54

4.8K 189 7
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.


*THIS PAGE is speacially for my people masu kaunar SMC da masu bada COMMENTS daga groups daban daban gaskiya i cant count d loverain bt just know dat im very gratful*
*Musamman yan cikin SURAYYAHMS FANS pages and GROUPs i love u guys ba karya.*
*nace JAZAKH ALLAHU KHAIRAN*
*Masoyi na da bansan shi baisanni duk enda yake ena kaunar sa,enayin sa Allah kuma ya baku ladar zumunci da kauna*

*Teamsmc#Asmeebest*
*Teamsmc#myMeemah*
*Teamsmc#Sweetyherny💯im in love with yadda kuke son smc.❤*


*Page▶54*

Ashween suna tahowa zuwa cikin gidan
Haka kawai jikin sa ya mutu don baiyi tunanin jasmine zata tsammace ta wannan hanya ba

Yaji tsoro sosai Gashi ba dama yace zai mata masifa a halin yanzu
Don sosai zuciyan san ta buga ta shiga wani mawuyacin hali a lokacin da ta tsundama cikin ruwan

Gani yake kawai  a lokacin Da ya rasa ta shima tabbas na shi ta kare a duniyan nan.

Tafiya suke kamar baza su isa ba tana lafe kan hannun sa sai ma ta bude idon ta tarwal tana binsa da wani irin kallo,

Abubuwa da yawa na yawo a mind dinsa gashi Gaba ki daya sanyi ya addabe su duka don ajike suke ga iska ya soma tsanantawa a wajen sai ya dada shiru kamar ba kowa sai su biyun.

Dakin sa straight ya nufa da ita don ko zuciyan sa na cike da fargaba har yanzu 
Ganin taki sake shi ya ajiye ta kan sofa ya sa shi dole yayi zaman wajen da ita akan cinyar sa.

Kanshi ya kwantar kan kujeran amma  tana hannun sa a damke

A dabarance take binsa da kallo sai Ji tayi kawai yana sauke numfashi a hankali kamar wanda yayi race,
Boyayayen Murmushi ta sake don yau kama ta san ta girgiza zuciyan gogan na ta

nan ta dago a hankali ta kamo kansa tana shafawa har taci nasaran  sashi ya dago suka hada goshin su waje daya.

Kallon sa kawai take yi shima haka amma da alamun har yanzu bai daidaita ba
Itako sai ta langwame ido tana aika masa da wasu sakon shagwaba a fuskan ta , cikin muryan kuka tace yaya kayi hakurin ?
Ya girgiza kai alaman a'a baiyi ba. Ta dada susutar da fuska  zata yi magana ya sai yayi saurin cewa meye na miki  jasmine,pls tell me?

Nan tayi shiru ta sunkuyar da kai,shiko ya kafe ta da ido yana jiran amsa karshe ma sai ta lumshe idon ta nan ne ta dago tace bakomai yaya,

Ya danyi karamin scoff alaman wannan fitinan ya ishe sa" sai ya dan soma yunkurin janye kansa zai ja da baya
tuni ta dada riko sa cikin sauri tace ..abun nan banawa bane yaya, wallhy bansan me shi ba, kar kayi fushi dani kaji? Ta marairaice

Sai Ya dan kaucar da kai kamar baiji relieve a ransa ba duk dama yasan jasmine bazata yi hakan ba amma sai yaji kishi sosai dazun
Nan yace, ok naji,fine.daganan  bai sake tankawa ba ya dan kauda kai gefe guda

Idon ta har sun kawo ruwa sai Ta sunkuyar da kai gwanin tausayi ajikin sa tana wasa da dan yatsun hannun ta Kamar wani abu nacin ta arai...

Shikuma ganin hakan ya dan sauko sai ya dago fuskan nata yace' hey,kar ki damu ni bazan hanaki samawa kanki kwanciyar hankali ba u have rights.

Sai yadan yi shiru daga baya yace it just hurts me jasmine ,kawai ban son kiyi irin wancan rayuwar ne..tayi saurin sauke masa rinannaun idon ta tace yaya ka yarda ena yi kenan ko?

SO MAKAMIN CUTATempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang