29

3.9K 235 3
                                        

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.


*JIn dadin ku readers😘 wannan shafin na kune mutane na*


*Page▶29*


Zahida kallon su take yi kawai amma a zahiri cikin ranta na kona bal bal da wutan kishi,
  musamman yadda taga gaba daya sun bada body chemistry, sai ta mance ma yace cousin dinsa ne
Don ita as couples kawai idon ta ke hango su.

A hakan tana tsaye zuciyan ta yana dada zurfafa wajen shiga wani irin halin dada tsana da jin haushin jasmine din.

Ashween Cikin dagon murya yace whats this dog doing here zahida?
C'mon take him away.. wai meyey haka ne dan Allah?

Ko amsa shi batayi ba don Har ga Allah tana fama da bakin kishi ganin jasmine din a manne gamgam jikin sa gashiby wani runguma ta shima

Duk da ma Jasmine din bata ce komai  ba sai numfashin da take yi a hankali tana kokarin calming kanta zahida ji take kamar ta naushe ta ta huce.

Da kyar ta daure ta zago ta dauki sugar a hannun ta,nan  ya lafe kan nononta yana kallon ashween.i need to talk to u tace, fuskan ta a daure

Bai amsa ba kuma Bai sake kula ta ba
Anan, Ta na gani ya bambare jasmine daga jikin sa  cikin tausayi da kulawa  ya ce mata " kiyi hakuri. tayi saurin gyada kai alaman bakomai ...don taga yadda tamasa facali da stain a rigar jikin sa da maiko "

godiyan ta ma da bai yarfa ta gaban zAhidan ba Ya lallaba ta yanzun.

A tunanin ta yadda take soyayya haka kowa yake nashi..ita dai sosai take jin tsanan zahida

Tana zaune a gaban sa kan gadon, nan ma ya mika mata drinks din Yace  to karasa sha tunda abincin ki ya zube.. Ni ena zuwa yayi yunkurin tashi zai fita

Daga kai tayi ta kalle shi yana yunkurin tafiya  ta sake juyawa ta kalli zahida da tuni tana gefe tana watsa mata mugayen kallo da gefen ido ' a ranta tace ai baki isa kizo har daki na ki dauke sa ba wallhy,
Nan ta fashe da kuka kamar an tsakure ta har da bubbuga kafa a kasa tana cewa wayyo Allah na yaya, yay...yy..

Sake baki zahida tayi cikin mamakin sakalci irin na jasmine dinkamr wata jaririya? Nan ta ja tsaki mai sauti

  Shikam Juyowa yayi  ba shiri ya dawo gefen ta yace gani'jazmine lpya? ya zauna daf suna magana a hankali  wanda ko zahidan ma ba ji takeyi ba
Abun da kawai ta fahimta shine munafurcin shagwaban da jasmine ke masa awajen tana make kafada tana gyada kai
shi kuma ya bada hankalin sa duka yana biye mata

Ita dai zahida ta kasa gane wani irin dama ne ashween ya ba jasmine haka in dai  ita cousin dinsan ne da yace "

ganin abun su zai sa ta loosing hakurin ta dube sa "Ashween, ta kira shi rai a bace,,
Bai juyo ba yace im coming bby
"
Cikin hatsala Tace ena sauri,kawai ka tashi kazo mutafi...

Nan jasmine ma ta masa kallon wallhy in ka tashi anan nida kai ne a gidan nan, Shikan sa baisan meyasa yake biye matan ba
Haka kuwa ya kasa barin wajen suka cigaba da maganan su
  Lokacin zahida ta cika fam,so kawai take yazo su je ta balbale shi awaje.

  Daga karshe dai' ya juya ya dubi zahidan ya mika mata hannu yace c'mon  baby  kema zo nan kifada min meye ne matsalr ai ba sai mun fita ba ko' kinga nan duk laifin ki ne dakika tsoratar da ita,next time kar kizo nan da wani dog,Zo ,yafada yana marairace mata face

SO MAKAMIN CUTAOnde histórias criam vida. Descubra agora