Page 70

479 39 14
                                        

*~Based on True life story~*

          
              NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*

BY THE DMKs✍🏻


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻



Page 70

Tarar da NABEELA sai Kiran suna HAMMA takeyi can kuma taja dogon numfashi can sai numfashi ya tsaya doctors suka yo kanta da gudu

Are you HAMMA? Please come with me, Her heart rate is low so you need to sign here fast sabida za a daura mata da wani oxygen

Cikin sauri AKHY yayi signing da sauri doctor ya bar office din zuwa dakin da take a take aka fara bata taimako na gaggawa cikin yarda ALLAH komai ya daidata

Doctor how is she now?

Alhamdulillah she's now responding to it...

Alhamdulillah Ya ALLAH
Thanks Doc..

'''AFTER THREE DAYS IN COMA'''

A firgice na farka kuma da sunan HAMMA a baki na kafin nafara bude idona wanda sukayi min mugun nauyi a hankali na bude

Na fara bin kowa da ido Ganin ba HAMMA agun yasake sani fashewa da kuka mai tsuma zuciya
Ya ALLAH kasa mafarki nakeyi ba Gaskiya ba..

Ukhtee kukan mai kk yi kuma tazo ta zauna kusa Dani

Ukhtee ina HAMMA'am yake?

NABEELA HAMMA yana lafiya Yanzu ya jikin naki yake?

Alhamdulillah addah MEEMAH zan iya zuwa na duba shi?

No. Doctor bai bada izini Haka ba ki jira yazo Kinji ana Haka Mr JMK ya shigo tare da Manya laidoji a hanun sa duk ya rame yayi baki kamar bashi ba kamar yadda yake kallon na nima Haka nake kallon sa

NABEELA ya jikin ki?

Alhamdulillah

Please ki kwantar da hankalin ki kidaina sa damuwa a ran ki in shaa ALLAH zai warke

Uhm Nagodai

Ga wuri ka zauna ukhtee ta bashi gu...

Doctor ya shigo tare da AKHY dama tunda yaga tafara motsi da baki yaje Kiran doctor

Duba ni yafara yi
Kina jin ciwo a wani gu Yanzu?

A'ah

Zuciyar ki bata miki zafi?

A'ah

Masha ALLAH, please kidaina sa damuwa a Zuciyar ki sabida gudun kar tasamu Matsala

Nagodai

Zaku iya bata tea Tasha

Ukhtee ne da addah Suka taya ni saukowa Izuwa toilet saida muka dauki 20mins kafin na fito nayi refreshing na canza kaya..

Tunda ta fito AKHY ya Lura da irin kallon da AHMAD ke mata

Mr JMK Mun godai koh zaka iya tafiya tunda Yanzu ta samu sauki

Uhmmm Mr MOHELL kenan

Ban gane Mai kk nufi da Haka ba?

Na je ina kuma?bayan NABEELA Tana nan a asibiti Idan kaga nabar asibiti nan toh NABEELA bata nan ne

Anty MEEMAH daman bana gayamiki ba kamar fa ya AHMAD yasamu tabun hankali tafada a hankali

Toh wai mai afanin ka Annan din naga dai NABEELA ba abinda kuka hada da ita Yanzu

NABEELA(RAYUWAR AURENA) Where stories live. Discover now