*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*ALHAMDULLIH Laifin dadi karewa KUYANGAR QUNCI,ya wa'azantar ya ilimantar,Allahu ya baki cikakken ladan ki BESTY ASMEENAT*
*Readers,followers commentators mutane na muje zuwa*🤝🏼🙌🏾
*Page▶36*
Zahida Duniya yayi mata zafi Kwana biyu gaba daya ashween ya dauke mata wuta sosai, shi da laifi amma sai ya juya maganan ya dawo gaba daya yanzu laifin kanta kawai take gani
Tun washe garin ranar take kokarin binsa ta bashi hakuri amma yaki sam ya kulata,wani bin ma sai ta kwana ta wuni bata gansa a gidan ba haka ma ko da chan office taje,har ta hakura yanxun karime ta sa take mata jigilan gulma.
Jasmine kuwa tunda ta lura da hakan sai ta soma neman tsokanan ta ,abu kadan sai ta narke masa tana shagwaba enda karimen zata gani da kyau takai gulma,Shima Yana hankalce da komai,amma sai ya kyale ta.
Don so yake zahida ta sa aranta cewa jasmine ba kamar tania ba ne da zata ce zata mata wani abun.Jasmine da zahida ko ba sauki kullum wutar fitinan su dada hurawa sukeyi a hankali suka dan su,..
Yau Ana saura kwana biyu a soma progrme din jabir a abuja
Ashween Ya ma dena dawo wa gidan kwata kwata sai dare, ko ita jasmine din ba ganin sa take ba don fitinan su ya ishe sacikin dan kwanakin dukan su ya hada ya dena kulawa ya cigaba da sha'anin sa.
Kowa da abunda ke damun sa ,musamman ma jasmine da take mugun missing din touches dinsa
Abincin ma bata wani iya ci ba don ta soma sabawa da presence dinsa agaban ta kowani lokaci tafi so ace suci tare ..
Haka itama zahida ,tana mugun son ko da ya saurare ta ma yaji abunda ke damunta,
Tana matukar bukatar wanda zata gaya masa problms dinta ko dan ta samu relieve amma sam ashween yaki.
Washe gari da safe ana gobe zasu bar yola jasmine tayi masa sammako ta sha light make up sama sama ta sanya riga mai kama da material fari mai siririn hannuamma kash a banza, don koda ta isa kofar dakin ya riga ya fice abunsa,
Sosai ranta ya dagule ji tayi kamar ta kurma ihu don bata taba tunanin zata na jin shaukin son suka kasance tare so soon har haka ba,Tayi kyau kam na daukar hankali gadon bayan ta kaf rabi a bude, net din sai ya kwanta ya manne da fatan ta gwanin sha'awa, gashi rigar har yana wani nuna shatin nonowan ta ta ciki alaman ko bra bata saba
A hankali take saukowa cikin rashin jin dadin samun sa, bata hankara ba kawai ta ji mutane a gaban ta,
Dauke kai tayi saurin Yi sannan ta dawo ta watsa musu harara mai zafi da niyyar bi ta gaban suta wuce abunta,Tsaki zahida tayi tana mata kallon sama da kasa tace ke! Come back here"
Yanayin yadda tayi maganan Sai da jasmine ta razana, amma sai ta dake taki ta juyo saima canza salon takun ta tayi ta cigaba da tafiyan ta kamar bada ita suke ba
Karime na gefe sai zuga zahida takeyi murya kasa kasa tana cewa
Madam kinga ni ko? maganan ki fa zai iya dawo wa gaskiya halan ma kwace miki shi tazo yi gidan nan, ai zai iya yiyuwa akwai yin aure tsakanin su ma an an sani tun agida..hmmmm karfa a miki yar dangi kina zaune madam.Jin hakan ma yasa zahida ta juya ta mata wani mugun kallo tace,just shut up karime
Wannan ba matsala ta bane don nasan ashween nika dai kawai yake so a duniya,
Damuwa ta kawai nasan meye nufin yarinyar nan dani ne, don tunda ta zo gidan nan take wargaza min al'amari,son shi take yi ne?Karime ta tsaya itama kamar mai nazari chan tace ,' kwarai kuwa madam, akwai gamshin haka.ni na gama lura
Ita ce ma mai bibiyansa ..ki kalli kayan da tasa yanzun.hmmmDukan su Ido suka mayar kan jasmine dake kan takawar ta a hankali har takai kusa da kofar dakin ta
Taf taf taf zahida ta buga jikin karime tace yi gudu kije ki taro min ita kar ta shiga daki
Ai ba jira karime ta zura a guje wanda ya sa jasmine din dakatawa ma tun kafin ta iso ta
Tace ke lpya?Tana haki tace madame ne ta ce na tare ki,
Tsaki jasmine ta ja mai sauti ta watsa mata harara
Zaki bani waje na wuce ko sai na wanka miki mari?Cikin hakan zAhida ta karaso wajen itama
Tana cewa .. wanka mata mari na gani marar kunya,Nan karime ta yi gefe ta basu waje suna fuskantar juna
Kallon kallo suke yi cike da tsanan kansu,
Zahida tace,ena kika fito anan?
Jasmine kamar bazata amsa ba tace'enda idon ki ya baki nan naje.Dan takaitaccen Dariya zahrod tayi tace a hakan? dube ki yar iska kawai,mayya, dama tallen jikin naki zaki kaimasa ko me?
Abun ya sosa ma jasmine rai amma sai ta daure tace ,yar iska ,mayya? Hehehe
Ohh' haba,look who is talking
Ai gwara ni nan gidan kamar gidana ne don wallhy yau na bar gidan nan tare da shi zamu bari har abada kefa?
Iskanci da maita ya wuce wacce zata bar gidan iyayen ta ta zo ta zauna da saurayi?
Kai, wallhy an yi asarar mata ,wasu dai azabar jarabar su shi zai kashe su mswww.ta ja tsuka mai zafi tare da hararata dauke kai gefe,Hannu karime ta sa akai alaman mamakin yadda jasmine ke iya fadan magana gatsau ma zahida
Don ko a fuska ka kalle su kasan zahida ba sarar jasmin bane ko a wasa.Cikin bacin rai zahida tace kan bala'i. ..ni kike cewa hakan jasmine?wato nice yar iska,mayyan kenan ko
Jasmine tace muguwar yar iska ma kuwa, in yayi miki zafi ki bar gidan mana shasha jarabbabiya kawai,
Nan ma Tayi tsaki zata bar wajen'Wani wuf zahida tayi ta damko ta ta wanka mata mari, nan kokawa ya kure
Jasmine Duk iya yadda taso ta fincike daga jikin zahida ta kasa don wani irin damka mai tsanani ta mataA hatsale tace dauko min sugar karime yi sauri ki kawo min shi nan
Nan ta ja hannun jasmine din da karfi ta finciko ta ta shige room din da ita
Kokawa suke yi amma na gaba yayi gaba zAhida ta riga ta fita karfi da gwari nan ta damke ta jasmine sosai
Itako sai dura mata ruwan zagi take yi da bakaken maganganuAi kuwa karime na shigowa ta ce
Zo nan ki rike min ita..
Dankwali suka samu suka kwantar da ita kan kujeran dake jikin mirrorn ta suka daure mata hannu da kafa, da bakiNan ne jasmine ta soma kuka don tsoron abunda suke shirin mata take ji. musamman da ta ga an shigo da sugar dakin
Gashi Ba bakin ihu sai kicin kicin take sun bankare ta don kujeran karami ne duk kirjin ta ya turo gaba
Bayan sun kammala komai,suka tsaya suna kallon ta . Hawayen dake kwalala idonta zahidan take kallo tana zabgar dariya har tana rike ciki,
Karime kuwa na gefe tanayi itama ciiki ciki
' nan ta dube ta tace daga yau in akace ki raina na gaba dake bazaki yi ba,shegiyar yarinya kawai,munafuka
Aniyar ki ta bi ki muguwa,
Kuma kisani ashween is only mine,.kina gani zan aure shi na mulke shi ki zama yar aiki a gidan wawiya kawai.Nan suka sake mata sugar a kasa,
zahida tace ma sugar, have fun ,
Ta juyo ta kalli jasmine tace" wannan ne dai dai dake,ba ciwon jaraba ke damun ki ba? Tayi sauri. Hankade mata Sugarr tace c'mon go to mumy ta masa nuni da jasmine da ta gama rudewa sai hargowa take yi tana ruwan hawayeKirif suka kulle kofar a idon Ta
tun tana jiwo dariyar su har ta daina ji.Ido da ido sukayii da sugar enda ya sunkuya yana lashe kafar ta sai kuka takeyi tana wani irin kara,.ta gama sadakarwa yau nata ya kare
Ga shi ba bakin ihu sun toshe shi yadda ko jin ta ba ayi sai wanda ya shigo.
*gan gan gan 🤒🤐😶*
*gudnite my peopl*
*surriem*
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez