70

2.8K 187 1
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*Page▶70*



Ba wani bata lokaci zahida ta kai ma saminu kudin aikin sa in cash,
Ya sha mamaki sosai sannan yayi murnan ganin haka.

Tana tsaye a kansa ta daure fuska tana yatsine
Tace oya" my own part of the deal "yanzu nake so  ka fada min kanun labarai

Ya lashe baki yana bin ta da wani irin shu'umin smiles yace kai da Allah kin cika gaggawa
Zauna nan ya mata nuni da gafen gadon sa

Anan ya sa seriious face ya kauda wasa ya dube ta
Yace zahida abdul fatah rod"
Tace yes saminu.

Ki nitsu kiji abunda zan fada miki yanzu in ba haka ba  ki sani kece da asarar duniya da lahira

Tace hold on,
Kawai kafada min abu this is a deal ba family meeting mu keyi ba sannan ena so ana hada min da tangible proofs ta calla masa harara

Yayi yar dariya yace kar ki raina ni zahrod"don zan iya maida miki kudin ki  kuma na kore ki so just shut up and listen silly girl..

Ta sani sarai zai iya sai ta ja tsaki ta kau da kai ba tace uffan ba

Yace ena so komai ya tafi  mana dai dai ne yarda bazaki fada tarkon uwarki hidayat ba, amma in kika min taurin kai ya dage kafadar sa yace is all up to u,

Ni ena da manya manyan makaman da zan yaki hidayat rod so bana shayin ta.

Ta juyo ta kalle sa tace " pls enough of all dis naji
Na fahimta waccece hrod ?

Yace ba daganan zamu fara ba sai ya dauko wasu files a kasan wani tsohon carpet ya zuba mata su agaban ta

Nan ya  bude daya bayan daya ya shiga nuna mata arzikin su gaba daya komai da komai yadda mum din su ke monitoring din komai na gidan,,sai yace kinga plantation din nan shine yake da babban kashi na tattalin arxikin mahaifin ku da ya rage,
Gashi ba naku bane n yan biyu ne da suka mutu,

Tace na san da wannan
Yace good,
Ya sake dauko wani file ya baje mata su a kasa ya nuna mata dumbin arxikin da Hrod ta mallaka a duniya.
Sannan yace H yana nufin hanan hernandaz rodriquez.

Zahida tace ok Hanan, wacece ita ? Kana nufin itama rod ce amma arzikin ta baya cikin na mu,but how comes ita kadai take da wannan

Ya ce relax, ai wannan dumbin arxikin da kike gani ba na wani bane naki ne ,infact ke ce wannan Hrod din da kike nema a yanzu

Ta tsaya ta dake ta dan yi shock na seconds biyi sannan ta tuntsire da wata mahaukaciyar dariya  mai cike da mamakin
cikin dariya tana cewa ka raina min wayo saminu..u think im mad? fuck u, you bastard.

Nan shima yayi murmushi " sai ya dube ta da dan serious look yace wacece mahaifiyar ki ta asali zahida ? Tell me pls

Sai chak dariya ta yanke ta tsaya kallon sa irin me kake nufi
Yace answer me ,cikin tsawa daa daure fuska ba alaman wasa

Tace ,i dont know,mum hidayat tace tun ena ciki ta rasu and har yau bantaba ganin hoton ta ba

Bai ce komai ba ya dauko wani envelope ya mika mata.
Nan ta soma ganin tsoffin pics ,na hanan tun tana modelling har na auren su da rod kaf ta gani,

Take taji hawaye na so ya zubo for the first time taji son asalin uwar ta ya mamaye zuciyan ta,

shiko saminu bai bari abun yayi sanyi ba
ya shiga bata tarihin komai da komai abu daya bai rage ba, har da cewa mata ai rayuwar ki a gwalba yake
Kina ganin Wai hidayat tana son ki ne toh bata bar uwar ta ba bare yayan ta na cikin ta bare kuma yar wata

SO MAKAMIN CUTADonde viven las historias. Descúbrelo ahora