10

3.4K 264 0
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*Page▶10*

Meye haka? sake ta da Allah
Ashween yace yana karasowa wajen su

Ba musu police din ya sake ta nan take tayi kasa ta fashe da kuka sosai
    " a nitse ya yo gefen ta ya tsunguna ya dago ta  yace
  Zahida me kika aikata?me nake gani" da gaske  kin kashe min tania?  murya ciki ciki yake maganan alamn baya so kowa yaji

   'da kyr ta dago kai ta kallesa itama murya ciki ciki ta ce im sorry ,ashween pls understand me" dan Allah kar ka rabu dani ,
Na amince kamin komai duk da nasan ban kashe ta ba,
But Pls dont leave me ta karashe cikin wani sabon kukan
  Baice komai ba
Ya juya ya nufi kan gawar tania da aka rufe da investigation cloth irin farar yadin binciken nan
   Fuskar sa dauke da alaman tsananin damuwa ya tallafo gawar yana bata hakuri ,,sai hawaye tsilli biyu da suka biyo baya a idanun sa

  Gefe da shi ta zo ta rakube da niyyar rarrashin sa amma ko ya kula ta
Kamar wanda aka zaburo sa haka ya mike zumBut zai yo kan polisawa nan...
Dai dai lokacin jamal ya shigo
Itama zAhida Da sauri ta mike suka isa wajen sa da jabir
  Ni ne lawyer zahida rodriquez Yace cikin kwarewa

   Nan aka soma bayanai enda jamal ya kafe sai dai a bar zahida taje gida daga baya a cigaba da bincike

  Da mamakin ta police din yace ai hakan bazai yiwu ba sai idan an sami lawyer mai kare gawar ko wani dangin ta gudun kar ayi zalunci

  ' bata da lawyer yanzu ,kuma ni kadai ne dangin ta  ""ashween ya fada a raunane alaman mutuwar ya taba sa

Ka tabbata?

Eh yace ,ma police din

Ok toh  ai kaji abunda barristr jamal yace ka amince da wannan bata da hannu akan kisan nan kenan a fadada bincike?
   Kallo mai tsoratarwa ya bita da shi sannan yace
Ah'a
Ban amince ba
Don haka a kamata

  Wani ihu ta buga tana jin wani zafi na hargowa a zuciyar ta shiko police dama jira yake nan ya daura mata hancufs suka fita'"cikin zuciyar sa yace inda talaka ne yaushe ma zan tsaya yarjejeniya bayan ga shaidu ya bayyana"

   Ba yadda jamal baiyi ba amma haka fir ashween ya ki shima ..
A karshe Sai da aka tafi da zAhida lokacin wajen kimanin karfe 4 na asubahi
 
Duk abun ya dame su don For d first time doka ta hau kan su
Gashi zahida ta dage kan cewa bata kashe tania ba
  Har mota jabir ya bita yana rarrashin ta cewa washe gari zasu fitar da ita
Amma sam bata jinsa sai kuka
   Take tunanin ta ya za'ayi ashween da bakin sa ya sa akamata a wulakance haka

Wasa wasa haka ashween yayi tsayin daka da iya karfin sa har zahida  tayi sati guda chur a hannun jamian tsaro ana ta bincike akanta

  Hakan ba karamin zame musu abun kunya yayi ba
Musamman ma jamal da kowa ya sani a tarihin sa bai taba fadawa kasa a ko wani irin yanayin case ne wajen murda sharia a kotu ba

Yau ta kasance rana na biyu kuma na kusa da karshe na sauraron kara da shaidu akan zahida
Duk da ashween baya zuwa kotu
Amma lawyer da ya kawo jajirtacce ne wajen aikin sa
don haka ya sa jamal ya rika shan kunya gaban kotu 
Yan jarida kuwa sunyi tsayin daka wajen daukar babban al'amarin

Abune na tarihi don a matsayin familyn rodriquez da matsayin barister jamal ba a taba samun case daya so yafi karfin su ba sai wannan

  Yawanci jarida ta buga cewa don da chan rodriquez family tafi murqushe na kasa da ita ne shyasa take yawan winning case
   Wani fannin kuma sun buga cewa shariar kudi da kudi ake
Saboda haka gar ta san gar "

SO MAKAMIN CUTAOnde histórias criam vida. Descubra agora