*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶30*
A gurguje ya ke tuki har yakai office din sa '
Ga shi Duk uban dadewa da sukayi da jasmine isar sa office da minti 10 kacal zahida ta riga sa.Ashe tsayuwa tayi bata tafi ba tana cikin gida wajen motar ta a parking space da yar aikin su karime tana zuba mata dokoki akan yadda zata na mata aikin sa ido sosai akan jasmine din'
' zama yayi yaba da hankalin sa sosai yana cumunicating akan harkokin aikin su da kamal a computar da ke gaban sa,
Bayan sun kammala aikin.
Kamal ya kira sa suka cigaba ta waya
' nan kamal ya tabbatar masa da yiyuwar aikin tono asirin yayan sa jabir
Don kuwa ya binciko sosai ya fahimce kashi 70 daga matan Daya ke lalata da su wayannan yan matan ne da ya ajiye su a foundation dinsa da sunan yana tallafa musu'yace wasu sunyi ciki sun mutu,wasu kuma sai ya zare musu ido ya musu cikin fin karfi ya sa Su zubar ko su haifa akai ophanage home amma kuma sam ba da sunan sa ba
sai dai ma ya biris ya nuna afili shine agaba wajen taimakon su.., next week yakamata ka zo abuja ashween,
kamal din yace
Don aNan ne zamuyi komai agama lokaci guda ka fahimta?Ashween yyi ajiyan zuCiya yace ' tell me more ,kasan wani abu?ni na fi bukatar su jabir da jamal da kansu su gane rayuwa su rabu da mummyn sun nan
Kamal matan nan is witch,muguwa ce azzaluma bata da feelings,Cikin rashim jin dadin magana kamal yace kai, kana da hankali kuwa ash?,she s ur mum,kadaina fadan haka mana
Ranshi a bace yace maman ka dai ,ni kam ai ka san ba uwata bace,
Im just following dis hard ways saboda na tseratar da su ne in suna da rabon fahimtar don da revenge danyi akansu da tuni na karbe dukkan arzikin su na kaskantar da su naga tafadin , yanzu na lura abunda ta mun a da chan shi take ma sauran, kuma shi zata ma duk wanda bai kai level dinta na rayuwa ba.wata irin uwa ce wannan da Allah ya karashe da dacin rai.Kamal yace ,hey calm down man,maganan ma ya kare,just relax.
Cikin so ya kauda mood din yace toh
Yanzu dai Nasamu kwarrarun yan bincike da journalist
Da zasu bayyana na wa jama'ah komai a wuce wurin"
Ashween yyi calming kansa yace shikenan bakomai,Allah ya kaimu su kayi sallamaYa na katse wayar kuwa kiran madam hidayat ya shigo masa
Murmushin takaici ne akan fuskan sa sannan ya dauka .yace hello,
Tace my dearest son kana lpya?
Yace lpya lau ya aiki,
Uhm zahida tace kin dawo hope eveytn went well? Ya tambaya kamar da gaske,Tayi murmushi tace ai shiyasa na kira ka,naji ka shiru shiru baka neme ni ba ,wai ashe da na mance maman sa ne?
Data fadi hakan saida yaji idon sa sun kada sunyi ja ranshi take ya dada baci
Amma sai ya daure yace ' of cous not,da komin nisan tafiya bazai mace uwa ba, ai sai dai uwa ta mance danta.
Hope dai ba matsalan komai ko?Tace ,uhm uhm,kana nan ai nasan ba wani matsala sai dai maganan jamal,
Ya gyara zama yace what abt him?
Cikin mamaki tace au dama baka ji abun ba ma kenan,?
Uhum,ashween son, ni kaina da nasani da bazan kai wannan lokaci a duniya na ga downfall din dana jamal ba sai ta sauya murya kalar damuwa,tace amma bayadda na iya.nan ta shiga basa kanun labarak kala kala .duk abunda ya faru da jamal bayana rasa mukamin sa da harkokin sa,
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez