*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶16*
Hakan akayi kuwa Ba wanda ya san madam hidayat ta haifi yan biyun ta
Bayan kamar awa daya an kimtsa ta fes da baby girl dinta wanda tuni ta laka mata suna lailah,
Sunyi kywu cikin shigar su na sky blue and pink jacket da rigar sanyi mai hula tsadade
Wani zuciyar tana mata juyi akan condition din mijin koya yake ciki oho" ta wani bangaren kuma tunanin ta na nan akan dayan jaririn ta da aka je dubowa"sallama personal assistant din ta tayi me suna mrs jamila
Yes shigo ..tace tana dan rufe fuskar lailaMrs jamila ganin baby a hannun ta yasa tace" Wow masha Allah
Mrs rod congratulations madam.kin sauka lpy?Ba yabo ba fallasa tace
Uhm ..toh meya kawo ki nan bayan nace kar abari kowa ya shigo?Dan shiru jamila tayi kafin nan tace ' akwai matsala fa mrs rod
Wht? Matsalan me
Meya faru kuma?
Ena yay'a na ? Cewar ta a birkiceNoo,, calm down sua lpya sukam, dama na nemi na zo nan ne saboda matsalan tana dan girma
mrs amma in bazaki damu ba muje ki gane wa idon ki please
A hargitse ta mike ba jira kamar ba mai jego ba ta bi bayan jamila fuuuh suka fice sai wani section din asibitin da ba kowa aciki sai uban sanyi dake ratsa wajenEna ne nan kuma jamila whats all dis? tafada hankali a tashe
Bata ce uffan ba ta bude wani kofa mai taken room 13 enda nan take madam hidayat tayi ido hudu da gawar alhj abdul fatah rodeiquez
Innalihhh..mr rod? Cewar ta tana cukuikuye sa da tsananin
Rawar jiki
nan ta birkice akansa wanda ya sa doctr da mrs jamila suka koma gefe suma suna jimamin abun
"na shiga uku ka bude idon ka kaga abunda na haifa alhji?
Don't leave me alone pleass wake up'ta cigaba da girgiza sa
Ta ke fada a rudeCan mrs jamila ta soma bata baki tana sassaita ta da kalman hakuri
Har ta dan samu kanta
"doc me ya kashe shi?
I mean how comes miji na zai mutu.Doc yace" Calm down madame a sanyaye yana mika mata wasu files
Tare da bayani "Wannan ya nuna alamn buguwar zuciya
Wanda muke da tabbacin cewa akwai wani abu da yayi makasudin sashi a cikin yanayin da ya shiga ciki ba normal bace
Sannan bincike ta nuna anyi ragwancin kawo sa dawuri hakan yasa jini ya haura jijiyan kwawlawar sa
Munyi iya kokarin mu amma qaddara ya riga fata ..im sorrryGuntun hawayen ta ta share ta sa ido tana dada bin result din da kallo
Ko da mrs jamila ta lura da ita nan ta karaso gefen kunnen ta tace
Maamm akwai matsala ne?
Come with me, kawai tace mata sannan ta fice fuuuh ta bi bayan ta
a dan gefe suka tsaya tace
"yawwa jamila kina jina ?
Kinga yanzu akace ma media ga abunda ya faru da alhj duk mani za'a laka ma laifin mutuwar sa
Wanda hakan zai iya jawo min bakin jini wajen yayan sa musamman zahida dake ganin bani na haife ta baHakane mrs rod kinyi gaskiya
To whats d plan ranki shi dade..Sauke ajiyan zuciya tayi ta dube ta ""Doctor"cewar ta tare da bada jamila baya
Shi zaki fara kalmashe bakin sa a canza result din nan dana wani daban.Sannan ni zan gudanar da sauran harkokin gadon yayana da will din Sa akan su yanzu
An gama hajiya ..tace a ladabce da niyyar komawa wajen doc
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez