*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
'''Guda shida "mafi nagartattun furucin neman kusanci da ubangiji'''
*1-Astagfirullah*
*2-hasbiyaAllahu wa neemal wakeel*
*3-la haula wala kuwwa illah billah*
*4-yah zul jalal wal ekram*
*5-Allahumma salli ala nabiyyil ummiyyi wa aalihi wa barik wa sallam*(durood sharif)
*6-la ilaha illah wahdahu la sharikalah lahul mulk wa lakl hamd wa huqa ala kulli shay'in qadeeer*'''Duk wanda ya lamunce su ya sani Babu abunda zai nema ya rasa.na kariya:lpya,arziki,nitsuwa,yayewar bakin ciki haihuwa,hakuri'.juriya,
tawakkali,kwanciyar hankali"kusanci da aljanna,daraja wajen ubangiji Da uwa uba kuma karin imani"
Uwar gida zaki iya kulla su duka ko daya daga ciki a bakin ki ko ayayin da kike aikace aikacen gida ne ba sai wani yaji ba,kamr lokacin da kike shara, wanke wanke wanki,abinci,tafiya, ds maimakon wake wake da gulma ko ma tunanin banza da bin diddigin kishiya ko makamancin haka
mu daure mu sauya da wannan..Allah ya sa''' mu dace❤🤒*Page▶6*
"Zahidah ..zahida? Madam hidayat take kwallah kira daga sitting room
Dauke da wani news paper a Hannun taCikin yanayin fizga da jiji dakai take saukowa daga steps bakin ta gum
Ko amsa kirar bata yi ba
Wani mugayen harara mrs rod ke xuba mata da gefen ido ta sarke hannun ta a kan kirji ta dake"ita ko zahida sai da ta sama ma kanta mazauni sannan tace
Kin kira ni mummy"
A hatsle ta dubeta sannan ta wurga mata jaridar a jikin ta
Ena so na san waye wannan sabon saurayin naki now!
So start talking tafada da commanding voice'dauke kai tayi cikin bacin rai
Daga bisani tace
Sunan sa ashween R .
Sai taja tayi shiruBangane kinyi shiru ba
Sai me kuma? Look zahida'bazan sake ki sake kawo min wani dan karya a gidan nan ba..yaushe kuka fara har kin fara tallen relationship din a media?
Waye uban sa ,me yake dashi apart frm kywu ..nawa ya tara ta yaya kuma zai kawo cigaba wajen ma familym rodriquez?wayyann su nake so na saniTunda ta fara zahida ke kallon ta baki galala"
Dai dai lokacin jabir da jamal ke kokarin shigowaTa juya tace" Mummy?duk wayyanan na me haka
Ni dai ena son shi
Kuma ba abunda zai hana ni auren saBaki isa ba mummyn ta daka mata tsawa"
I said no way..
Jamal ne ya taro ta da sauri yace
Hey mum calm down,me yayi zafi?
Kubi abun a hankali mana
No" tace tana kallon su gaba daya
Nace ya isa haka jamal "
After all i did for you
Ku rasa wanda zaku raina saini?magana na nema ya zama banza a gidan nan
A hause i built with all my might and strenght?don Na bata lokaci ena investing akan ku ba wai cewaa nayo kuna kawo min wayan da zasu na karya min arziki bane
Mummy sau daya ne fah?Just shut up ta dakatar da ita ..sannan ta koma kan jabir
Kai kuma jabir kar na sake jin kayi ma yar wani ciki a qasar nan
im tired of sending those bastards of yours to the ophanage yanzu kai zaka iya girga yayan ka a duniya ?
And yet ure unmarried.Wai ku Bazaku girma bane ?
Toh nidai ya isah haka
Na gode Allah ma duk
Kun san hali na
Daga yau bazan sake daukar wani shegen taka ba
And Lemme see who dares me
A fusace ta karashe magana cikin tsananin fushi ta wuce fuuuu tayi samaShiru ne ya ratsa wajen sosai
Don kuwa tun suna kanana mrs rod bata taba daga musu murya kamar na yau baCikin zuciyar ta take rayawa"
Hmm lallai abunda shafiu(mijin ta na karshe ) ya mana ya taba mummy, ita dai damuwar ta kar arziki ya ragu sai dai ya karu"hmm just 1 mistake amma har yau tana min masifa akai..ikon Allah
Daga bisani ta dago tace
Jamal pls talk to her tunda kai bata fadi laifin ka ba
Ni fah gaskiya sai na auri ashween
ESTÁS LEYENDO
SO MAKAMIN CUTA
Ficción GeneralIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez