*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶45*
Har bakin motar sa ta rakasa sannan ya fice ita kuma ta kama hanyar shiga cikin gida
Tana shiga baifi da minti10 ba aka soma knocking a bakin kofar ta
Har taji gaban ta yafadi a tunanin ta za'a ce mata zahidan ne har ta iso
Nan dai ta bude sai sukayi ido hudu da karime.
Fuska ba yabo ba fallasa tace lpya?
Cikin ladabin kule a buhu ta tsuguna har kasa tace ena kwana madam
Jasmine bata amsa ba tace" enajin ki
Jikin ta ne ya dan yyi sanyi don dukkan alamu jazmine ta riga ta tsagwame ta a ranta,
Nan ta langwame ta dawo kalar tausayi sai da ta ba jasmine labarin yadda ashween ya kawo ta gidan kAf tanayi tana kukan akan ta taimake ta kar a kaita karuwanci
Ce ma jasmine tayi a tasha take kwana gidan masu abunci tun ranan data bar gidan nan ta taimake ta.
Jin hakan ya sa jasmine ta dan sassauto tace ni dama ai magana ya kare awajena,
Sai ki jira shi ya dawo in ya amince sai ki koma bakin aikin ki,
Tace nagode madam,
Amma ena dai zaki dubi Allah ki tayani rokon arziki wajen bossJasmine tace naji, toh tashi ki tafi
Nan ta mata godiya ta sauka, sannan jasmine ta koma dakin ta ta zauna
Karfe 4.30 na yamma zahida ta diro yola, nan ma bata tsaya ko ena ba ta nufi gidan straight
Bata ga kowa ba ya sa ta nufi site dinta ta dawo normal kamar ba ita ba ce kalar tausayi last 2 days,
Wanka ta fada ta kimtsa kanta sosai ,sannan ta fito tayi oder abinci,Duk wannan shagalin jasmine na dakin ta bata leko ba
Sai Karfe biyar saura ashween ya shigo, nan ne ma jasmine din ke shirin lekowa waje dan tarban sa,
Yana sa kafar sa daga cikin mota karime tayi saurin isowa ta rusuna gaban sa
Nan ta shiga jero masa kalaman hakuri tana kuka kamar da gaske.
Ya ma rasa me zaice don shikam ma har ya manta da ita.
Cikin hakan zahida ta fito
Ta na cewa meke faruwa ne baby
Yana shiru, saida ta iso daf
Nan itama ta shiga bada baki,ta ce ka dubi girman Allah ka kyaleta pls,ai laifi namem ya shafe ta
bayin kanta bane.Aiko ajikin sa dan yayi niyyar duk wanda baison jasmine to sunyi hannun riga da shi kenan har abada.bata san zahidan ma dan dolen sa ba ne kawai,.
Kafin ma yace zaiyi wani magana sai ga jasmine ma ta fito,
Dukan Su sai da suka kalli juna kowa nasa hrt din na bugawa
A asirce ta mayar masa murmushin daya jefa mata,
Tace uhmm yaya,dama tun tuni tazo baka hakuri kuma baka nan, pls kayi hakuri a dawo da ita mana..shes sorryBa tan tama yace 'toh ai shikenan bakomai..
Ke kuma Sai ki kula ya gaya ma karime tare da barin su awajen
KAMU SEDANG MEMBACA
SO MAKAMIN CUTA
Fiksi UmumIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez