*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*ENA MIKA GODIYA TA NA MEMBERS Na SURAYYAHMS fans page musamman enda aka shirin musan juna jiya your beautifl words of prayers, love and encouragement is what keeps me blowing Allah ya sada ku da farin ciki da kwanciyar hankali All members of my fans groups 2.3 ena kaunar ku sosai nagode.*
*Sadaukarwa na musamman ga👇🏿*
*Maman khayr tawaje na my admin*
*Saffah one*
*mom khadija ena mika sako ma dan baba*
*Haulat bawa Allah ya dawo dake lapya ya bada ladan aikin hajj*
*ummu farhan na cikin asmaluv fans*
*Maimunat muhammad na sureehrny fans*
*fatima tijjani*
*Hurul aynn my admin*
*Real maryam noble*
*Da rukayyaht BB*
*And lastly my*
*Meenah luv meenaauwal marubuciyar sanyin idaniya ke da members din ki**Page▶91*
Mamy bata bude ido ba sai a gadon asibiti anan ma da wani irin kuka ta tashi
Yar uwan Abban Ashraf dake gefe itace kawai ke faman danne mamy tana cewa kiyi hakuri insha Allah komai zai zo da sauki ashraf bazai mutu ba.Mamy tace na shiga uku,wannan bala'i da me yayi kama? zaynab na dade ena gaya masa ya gyara halayen sa musamman akan biye biyen matan nan amma sam ashraf yaki ji na
Yau ba ga irin ta ba,yaje garin neman ido gashi an rasa gira?Ga mata nan na sha kawowa ya zaba acikin su amma ya ki
Sai ya zabi wannan rayuwa gashi tana neman raba shi da duniya baki daya,yanzun ya yake ciki?Gaskiya ena so naje na duba sa sunce min an sashi a emergency plane an dawo da shi kasar nan
Zaynab tace eh, kiyi hakuri ki kwantar da hankalin ki ,ai case din ma da yar gidan wani senator ne shiyasa ma iyayen ta suka kashe maganan tun akasan waje aka dawo da komai nan gida don ance yarinyar ta masa raunuka munana ajikin sa.
Dole muma muyi hakuri mu karbi wannan kaddara don Bamusan gaskiyan labarin ta ba
Ta dai ce ma media yaje raping dinta ne shiyasa ta cahhaka masa wuka ta kuma sokale masa kwayar ido da shi don ta samu ta kubutar da kanta daga hannun saMamy ta dada sunkuyar da kanta ta cigaba da kuka
Yau ana neman kusan sati biyu kenan ga media sunyi rububin labarin cewa famous dan kwalisan nan Ashraf musaddik yayi atempting raping din mace har ta cire masa ido daya.
Yawancin yan matan da ya tayyara rayuwan su su suka dada azzala abun a shafukan su na media
Su Suka dada bada shaidan ashraf zaiyi abunda yafi hakaA hakan nan mamy ta kasa samun nitsuwa tsaban bakin ciki, jasmine ce ta kasance kullum tare da ita tana sanyaya mata rai
Shi kuma ashween yana tsaye akan case din ashraf ana nema masa saukin jikin sa
gaba daya ashraf sai ya dawo shiru shiru baisan yin magana tsaban takaici,wayar sa ma ya kasa budewa sabida sakonnin mutane wanda mafi yawancin su na gwale ne.A haka asibiti Sai kusan bayan sati biyu aka soma yunkurin sallamar sa lokacin akayi sa'a wutar fitanan yana neman ragowa kadan kadan.
Duk hankalin sa bai jikin sa musamman da ya lura cewa albarkacin roko da magiyan da ashween yake yi yasa abban sa yake kula da shi
Doc ya tabbatar musu da cewa aahraf ya rasa karfin ido daya dole sai dai yayi amfani da ido daya
Ga raunaukan da yar senator ta ji masa 'a kullum in ya tuno yadda yarinyar ta masa sai yaji ya tsani kansa.

BINABASA MO ANG
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez