*~Based on True life story~*
NABEELA
*🤍(RAYUWAR AURENA)🤍*BY THE DMKs✍🏻
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
~Wanan Labarin is based on True life story~✍🏻
Page 73
Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun HAMMA'am ka tashi please ka tashi nashiga kitchen aguje na dauko ruwa na yayafa koh motsawa baiyi ba na dauki kune na nadaura a daidai kirjin sa ina jin bugun Zuciyasa a hankali
Da karfin nafara Dana kirjin sa at the same time ina bude mai baki ina hura mai iska nayi Haka sau kusan uku amma bai tashi ba
Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun HAMMA'am Don ALLAH ka tashi karkayi min Haka daga wasa shine zaka fadi kara daura kunen naji shuru cikin tsoro nabuga dadai setin Zuciyar da karfi nayi sannan na bude baki ina hura mai iska carab ya Kama bakin Inajin yadda yake nishi da kyar har yasamu natsuwa kafin ya sake ni Don kansa
HAMMA'am mai yasa kk son yin Haka Eh? Kafa San condition ka Nafada ina hawaye
Walhy lafiya nake daga kawai na biyo bayanki sai nafara Ganin jiri numfashina na sama shine kawai
HAMMA'am da Yanzu wani Abu ya samai ka ya kk so nayi da rayuwana Eh Nafada ina kuka?
Nasan ba abinda zai samai ni inda ina tare dake My Jannah nasan koh mutuwa ce ta zo min Yanzu Alhamdulillah sabida zan mutu da farinciki cewa a hanun ki na rasu
HAMMA'am please kadaina Kiran mutuwa cuta ba mutuwa bace
Nasani my Pearl amma nasan ni ba...
Shhhh in shaa ALLAH zamu rayu tare koh da mutuwa ce Gara ta dauke mu gabadaya coz I can't imagine how my life would be without you HAMMA'am
No zaki rayu sabida zaki kula mana da yaran mu
Zan rayu ne inda kana tare Dani kawai HAMMA'am
My jannah nasan na kusa mu..
Ban Bari ya karasa ba nayi exclaiming bakin sa passionately and deeply nan take sabida nasan yana bukatan Haka
'''TWO WEEKS LATER '''
Shakuwar da kaunar juna mu takara karfi a tsakanin mu kulum muna manne da juna batare da gundira da juna ba
Yau muna sitting room ina kwance a jikin sa muna kallon sunnah TV shikuma yana shafa min Kai Waya ta fara ringing
Aslm Ukhtee
Ikoh ALLAH Mrs HAMMA nane yau ni ake kashe ma voice
Ukhtee kin fara koh
Gaskiya nafada Waya sani ma koh kuna tare ne coz daga jin voice inki nasan bake daya bace
Nayi saurin tashi daga jikin sa toh Mara kunya abinda kk Kira ki gayamin kenan?
Nope.. On our way to your house so kiyimin kayan dadi twins yau kwadayi suke ji
Ban taba Ganin Mara kunya Mai ciki irinki ba toh sai kun zo
Dan wake manja fa nake so Atoh sannan kiyi min pasta
OK ma'am.
Muna Gama Waya na sanar Mai tare muka shiga kitchen din tun after 4 muke kitchen bamu muka Gama sai after isha nayi wanka nasha atamfa ta mai Zane ja ajiki Riga da skirt nayi mamaki yanda suka matseni kardai ace nakara kiba
Dama yace sai after isha zai shigo sabida zai Karo su fruit
Ina karasa gyara waje naji bell rings nayi saurin budewa hugging inta nayi cikin farinciki can naga Matar SADIQ da ZEE Bamali

YOU ARE READING
NABEELA(RAYUWAR AURENA)
Non-FictionWanan Labarin Is based on True life story.. " "Labarine da ya kunshi abubuwa da dama akan Rayuwa da zamantakewa Auretaya" "Labarin Wata yarinya Yar shakara sha shida aduniya wacca ta taso a hanu kishiyoyi mamanta Alokacin da take tunani cewa wahal...