*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 47
*Afuwan my habeebties🥰🙏🏻Munga shawarwari Kuma mungode haryanzu dai kofar abude take for more advice..😊*
Da misalin karfe Biyu Rana jigirmu ya isa ina fitowa already muyi waya dasu Akan cewa na isa a Train station dake adu na sauka
Muna cikin waya da ita ta hango ni Tana min waving wata hadadiyen matashiya ce Wanda baza ta wuce sa'ata ba naganta tsaye cikin wani hadaden milk Abaya da black goggle a idonta Wanda yakara fito da tsayin hacinta da kuma Hasken ta tana min murmushi tana tahowa nima haka ji kawai Nayi ta rugume niHi NABEELA I'm YUSRAH MOHELL you're highly welcome to our world(lol)
It's my pleasure to meet you YUSRAH.
Let go ta rike min hanu harzuwa gun car inta driver yasa min kaya a boot muka shiga baya
Muna cikin tafiya naji phone inta nakara alamar Kiran waya yashiga
Yes AMMINA yanzu haka we're on our way home Ammina the girl is damn beautiful nasamu new friend and a model too.
Okay bye.
Muka isa wani hadaden gida Wanda zan iya kiranshi da aljannah duniya gidan Yayi mugun haduwa Muna isa ciki a sitting room muka zauna after few minutes Sai ga wata elegant woman wacca akala bazata wuce 40 ba with a smile on her face Nayi saurin dukawa kafin ta Kara so
Stand up my child you're highly welcome NABEELA
Thank you ma'am"
Ina wuniLafiya lau NABEELA ya hanya
YUSRAH take her to your room make her feel at home OK?Yes Ammina
Ya kk ganta tayi koh? Nasamu new model gobe da ita zanje show dinYUSRAH what did I tell you on phone?
But Mom
No but, just do as I said
NABEELA let's go
Nide binta Nayi cikin wani hadaden daki takai ni
Ta nuna min bayi nashiga Nayi wanka sanan nayo alwala nafito saida Nayi Sallah kafin na zauna zan ci abinci na tsaya ina kallon pix dake dakin daga dukan alamu dai YUSRAH model ce koh fashion designer yanayi hotuna zai nuna cewa she's an artistInacikin kallon pictures din tashigo sanye da black leggings and yellow off shoulder blouse Wanda yake nuna curves inta
How do I look friend?
Masha ALLAH
Thanks friend lemme join you ta zauna a kasa itama ta dauki cokali tana cin abinci danake ci
Wow I love food uhmm food is good
Yanda takeyi yabani dariya nafara dariya rabona dayin dariya Harna manta Sai gashi Yau na tsince kaina dayin dariya
Wow you got dimples too Aw I love girls with dimples because it reminds of someone close to my heart
I miss you MOM!
Cike da mamaki nake kallon ta.
Kema marainiya ce kamar ni?
No yes
Kinga wanca picture din?

ČTEŠ
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Literatura faktuWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...