17

2.2K 213 1
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*AND TO ALL MY FANs and FOLLOWERs of this BOOK..jazakh Allah khairan*



*Page▶17*

Gyara murya ammy tayi ta goge hawayen ta taci gaba da cewa,
Ni dai anan tsohowar maikaciyar gidan wanda itace nanny zarah da ke kula da lateef din. Ta tsaya da bani labarin asalin sa...
  Amma daga baya shiya ya bani labarin cewa ankaisa asibiti daganan aka ajiye sa wani gida ana wulakan tasu  yace min
Komai cikin kazanta da kaskanci ake musu,anan ena gani zuciyar sa ta samu rauni wajen taurin kai don tabbas ashween ya taba taurin zuciya da chan, sai nayi tunani yaro ne karami ke kiyi tunanin yadda zai na ji aran sa da duk wannan kalubalen daya fuskanta a rayuwa' wanda dalilin hakan ne ya sa ya bijire  ya gudu
Har Allah ya hada ni da shi a wannan bakin hanyar, kinji kenan

  Shiru ne ya ratsa wajen bayan ammyn ta kammala maganan ta,
Kasa Magana hajiya hadiza tayi gaba daya sai taji zuciyan ta ta kasa daukar bayanin ammyn.
Don Tayi kuka har ta gode Allah,ga mamaki daya gauraya ta shin ashe har uwa zata aikta haka ma dan cikin ta? Hmm ikon Allah.
Sai tayi zugum ta dafa kai tana jinjina
   Chan tace
Yanzu dama asalin sunan ashween .'Lattef ne?

   Gyada kai ammy tayi,

Hj hadiza ta Sauke ajiyan zuciya ta sake tace wa ikon Allah, rayuwa kenan, kana naka in kaga na wasu sai kace kai dan aljanna ne ,
Lallai duniya budurwan wawa ne,
Alhmdullhi ,ta daga hannu sama har tana kwalla tace
Na gode wa Allah da yayi saurin sa ashween mancewa da su ya fuskanci rayuwar sa dake  kawai...in ma suna raye chan musu Allah ya dada tsiratar da shi har abada

  Ameen ammy tace,
Karki damu hadiza ,nidai eya sani na ance sun nan
Amma ban san ya kammannin su yake ba, shikuma ashween yar uwansa kawai ke dawo masa arai duk ranar xagowar haihuwar sa amma bayan nan banji yana tuno past dinsaa ba! baya ma kaunar jin sunan su Ma amma Sai
kuma
Nasha mamaki kwarai da na ji wai sunan budurwan sa ZAHIDA,

Hjy hadiza ta dago tace ""Hmmmm Allah dai ya dada kywtawa ya tserar da mu..mu dai duk abunda yake so ai ba zamu hanasa ba amma kam
Lallai labarin nan abun al'ajabi ne
  Na goyi bayanki dari bisa dari  da kika aikata duk abunda kikayi akan su shahida.
Allah ya saka miki da akhairin jarumta ,da namijin kokarin da kikayi wajen Ceto rayuwar wayannan yara biyun..ena ma ace yaya abbas na nan yau yaji wannan sai
Ta karashe cikin kuka

   Nan ammy ta shiga rarrashin ta
Har zuciyan ta ya samu yayi sanyi,.

Ranar har ta koma gida ji takeyi kamr an mata duka  duk jikin ta yayi sanyi ,, sai jinjina al'amarin take ita kadai

Bayan kimanin kwana biyar da faruwar haka ciwon ammy ya tsananta ..tarin jini wani lokaci aman jini takeyi ..amma sam taki bayyana wa sai ma ta soma killace kanta, kullum sai tayi musu barcin karya don ma karta
Zauna kusa su gano wani abun

   '  jasmine ce kwance  Kan gadon ta tana waya
Ta daure fuska tam sai masifa take
  " ai wallhy baki da bakin magana salma
Nice zaki sa naje gidan ku alhakin karya kike baki dawo ba?
Dan karamin dariya tayo tace Kai jasmine nayi miki irin na yaya aahraf ne
Ke ba a wasa dake ne?
Just chill ya wuce I nakusa da wowar ma,

Tare da kallon jin haushi tace Oho can miki yanzu kam, ko kin dawo ma
Ba zuwa zanyi ba, ta karashe tana turo baki
    Ta ce Yawwa Salma
Ya maganan mu ne,?
Gobe fa nake shirin sake fara sabon rayuWa ta da yaya ashraf
  Dan shiru salma taYi kafin tace
Arre you sure?

SO MAKAMIN CUTAWhere stories live. Discover now