*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍RAYUWAR AURENA🤍*INDAI AKWAI WANI KORAFI KOH GYARA YOU'RE WELCOME TO MY DM. KARKIJI KOMAI KIYI MIN MAGANA.. NAGODE SOSAI GROUP 1 AIKIN KU NA KYAU KEEP THE COMMENTS GOING ❤️❤️❤️❤️❤️❤️Duk sakon ku na isowa gareni fans❤️❤️❤️❤️
BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 19
Wato Kinsa Abinda kk yi kenan..?
A'ah bansani ba.
Yimin shuru Haka ake sa rigan..?
Duk ki matse jiki ki dauki botiri riga Kinsa sama akasa Wanda Yayi dalilin dayasa yaga jikin har yake wani gayamin maganar banza.. Walhy yau zakiyi bayani.. Zaki gayamin maiyasa kk yi..?Ban iya sawa ba, kayi hakuri Walhy bansa ni ba..
Jin saukar Mari nayi a fuska ta, nan take yafara cire abin wando shi(belt) dashi yafara Duka na harsa da yagaji da dukan kafin ya kyaleni.. Maza ki cire wanan kaya kafin ranki ya bace... Don ALLAH kayi hakuri bazan sake ba, kayi min rai na goge jini dake fita daga bakina,
In kk Bari nacire miki walhy sai kin gane shayi ruwa ce..
Hakanan nayi abinda yace, fyade yake so yimin azabar yau harta fi Nada.. Na nima kuka na rasa kawai rokan Mutuwa ta nakeyi, jinayi yasake kwashe ni da Mari.Damn it, you're a witch NABEELA
Muguwa kawai, who knows koh MAS'OOD ne yace kimin Haka Sabida in gaji in sake shi ya aureki..Shine koh...?
A'ah.. "
Toh wayace ki Rufe nan, meyasa komai na sa zai wuce aman banda ni, gayamin Gaskiya waya baki shawarar yimin Haka. ..?
Walhy ba kowa kuma Banyi komai ba.
Shut up and get out from my room I don't want to see you anyway close to me. kina jina koh.
Muguwa kawai..Put this into your dumb head, duk Rana da naga ki kusa dani toh Rana zaki bakunce lahira ki.. tafi yazun banso in sake ganin Fuskan ki
@Rugan
Mallam zanje Gidan su Inna Fatu' yanzu aka aiko min dacewa bata da lafiya kuma kasan yanda jiki tsufa yake yau lafiya Gobe babu
Hakane HADIZA inki je Kice Ina gaisheta.
Kai yanzun AMMADU harka yarda..?
Kulum wanan matar da ya'ta sai sun fita, kai Bakayi mamaki inda suke zuwa bane..?Yan bakinciki Saide a mutu.. Ba boka ba mallam in shaa Allah mune a gaba.. Yar Lele zo muje Kinji.
Gun adashe da riba ne zanyi bakin ciki...?
Adai guji zuwa rafi Atoh..Nace in muje mu fada Toh da ruwanki aciki.?
HADIZA Ki wuce ki bani gu, Banso hankalina Ya tashi kina dai jina koh.?
Toh mallam..!
Mallam muzo muji ya ake ciki..?
Tuntuni yace zai zo Aman Haryau baizo ba..Kibar Rishna yayi aikin shi.
Toh mallam.
Ya maganar wacan hatsabibiyar yarinya nan da ta hana ya'ta aure..?
Ya dauko wata kwarya da duk jikinta jini ne yafara yaren su na tsafi can sai ga NABEELA ta Bayana duk jini ajikinta, Mr JMK na koranta da ta fita daga dakin..

ESTÁS LEYENDO
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
No FicciónWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...