8

3.2K 264 0
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

Sory for zha late post..kind of busy😊😉

*Page▶8*



Wajen karfe 2 saura aka watse wajen hidima
wanda ya kawo cece kuce sosai akan abun da ya faru
tsakanin  zahida da tania kuwa kowa na fadin albarkacin bakin sa 
Wasu ma har dauka su kayi a waya
    Mafi aka sarin yan mata da samari sun fi goyan bayan tania a ganin su itace mai saurayi
kuma
Ashweeen ya juya mata baya ne saboda kyuw irin na zahida da kuma yadda take baza ikon ta cikin mulki da isa a garin .
 
  Gefen jasmine kuwa ranar da kyr ta runtsa musamman ma da yanzu taga zahida '
Duk sai jikin ta ya dau zafi zazzabi ne ya rufe ta sosai har tayi bacci

   Har gida ashween ya kai zahida wacce gaba daya ta marairaice masa akan sai ya kwana a gidan nasu
'no, ba yau ba
Ya fada cikin sigar rarrashi
'itama dan marairaicwa tayi tace to sai yaushe?ko Sai randa wannan gf dinkan ta kashe ni
Kaifa kaji abunda tace
She's going to kill me muddin ena tare da kai
  ' shiru yayi yana dan kallon ta  kafin yace
' no baby kar kisa wannan a ranki
Tania tafada hakan ne cikin fushi saboda ke kika fara ce mata hakan right?
ya tambaye ta.
Dan sauke ajiyan zuciya tayi batace uffan ba
Jitayi ya dan riko hannun ta
Please go to bed ..zan kira ki gobe 
Wani dadi ne ya lullube ta tunanin ta yau ta soma samun Kan ashween..
Har su kayi sallama ta shige ciki tana kai kawon tantace dalilin daya sa ya  fifita ta lokaci daya  akan asalin budurwan sa tania
   ' wani dariyar jin dadi ta  yi ta kure ma kanta kallo a gaban mirror' tace,
"Na hadu ' na sha gaban ko wace mace.
Sannan ta fada a kan gado tana dariya  ''hmmm yarinya kenan,
Yanzu muka fara ai kwanan nan zaki ji ana bikin zahida wato mrs ashween"nan ma murmushi ya kufce mata
A hakan har bacci ya sace ta zuciyan ta fall da farin ciki

Haka rayuwa ta kasance tsakanin zahida da tania kullum tania sai ta jawo abunda zai sa mutane suga laifin zahida
Shi kuma ashween kullum acikin nuna wa zahida yana tare da ita yake
Abu daya ne kawai ke damun ta rashin fitowar sa fili ya furta mata kalmar so kamar yadda take furta masa take kuma bayyana masa ..

Gefen jasmine kuwa Zugum tayi fuskan ta ba alaman annuri ga wani dan rama daya soma nunawa a jikin ta

Can ta sauke ajiyan zuciya cikin ranta tace"Meyasa kullum son shi kadai ke karuwa a raina
Na kasa danne zuciyata akan sa' but why
Ta karashe Idon ta dauke da tashin hankali
  Daukar wayar ta tayi cikin minti biyu salma ta amsa tare da cewa yan mata
Shiru ne ya biyo baya wanda ya sa ta fahimtar yanayi Kawar tata a lokacin
Jasmine lpya kuwa? Wht happen

' lpya lau  salma ba komai..im just feeling bored ko zaki zo ne?
   Oh kash,gashi bana gari wallhy
Jiya muka wuce lagos amma gobe zan dawo zan zo
Me kikeyi yanzun?
Dan sauke Numfashi tayi cikin Rashin jin dadi tace
Salma yaya nake tunawa'
Wallhy bazan iya jure irin zaman da mukeyi ba
Musamman Ma da naga kamr ya damu sosai kwana biyu da bana sakewa da shi'

   Hmm jasmine  kenan
Lallai zaki ko sha wahala in baki iya danne so idan yana matakin sa na cutar wa
Ai ganin kin fara ja mai aji ya sa ya damu
Da da kike sake masa abu kadan kin sa a zUciyar ki ya damu dake ne?

Shiru ta danyi...kafin tace haka ne
Kawai enaga zan cigaba da bin shawaran ki
Amma yaushe kike ganin zaki samu min mafitar da kika min  alkwari

  Dan dariya kadan salma tayi sannan tace
Sai kinci wannan jarabawar ' randa kika iya controlling soyyayr yaya ash a zuciyan ki ranar zamu daura da next plan

SO MAKAMIN CUTADonde viven las historias. Descúbrelo ahora