page 23

427 21 0
                                    

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻


Page 23

Wani kyakyawa saurayi mai kama da Mr JMK sak
Mika min Hannu Yayi alama yana so ya rikemin Hannu har mu isa gun zama, jinayi MEENAL nacewa kibashi Hanu man na Bashi hanu na kalla wajan Mr JMK naga yakoma ya zauna.. Anty FAEEZA takaroso gun Tana mana Manni wasu ma haka suka taho suna manni

HAJIYA MARIYA wacece wanan kyakyawar yarinya  da FAREED Ya rike ma Hannu Kardai ince itace uwargidan AHMAD..?

Hugsh Hajiya ADAMA dinner kk zo koko kinzo bin kwakwafafi ? Ina ruwanki dasu Kede baga Amarya da Ango can ba ai Sabida su kk zo koko?

Kai NABEELA Masha ALLAH hartafi Amarya yin kyau Walhy
Hajiya FATIMA dama kin Santa ne?
Eh. Hajiya ADAMA ai itace uwargida AHMAD
Ya salam duk kyau da class din wanan yarinya shine sabida kwadayi Da Nima suna' zai Mata kishiya da wanca tsohuwar? Ai wanan Amarya ta isa ta hyfa uwargidan

Hajiya ADAMA are you jealous that my son got married to the minister's daughter or what ?
Always put this in the back of your mind that I Hajiya MARIYA will always be the first and best in the whole Crock City. The most talk about Hehehhe Hakane Hajiya MARIYA Yan bakinciki Saide su mutu a buga damu akansa Saide kallo walhy kuwa  nagode Hajiya ZEE.

Hehehe me jealous of you..?  Hell no' Hajiya MARIYA.. " why should I be jealous of you being the minister's in-law or do you think I'd get jealous because you rent a hall worth 2.5mil tututu to bad Hajiya MARIYA Indai kina son Inyi kishi toh ki kama hall a Dubai kamar yanda na aurar da FARIDA nabaku free tickets zuwa bikin shine zanyi fushi koh ki aurar ma yarki one of the famous man in Nigeria or in Africa kamar yanda na Aurar da ZAHRA a gidan DIMI"
Hehe Gaskiya ne wanan ba Shaka Hajiya ADAMA nagode Hajiya RUKAYYA  Wai kinji mune muke Kishi?

It's okay, Please let's enjoy this beautiful day

Okay hajiya FATIMA.

Nikam Dana kalla gunsu Mr JMK sai Inga gun mu yake kallo..
Mc ya sanar dacewa AMARYA da ANGO sufito suyi rawa.. Wani Waka mai sanyi Wanda baida hayaniya akasa musu suna Rugume da juna suna rawa, jinayi kamar insa ihu sabida haushi da zafin danake ji a zuciyata
NABEELA tashi kije Kiyi masu manni nayi abinda Adda MEEMAH tace nice farkon tashi agun gabana na faduwa Kuma kafana na turgudewa tunda ban iya tafiya da takalmi ba kuma ban iya tafiya cikin mutane ba sai jina nayi kawai na tafi zan fadi
Caraf naji Ajikin wani dagowa da zanyi in kalleshi naga saurayin dazun ne, rikemin hanu yayi Harzuwa gun dasuke rawa nafito da bundle one thousand nafara manni Mr JMK sai harara na yakeyi Shima Saurayin sai masu manni yakeyi yasaki AMARYA yadawo guna yarike ni gam  kamar Muna Rawa..
Bara agama wanan bikin zaki gayamin wayabaki izini zuwa nan kuma wayabaki kayan nan yafada min akune Shima yafara min manni Shima Dayan yazo yana manni waje yacika da manni kudi Nida ba rawa nakeyi ba Naga sai manni akemin harta Kawaye MUMMY da MEENAL ta nuna min sumin manni aka mayar da wakan na rawa wajan yacika da mutane sai rawa sukeyi, Dana juya sai Inga wanca Saurayin na dauka na hoto nayi saurin nakoma gun zamana Shima Ya zo gun tunda yaga ba kowa agun.

I'm FAREED JMK by name and you?
Tunda yafada Haka nagane cewa shi kanin Mr JMK ne, Sabida suna Kama Sosai.

Shuru nayi bance komai ba..

Hello ! koh baki magana ne..

Mai sunan ki? Ke yar'uwa su sister MEEMAH ce?

Shuru nayi bance komai ba

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Where stories live. Discover now