63

2.8K 209 1
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.


*Page▶63*



Yau Kwanan  ashween biyu  a lagos tare da su salma
Jasmine dake gidan inba wai waya take yi dashi ba toh karatun ta take yi
duk ta kammala shirye shiryen ta
Gani take kamar gobe ba zaiyi ya dawo ba.

Shima achan yana taba aikin sa kadan kadan dake lagos din  don mafi akasari arzikin ammy anan yake..amma da shike ya samu aminin dattijo mai tallafa masa yana lura da komai  sai bai cika damuwa ba.

Sunan mutumin mr faudhul ,haka kawai jinin su ya hadu tsaban yadda yake nuna kauna da so na uba mai cike da girmamwa ma ashween.

Duk da Ash baisan daliln sa ba amma yana jin dadin mu'amala da mutumin sosai har in bai gansa ba yakan tambaya har sai an nemo shi,

ranar da zai tafi yol salma sai shirye shirye take yi
Wanda za A kawo ma kawar ta jasmine,
Sukam suna chan daki suna kan karasa magana su,
Kamal yace kar ka damu  zahida tana daf ta tsamo historyn mahifiyar ta da kanta ,
Don Akwai lawyr madam hidayat wanda zan bashi wasu abubuwan ya dada tarawa ,shima wawa ya dauka aiki nake ma mrs rod din

Ashween yayi dariya yace duniya ena xaki da mu" 'thy life is all about fame of cous,
Allah dai ya kyauta

Kaga tashi so nake na tashi princess dina a bacci yau
Kamal ya danyi dariya yace abi oo, baccin gobe kenan ?matar da aka gama waya da ita yafi sau uku da safen nan wani bacci kenan?

Ash yyi dariya ya dau phones dinsa yace what eva , nidai ka kula min da momyn jetli, bana son jin wani case dan harbe ka zanyi
Kamal yayi murmushi yace Naji dadyn jet Allah Allah nake jasmine tayi nauyi ash zaka shiga uku dani wallhy

Suna tafiya suna hirar su salma har ta fito tare da musu sallama
Nan ta bada gifts bag din a kaiwa jasmine tare da masa godiya sosai.

A kunne ya rada mata duk abunda take bukata ta gaya masa zai kawo mata anytime.
Tayi murmushi tace yaya ko goruba ne?

Dukan su suka kwashe da dariya kamal ya ce na gode miki mine ,
Ko yau ma kibari yana isa kice zakici goruban naga ko zata barshi ya dawo nonsense.

Shi dai ash dariya yake yi baice komai ba yayi musu godiya sannan suka fice a gidan.

Jirgin 8 ya tashi da shi sai zuwa yola ,
Ko da ya isa bai je gidan ba sai ya tsaya office ya duba abubuwan sa sosai da shike ya sa ya dan dauki hutun honeymoon tun ranar da zahida ta tafi abuja bai sake komawa ba.

Sai Wajen 5.30 na yamma ya kammala komai ya nufi gida zuciyan sa cike da farin cikin zaiga muradin ransa.

Itama anan ta gama shiryawa ta sa haddadiyar fitted gown na material smooth gold mai tsantsi wanda ya kamata ya bi curve din jikin ta sosai

sai ta bi tayi kwalliya light mai  kyau da tsari.
Tuni har ta shirya masa haddadun dishes har kala biyu Da fresh pineaple and cocunut drink komai neat,

Lokacin Ta gama tambadidin ta kenan ajikin mirror taji alaman bude gate
da sauri tayi bakin window tana kallon shigowar motar
Wani farin ciki ne ya mamaye ta , ta rugo a guje ta shigo cikin dakin
Murmushi ne kan fuskan ta amma sai tayi kokarin calming tsantsar farin cikin dake ranta ta nitsu

nan ta sake feshe  kanta da turare da kimtsa da kyau, ta nufo waje ,taso tayi masa rigima da jan aji amma sam
Zuciyan ta ya kasa bari tayi ma tafiyar a  hankali da sauri sauri tun kafin yayi parking ta bude kofar main hause  ta fito

Karime ne ke binta da kallo dan kuwa gaba daya ta ruda gidan da kamshi

Gashi yau din sai taga dressing din madam din na daban ne.

Tana tahowa daf yana bude motar sa a dan gajiye
Suna hada ido ya sake mata murmushi da gudu ta karaso tafada jikin sa.

Tsam ya rungumo ta yana dan dariya ,har ya daga ta sama ya yi juyi da ita sannan ya sauke ta

Duk karime na kallo ,sai ta shiga dimuwa ta soma muhawara da zuciyan ta.

U look so beautifl ya fada tare da kissing forehed dinta,
Itama ta riko hannun sa takai kan hips dinta sannan ta sauke masa kiss zazzafa akan lips dinsa ""tace welcome back home husband
Muje ciki ko,i know u must be tired ya bita da smiles ya gyda kai
Ta kamo hannun sa yana biye da ita sai kallon jikin nata yake musamman yadda take juya back things dinta cikin material din.

Gaba daya saida yaji shi a sama ya gama sakalta fuska ya kai hankalin sa gaba daya kai,

Aciki ma Da kyar akayi wanka lpya da shi don tun kan agama wankan yake ta neman yadda zai samu relieve ajikin ta
ganin dressing din nata daxu ya birkita masa lissafi sai yana jin bazai iya hakura ba ,

Bayan nan Simple riga kawai yasa armless suka fito cin abincin ,nan ta zauna ta bashi abincin shima yana bata
tare da bata labarin lagos.
Suna ci cikin nishadi da annashuwa ana hira gwanin sha'awa

Karime na labe don tayi juyi tayi juyi ta rasa waye zai gaya mata gaskiyan lamarin
Shin wannan matar oga ce ko kanwar oga?

Haka ma Tun bayan ishai.i Yake manne a jikin ta sai nishin karya yake yana shafo jikin ta,
Tayi lagwas tana jiran komai ya daidaita ajikin ta don sunci abinci sosai cikin su duk aciki yake

WAyar hannun nata ya karbe ya ajiye gefe sannan ya juyo da ita zai ce ma..d.m yaji ta cafko lips dinsa cikin Sanyi da nitsuwa ta fara sha enda shima yake biye ma zazzakar tune din salon nata suka cigaba.
Hannu ya kai kan boobs dinta yana cakwuda su tana sake wani nishi tana maida nunfashi kadan kadan,
A hujajan yayi juyi da ita ta dawo kasa yana sama suna fuskantar juna...hannu ya zare ya cire jallabiyar dake jikin Sa aka barsa daga shi sai boxers,
Itama takai Hannu t tana shafi kan kirjin sa ayayin da yake sulleba nitien dake jikin ta ya cilla gefe
yayi lamo ya shiga bin serie by serie na jikin ta yana sa harshen sa yana bi yana kissing..
Nishi take sakar masa tana kakkame shi,  a hankali jikin ta na rawa don har wani yarr take jin saukar wet lips din nasa a ilahirin jikin ta.

Yakai minti 15 yana lugwiuta ta, musamman kasan marar ta don ya san mutumiyar nasa kullum a tsuke take wasa da wajen ne kawai zaisa ta dan sake ya samu ya shiga lpya.

Sai da ya tattala ta sannan ya bata dama itama ta gwada nata bajin ta wajen sarrafa shi,da shike cikin kwana biyu ta lura idan tana sucking din sa yakan kusan shidewa sai ta fi bada muhimmanci a wajen.
Tsaban hargowan nishin da yake saukarwa da dadin dayake ji ya sa ya juyo ta a haukace ya soma sauke falillah..

Ta so ta daure kar tayi kuka amma ena duk da ba wani zafin take ji ba sai da tayi,
Tsaban yadda ya manne bayajin kira ya sata take kwokuntun anya tsantsar dadin jikin ta ne ke tafiyar da shi ko kuma dama shi din rough rider ne ?

Domin A Ko wani rana sukayi sai ta kwashi kashin ta a hannu, sosai yake gamsar da su sai sinyi laushi sun jijjiga jikin juna sannan su hakura.

Gefen zahida kuwa ta gama shirin ta tsaf tana jira jibi zata faso gidan ta soma aikin ta ,wannan karon tace ba gudu ba ja da baya sai ta malleke Ashween mallaka na har abada.




🙆🏽‍♀🙈😅
*Ance na rage pages da gaske ne🤔🤔*





*sureim*

SO MAKAMIN CUTAUnde poveștirile trăiesc. Descoperă acum