*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Bestyy💋*
*👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻fans(friends)😘*
*For ur understanding and wishes**Page▶27*
Tana tsaye ita batayi gaba ba batayi baya ba,amma tuni ta daura towel dinta tayi kak a gefe tayi shiru.
Juya mata baya yayi shima yyi shiru abun sa kamar baya dakin,.
Ganin taci tsayuwar har ta gaji ba Mafita ya sa ta yanke hukuncin kwana anan din kawai don lokacin ana neman 1.30 na dare.Da kyar ta rarumi rigar baccin daga enda ta dangwala masa nan ta dada juya sa tana kallon ta yadda abun zai zauna ajikin ta
a haka hakura ta sauya zuwa nityn sai sauri sauri take kamar munafuka tanayi tana saton kallon sa..shiko ya kau da kai gefe kamar baya dakin haka ma yayi shiru.
kammalawa tayi sauri sauri ta hauro gadon gefen sa..tsaban jin kunyar rigar bata sani ba ma ta janye bargon daga jikin sa ta rufu kirif har kai, tana zare ido tana maida numfashi a hankali.Kansa na gefe ,don Murmushi kawai ya keyi abun nata na bashi dariya,
Chan bayan kamar mintina 10 ya sa hannu ya rage musu wutar dakin,
Sannan ya sa hannu zai gyara makan sa bargon yaji gam gam ta nannade a jikintaShikam ya san ba bacci take yi ba
Don haka ya tamke fuskan sa tare da zare bargon da karfi ajikin ta tuni ta juya masa baya tayi saurin rufe idon ta da hannu,
Nan ya shagala Saura kadan ya mance da kanshi wajen kallon very sexy bodyn ta cikin nite gown din,gashi dama ba pants a jikin ta kusan komai a bayyane yake..Karamin ajiyan zuciya yayi ya daure ya gyara bargon ya jawo ya rufe su tare,
Ita kam mutsu mutsu take aciki tunani dayawa cikin ranta cikin a wannan yanayin wani gajiyyayen bacci ya sace ta....Saida ya bari baccin yayi nisa ya juyo gefen ta suna fuskantar juna ,kallon ta yake
Kaunar ta na ratsa shi yana kawo abubuwa kala kala aransa yana dan shafo gefen fuskan ta
Sai da ya gaji ya kare da Murmushi tare da daura mata kiss a goshi,sannan ya rufe idon sa shimaHakan sukayi bacci suna fuskanTar juna
Kafin ace wani abu tayi lalume ta rike hannun sa daya gam ciikin bacci wanda ya dada bashi damar jawo ta kan kirjin sa tuni tayi luff sai minshari..Shi kan sa baisan wani irin bacci yayi ba ranar
Don Ko sallahr asubahin ma da kyar ya tashi bai samu ya fita ba ma...Bayan ya kammala addu'an sa, A hankali ya ajiyeta gefe wacce already ta tashi amma ta kasa takuba komai jinta a makale a jikin sa..
ita wai Kunya take ji don yanzun gani take bazata iya mikewa tsaye da wanan figaggiyar kayan agaban sa ba kuma'Shap shap ya shiga toilet ya kimtsa jikin sa tana kallon sa da gefen ido tayi kirif kamar mai bacci, tana ganin ya tada
Sallah nan ta sulale ta sauko ta jawo farar rigar sa da ya ajiye tayi sauri ta sa akan nitie ,
Ko takalmi babu a kafanta tayi sauri ta fice a dakin...Ko da ya idar yana zaune yana abunda ke gaban sa bai damu da ficewar tan ba,don yasan bazata kai ko ena ba zata dawo sabida ba enda ta sani a gidan
Yakai minti 10 a zaune Shirin komawa kan gadon sa ya sake yi ....
Nan yaji buuut ta shigo a gurguje sai haki take,' fuska ba yabo ba fallsa yace
Ince Lpyar ki ko ?Da sauri ta karaso inda yake ta zube a jikin sa ta fashe masa da kuka,"yaya wai dan Allah bazaka kore shi ba ne?
Cizo na fa zAiyi..
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez