLAH yana sonki shiyasa yake jarabatce Ki sanan wani lokaci ALLAH yana jarabtan mune don mu gyara wani halin mumuna damukeyi don Haka ki zauna ki natsu Kiyi tunani koh Akwai Abinda kk yi da yakamata ace kin gyara Ki rike kaddara Ki da Hannu bibiyu kita istgfr kina kai kukanki gareshi in shaa ALLAH watarana wanan Abun zai zama labari.
Addah MEEMAH AHMAD ya tsane ni bai sona ya tozartani ya cuce ni ya mayar Dani karama bazawara ya mayar Dani mara gata
addah MEEMAH yana wulaqanta ni ne sabida yaga banda gata yayi min Hakane Sabida yasan ni marainiya ce Addah MEEMAH banyi mai komai ba ya SAKE ni bayan yasan ina son sa bayan yasan bazan iya Rayuwa Bashi ba
Yanzu Ya zanyi da Rayuwa ta Eh nafada ina kuka?
Shhhhhhhh hussshhh NABEELA wanan is part of your destiny and always remember this that destiny is unpredictable, sometimes it surprises us more than our expectations this is your faith NABEELA
Yanzu lokacinda yakamata ki nuna ma Duniya cewa you're alive and you'll make it with or without AHMAD
How I wish I've extraordinary power I would have taken all your burdens away
NABEELA I want you to stand on your feet and prove to Him that you're breathing not for him but for your self I know it's not easy to forget about AHMAD but you need to fight this fight your fears NABEELA
Voice out all your problems.
YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...
