*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶64*
Washe gari da safe Ashween ya koma tafiya office din sa normally karfe 8 ko 9 ya bar gida
Sai dai in yaje baya dadewa kamar da chan sai ya dawo gida ma matar sa. ..Cikin tarairaya da soyayya suke zaman su a kwana biyun har Allah ya sa zahida ta kira shi a waya.
Yana kwance kan cinyar princess din nasa data sha pink top marar hannu da dan karamin bomb shot din ta kanta ba kwali tana karatu.
Ya dauki wayar ba yabo ba fallasa yace helo,
Sai da ta danyi karamin ajiyan zuciya sannan tace"ai sai kazo ka dauko ni ena airpot ena jiran ka yanzu.Yace haba zahida ni kuma, to wai ba driver ki ne ko yaya ?
Tayi masa shiru alaman ranta dama a bace yake da shi sosaiJin haka yasa shi cewa hhmmmm ok toh shikenan jira ni ena zuwa.bai jira ta kara magana ba ya katse wayar sa ya ajiye gefe
Jasmine tana lura da shi sosai sai juyi yake kan kafar nata amma sam ya kasa tashi bare yace mata wani abu
Cikin ranta tace ai wallhy ba enda zaka je..in taga dama tayi ta zama acha har mahdi ya bayyana.
Can da ya ishe ta da juyin tace"husband tashi mun to ni zan je waje.
A hujajan ya mike yace nima zan biki kinga sai muje yawo ko? ta daura hannu kan kugo sigar masifa tace no ba enda zaka je zauna anan ure under arrest 'tayi masa alaman bindiga da dan yatsun ta biyuAbun ya bashi dariya sosai musamman yadda ta riko hannun bibbiyu tayi fuska kamar da gaske harbin shi zatayi
Ganin yana mata dariya yasa ta dauke wayar sa ta seti fuskan sa sai flash ya haska alaman ta dauka masa pic shiko har yanzu dariyar na cin sa sai da kyar ya dakata
Ya dan ci magani yace bani waya ta, wai wayace ki dauka min ne 'daga soja kin dawo photographer ko?,oya bani ya kawo hannu zai kwace tayi saurin ja da baya ta sauka a gadon tayi masa gwalo ta ruga a guje. .
Jin yana biyo ta ya sa suka ta tsala ihu tana dariya haka suka ruda gidan da surutu
Don sam taki yin shiru da bakin ta sai magana take yi na shagwaba da sakalci,Cikin hakan Har baya tayi da shi tana cewa in yana da karfi yazo ya kwace ta gani,haka suka zageye swimming pool kusan sau biyu
sai da taga yana daf kamo ta ta daka tsalle ta fada cikin ruwa.Chak dariyar nasa ya tsaya yana zare ido tunanin sa ko bata hankara bane ta fada ciki.
Ko ajikin ta sai tayi saurin iyo dai dai yana shirin fadawa ciki ta fito da kanta waje kadan ta zare wayar daga cikin boobs dinta ta ajiye a bakin pool din.
Cikin mamaki ya sake baki na kallon ta kafin yace wani abu ta jawo sa ciki fanjamKanshi a daure yake da mamaki a ranshi yace dama jasmine ta iya swimming ne?
Nan yaji ta chakule shi yayi saurin binta cikin ruwan sun kai minti 30 suna wasan su don ta iya sosai..Da kyar ta bari ya kamo ta gefe suka iso baki baki, enda ya manne ta jikin sa sosai yana binta da mahaukatan kisssess..
Ko ena yake shafawa itama sai bin jikin nasa take suna watso ma juna hot romance..Karar budewar gate ya fargan da su sai yanzu ma ya tuna ashe zahida tace ya zo ya dauko ta daga airpot.
Ya dan dafe kai yace ohhh God , jasmine tayi kamar bata san meya ke nufi ba tace meye ne,? yayi shiru ya na kallon wet and sexy lips dinta ta sai yaji ya sake lumewa duniyan kissing din ta,
![](https://img.wattpad.com/cover/154404985-288-k381767.jpg)
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez