*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
'''UP👯🏻♀
NIJA🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬💃🏻
Even if u dint make it to end, we apeciate how yhu paint the hrts of fellow nijerians with smiles today🇳🇬🇳🇬''' 🇳🇬💯*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶3⃣*
Da farin ciki jasmine tayi bacci ranar,
tun daga lokacin kuwa kaunar sa yake ninkuwa a zuciyar ta ,,,sai dai sam bata samun lokacin sa
Don ko ya dawo gida yafi zama a dakin sa yanzuDaga gefe guda wata mace wacce akalla take early 30s din ta a shekaru
Cikin shigar ta na qasaita wanda ya riga ya boye shekarun ta ta fito tsaf kamar kullum
Da mammun ripped jeans ne hade da riga red silk satin longsleeve mai budadden buttons ta gaba
Ta dan yi rolling kanta da karamar veil wanda da shi da babu duka daya ce..ma'aikatan ta sai binta ake abaya tana zuba yauki da mulkiDuk da shirgegen spec din dake manne kan fuskan ta kywun ta baya boyuwa don kuwa ko makaho ne ya ratsa gefen ta yasan ita mai kyau ce
Zahida rodriques aka rubuta gaban offishin data shige ciki
Nan security suka dakatar da dunbin Client da suke so su gana da ita
Waya take yi'
Ohh .'Jamal please help me
I promise ,wannan shine na karshe
Cewar ta cikin wayar fuskan ta dauke da alaman tashin hankaliAh' ah zahida
Ni dai nace ki mance da wannan harkan kawae
Is too dirty " zai iya fin karfi na fa ko a sharia ce
Saboda mutanen nan suna dealing da drugs ne and is dangerous u know?Juyi tayi cikin bacin rai "So what? tafada a hatsale tana buga desk
Ohhh mine ,Arent yhu d best lawyer?yaci ace baka shayin kowa
Haba jamal karka bani kunya mana
I need dis business just do sumfin abt it please
Bata jira amsar sa ba
Ta katse wayar ta
ta zauna tana huci
Cikin dar dar sectaryar ta wacce take rakube a gefe ta ce "madame clients sunyi yawa yakamata ki duba su yau koda kadan ne"nan ma ba tare da ta kalle ta ba tace
Just get out"
Jiki na bari sectarayin ta yi waje ba musu
..yuu mutane suka yo kanta
Ta rasa ma me xata soma fada musu don yawancin su sama da wata shida suna jiran su gana da ita amma shiru
'
Tana zaune ta dafe kanta tana tunanin yadda zata fuskanci mrs rod(mahaifiyar su) inta rasa wannan case din gashi ta barnatr da kudi sosai ba na wasa ba
Cikin wannan tunanin nata private wayar ta ya buga ringing
Ko da taga kamal ne ba bata lokaci ta sa a kunnen ta "
Hello darling
Tafada cikin wata shu'umar murya
Hey...yace yana kashe mata jiki da daddar sexy voice dinsa shima
Ena ta jiran ka i was expecting to see yhu at my office today ko anfasa deal din dani ne?Dan kasalallen murmushi yayi mai sauti yace
No .
In ba ayi dake ba who else ?
Kece fa kankat a qasar" dont forget that , miss world beauty queen .Wani zazzaafan murmushn jiji da kai ne ya kufce mata tana wani rolling eyes
Dinta a lokaci guda
Murya kasa kasa tace i wont
Mr
Sweet talker.
"
So how far lets talk abt business baby yaceOh yes am at your aervice kai nake jira ai
Ok and, i hope kinsan bani bane asalin mai abun right
Yeah ..tace cikin rigima
Ok toh yayi " lets hit it yace tare da katse wayar.
Ba tare da ta kara minti uku ba ta dau jakar ta itama ta fice
Tsaye sectariyan ta tayi
Yayin da ta watsa mata wasu wulakantatun kallo
' ena aikin dana sa amun fatan kun gama ?
Yes maaam
Gaba ta mike cikin tafiyar ta na qasaita sectariyan na biye da ita abaya tana koro mata bayanai
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez