*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Wannan shafin SADAUKAR wa ne ga Dukkanin masoya na da yan uwa da abokan arziki na cikin wayannan groups din da zan lissafo da ma wanda bansa ba*
*wayan da Dake jigilan re -posting littafin so makamin cuta a ko ena, comments,muhawara da discussions masu dadi masu ban dariya da abun tausayi*
*nagode gaskiya kusan kowani page from 1-90 nan ana iya kokarin tantance shi da comments ba abunda zance sai SAKALLAH fil jannat al fiddaus Allah ya so ku kamar yadda kuka so ni,nagode kwarai**ALL members na👇🏿*
*▶SURAYYAHMS fans page*
*-SURAYYAhms fan group 2 ,3*
*-HAUSA NOVEL females only*
*-BRiiliant writers fans 1.2.3.4*
*-MATA UKU Gobara fans1,2*
*-Asmeenat Zeeyan's fans2*
*-Novel and make up group*
*-JAMEESHA fans 1,2*
*- INDABAWA novels*
*-DOKIN karfe fans*
*-SUREEHERNY novel*
*-Habieba luv and Anfa novels*
*ALFAH fans*
*-Ummu ahmad fans*
*Habeeba Hausa novels*
*-HOME Of novels*
*-BK fans*
*Hausa novels group*
*Leemah novel fans*
*Asmaluv cuisuine and novel*
*Asma luv fans*
*Haske novels*
*Yar mutan arkillah fanz*
*Hakuri da masoyi fans*
*Kainuwa fans group 1,5*
*Sadnaf Group of novels*
*Sadnaf group 5*
*Samy Luv Novels*
*Mata Masu Duniya*
*Matan Arewa*
*Hikima novels*
*Duniyar littafai*
*Dr zains novel*
*nagartattun littafan hausa group*
*KAI AYI HAKURI bazan iya kaiwa kan kowa ba wanda dai nafi ganin tattaunar wa ku kusan kullum akan SMC bana mantawa da ku na gode sosaii**Wayan da na fita a groups din su da chan saboda korafin shugabanin su akan yawan coments din su ma littafin SMC dama sauran groups da abun ya shafa ayi hakuri fatan wayanda aka turo su na karba waje na suna kai mu ku lpya, naji sakonnin wasun ku na alhairi na kuma nagode sosai Jazakha Allah khairan*👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻❤
*Page▶90*
Mrs hidayat ta tuni tasan nata ya kare cikin minti kadan za'a bazama neman ta akan kisan saminu sai tace kafin taje prison sai ta hallaka zahida kowa ma ya huta
Atleast koma yaya ne tunda har zahida zata iya juya,bayan mata baya duk bayanin da ta mata to lallai ita ya cancanci ta kashe in yaso ita yayan ta su rayu a duniya..
Daga nan itama ta kama hanyar gidan gona tanayi tana tsoro kar polisawa su kama ta
Don haka jeji ta yanka ta shiga tsaga hanya tana tafiya a rude don ta samu ta kashe zahida kafin ta cimma burin ta akan danta Ashween don tasan ita kam dole ta tafi prison.
Anan ne jabir ya samu shigowa asibiti harbyana haki kamar ranshi zai fita
Lokacin kamal ya tashi duk ya daga musu hankali akan su tashi anemo jasmine da babyn su.
Ba yadda ash baiyi dan ya hakura ba amma kamal tsakani da Allah ya zage yana kukan a warware masa hannuu shi zaii tashi ya nemo ta tunda sun bar ma jamal ne da police su kayo zaman su don shi
Already an sanar da su jamal cewa kamal ya ce zahida ce ke rike da jasmine
Shi yasa ganin ash zaune akansa ya dada sa shi kasa kwantar da hankalin sa don Allah kawai yasan meke gudana a zuciiyan ashween a lokacin game da zaman jasmine a hannun zahida.
A gigice Jabir yace ena ta kiran ka ena ka ajiye wayar ka ?sai suka tashi a tsaye yace brother meke faruwa
Jabeeer yace jasmine tana plantation u have to go therre zahida ta haukace zata cutar da ita
Zahida ta san kai waye ne naji kaffff abunda mum tafada mata akan ka..
![](https://img.wattpad.com/cover/154404985-288-k381767.jpg)
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez