page 45

409 32 1
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 45

Mutuwa tsaye Nayi agun nakasa yin kwakwara motsi jinayi anbude kofar tana budewa tasaka ihu tana kira Hajiya

Hajiya tashigo dasauri gani Su a katsa da jini duk jikinsu yasa tasaki wani kara ta fadi kasa kafin ace mai yan sanda sun cika dakin dama kulum gidan bai rabuwa da yan sanda tun a dakin suka Fara duka na daidai da lokacin shigowar SADIQ da kyar ya kwace ni a hanunsu

What's wrong with you guys Meyasa zaku dinga dukanta haka? Haka doka ya baku

Just shut up shut your fmouth off. Can't you see your father's condition huh? She'll surely pay for this ku tafi da ita idan mijina bai farka ba itama haka

Mom ask her to explain everything to you? You should reason this Mom Mai yakawo su dakinta in ba wani mugu Abu ba

Kwashe shi tayi da Mari SADIQ bansa baka da hankali ba Sai Yau wanan yarinya ta ilata mahaifinka da Kuku amman kana goyon bayanta koma Mai yafaru banso inji Nide kawai atafi da ita can state cid Harsai ta fahimce cewa mai ta aikata kuma inda Mijina bai tashi ba na rantse saita karece rayuwanta agidan yari

Hakanan suka Samin handcuffs a hanu suka wuce Dani can Muna isa wata mata ke tambaya ta

Wato kece kk so kashe AIG koh? Toh zaki gane shayi ruwa ne Mai kuka Barta takeyi da hijabin ajiki maza ku cire kukai min ita investigation room.

Dafarko nadauka za ayi Interrogating ina ne kawai Sai jin sauka duka nakeyi ta koh ina tun ina iya nishi Harna daina saida naji ankwara min ruwa nan take nafarfado still dukana sukeyi saida suka kumbura min jiki kafin suka barni a kasa breathless..

Ya ALLAH indai mutuwa shine mafi alkhair agareni Ya ALLAH kadauki rayuwana yanzu nafada da sauran karfi da yaragemin ina kwance akasa cikin wanan dakin mai uban duhu
Inata salati ina adu'a gurin mai jin kukana Har wahalaliyar barci Yayi awan gaba dani koh Nisa banyi a bacci naji an zabamin bulala da in taso
Sai aka kai ni investigation room false statement that ni na shiga dakin Alhaji Don inyi attacking in su batare da wani hujja ba ina fita daga dakin aka ce SADIQ na jirana

Da dingishi na isa gun naga Sadiq a zaune
Sunkuyar dakai kasa Nayi

NABEELA can you please explain to me what's going on like did you try to kill them?how is it possible how did you attack them I'm confused NABEELA

Kasa Magana Nayi Sai kukan danakeyi

Please speak up I really want to help you NABEELA niban taba sanin abinda ke faruwa ba a gidan Sai Bayan incident inan nake jin mutane nafadi wai Shiyasa bama Bari baki a gidan mu wai Ashe mugun abu mukeyi
Walhy duk bansa wanan ba sabida almost all my life a waje nayi kuma batare dasu nake ba

Na kwashe abinda yafaru Dana farko da aka shigo nagayamai Kuma nagayamai bani da hanu acikin abinda ya samai su Babanshi da kuku

Hmmmm abun mamaki dama tunda naga su a dakin Nasa da walaki goron a miya
Yanzu Daddy da girma sa yake wanan abin? Toh Mai alakar Daddy da Kuku Sargent? Koh dai suna da wani sirri ne?

Nasan yanzu Inace zan tayata shigar da Kara kamar na falasar sirri na ne but I really need to do something dole insa yanda zata bar wanan wajen saying it under his breath

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Where stories live. Discover now