*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶85*
Haka jasmine tayi zaman ta kwana kin ba abunda take tunawa sai babyn ta.
Duk ta sa abun a ranta amma sam ta kasa nuna masa in suna waya.A ranta She can only imagine wani irin zafi yaji a zuciyan sa da aka fada masa tayi hakan a lokacin..
Tadan yi murmushi ta goge hawayen ta a ranta tana cewa lallai yaya yana so na sosai.Ranar sunan salma haka ta sake fita suka tafi da Ash dama ashraf shima abunda yake jira kenan ta sake fita ya tabbatar mata cewa ya ganta ba sau daya ba.
Anan ma gaba daya sai tana jin wani iri aranta duk ta rikice musamman data ga uban gata da Ash suka ma babyn
Sunan was grand anci an sha anyi shagali one in town.
Wani sabon jerin set din akwati aka sake ma wa salma ga kyautukka masu tsada data samu
Daga wajen mutane har mota sai da aka siya mata.Duk wannan bai dame jasmine ba damuwar ta ace itama yanzun tana da ciki ne ko zata sanyaya ma mijin ta rai shima ya ga nasa a duniya.
Daf zasu tafi ummah tayi musu nasiha dukan su
Ta kuma yi ma jasmine addu'a Allah ya basu rabon su suma .
haka kawai ta kasa daurewa kuka take yi a hankali amma sai tana boyewa ba wanda yasan halin da take ciki.Around 7pm na dare Ya dauko ta suka kama hanya
Sai dai duk yadda take danne damuwar tan sosai ya fahimce ta
sai ya dauke kai kamar bai san me take ciki ba ya cigaba da satan kallon ta.Tana shiru sai Ya dan riko hannun ta daya yana kan driving yace baby tell u what?
A kasale tace what,Ya dube ta yace uhmm dama ena so na fada miki zan yi tafiya ne zanje mexico.
Sai tayi saurin kau da kai wani hawaye mai daci ya soma saukowa batace komai ba
Yace jasmine daga magana sai kuka wai meya haka ne kam?
Tace babu komai yaya
Yace toh kiyi hakuri ai nafada miki mum tasan nine dan ta (not in details) ya fada
So, na yanke hukunci zanje na sanar da brothers dina gaskiya kawai mu fahimci juna don ban san me zata iya yi ba kar asake tafka wani mistakes din.Cikin dauriya tace ok,hakan yayi Allah ya sa ku fahimci juna da su sosai atleast we have peopl we can call our family now
Ya amsa da haka ne tare da yunkurin parking a inda suka saba tsayuwa.
Sai tace to yaushe zaka dawo ince dai bazaka dade ba ko yaya na? Ta dada shagwabewa idon ta acike tace i cant miss u for soo long kar kace zaka zauna achanYa dan ja karan hancin ta yace ,me zanyi achan din bayan kina nan ,karki damu bazan dade ba wify kiyi hakuri kinji ?
And na miki alkwari ina dawowa zan sake zuwa na same mamy ko zata amince mukoma gida kawai.
Nan ta danyi smiles tana dada jin sonshi na balbale ta sosai.
Ana Ganin idon sa kasan yafi ta jin baya so yayi missing din nata amma da shike yaga yanayin data ke ciki sai yana daurewa don ya ga hankailn ta ya dan kwantadon tafiyar ta zamo masa kamar dole ne
Ash na matukar so ya kawo karshen duk wani abu da zai takura rayuwan su nan gaba.Ganin itama bazata iya daurewa tana kallon san ba ko magana bata iya yi ba ta juya zata sauka a motar tare da sake wani shakuraren kuka"
Yace ya salam jasmine sai shima
Yayi saurin fitowa ya zaga waje ya tare ta tsaye gaban door din motar tana kuka kan ta akasa.Kaf abunda ake yi ashraf yana kallon su
Don baiya minti 10 cikakke baizo bakin gate ba muddin in yasan jasmine bata gidan.
ŞİMDİ OKUDUĞUN
SO MAKAMIN CUTA
Genel KurguIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez