44

4K 261 1
                                        

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻



*Page▶44*



Tun da suka kama hanya Wani sabon nishadi jasmine take ji Tun da har suka isa yola
Sabida gaba daya sai ya sauya mata tun ajirgi yake ta sata nishadi har suka iso bai dena ba.

Komai tsaf gidan tamkar basu je ko ena ba
komai ma'aikata sun gama hatta abincin ya zama ready,

Nan ma tana kan kammala ajiye tsarabn ta da mamyn ya leko ,
Yace mata tafito su ci abinci,
Toh ta amsa masa da shi sannan tayi saurin kimtsa kanta, ta fito.
Suna ci yau kowa da nashi har aka watse ba wani hayaniya.

Ashween Gaba daya ranar baije ko ena ba,ko ya fita ma bai kaiwa minti kadan sai ya dawo
Abum na mata dadi don bata saba ganin sa arha a gida har haka ba.

Wajen bayan isha nan tasha make up din ta
ta sa fitted gowm rigar atmpa pitch wanda yaji style din zamani mai kyau tana zaune gaban mirror tana admiring beautyn ta.

ganin gidan yana neman yi mata boring bai dawo daga masallaci ba, ya sa ta dauko wayar ta ta soma scrolling tana kallon hotunan data masa ranar a abuja,.

Sosai murmushi ya bayyana kan fuskan ta sai zuba zance take a zuciyan ta ita kadai,tayi zurfi ta shagala wajen kallon bata hankara ba taji kyat an kashe wutar dakin

A firgice ta dago zatayi magana sai kyat ya kunna ,
Ganin yadda tayi tsuru tsuru tayi setin kuka ya sa shi yin dan dariya yace  mutum sai shegen tsoro kawai, kika sake kika min kuka anan ko tam.

Bata fasa ba don gaba daya zuciyan ta bai daina bugun ba... , nan ma ta marairaice fuska sai ganin hasken flash tayi ya mata pics bazata.

    Tayi saurin rufe ido,alamn jin kunya .
...yace u look great da normal face dinsa still yana tsaye daga bakin kofa,

Murya kasa kasa tace thanks,you too
A kunyace tace Kaima kawo na maka toh

Yace ni? Noo.sai dai in zaki biya ni, haka kawai ki dauka min fuska kyauta.?

Tace ok fine. nawa ne?

Bai amsa ba Daga enda yake ya ware hannayen sa duka alaman ta taho ta rungume sa
Duk da taji kunya amma hakan ta daure ta je ta lume cikin kirjin nasa ya rungume ta,
Dukan su murmushi suke yi, itako sai dada boye face take wai tana jin kunyar sa,

Nan yace toh dago na nuna miki photon ki, tana dagowa kuwa ya dauka musu selfie mai shegen kyau dukan su suna murmushi,

Rigima ne ya tashi awajen don sam ya hanata ganin pics din, sai bori take karshe haka ya dinga jan ta har suka sauko tsakar gida tana binsa har ya fice gaban motar sa tana tafiya tana bubbuga kafa tana kiriniya.

bai kula  ta ba Sai da ya bude mota ya shiga kafin yace to zan baki ki gani amma sai kin koma kin dauko mayafin ki tukunna
  Tace tab, lallai yaya wayo ko... kawai kace na tafi gida zaka gudu ne kabar ni, ta cigaba da juyi kamar xatayi kuka,

Yace ni dai nafada miki
In kika bata lokaci natafi kuma shikenan sai nadawo ki gani
kuma in nadawo bana bayar wa sai an biya ni,
Choose now or later, ya kdan kashe mata ido yace your time starts now.

Ai da a gurguje ta juya ta koma cikin gida sai dariyan sa yake yi a gaban motar har ta lume ciki,
Dawo wan ta keda wuya taga baya wajen dayayi parking

SO MAKAMIN CUTADonde viven las historias. Descúbrelo ahora