73

2.6K 195 2
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.


*PLS RESEND UR MESSAGES wallhy banda chat historyn kowa yanzu  kuma nafara ganin sakonni kala kala kar kuce ban kula ba I LOST MY CHATs*

🎂🎂🎂🎂🎂

   +1 is *MEELAT A.H.K*
May Allah bless you as u add another year to ur life.
Wllnp 💋❤

🎂🎂🎂🎂🎂

*Page▶73*



Ashween tsaban damuwar dake cikin ransa ranar a kan titi ya kwana cikin motar sa
Ko bacci bai samu yayi mai kyau ba.

Cikin haka kiran kamal ya shigo A firgice ya dauki wayar bai ma duba ba yace hello:: jasmine ,jasm....pls..
Kamal yayi saurin daga murya yana cewa aash pls relax dan ya dawo hayyacin sa

Sai ya lumshe ido cikin tsanani yace kamal, jasmine ta tafi ta barni tun jiya bangan ta ba
Kamal yace i know ,calm down ash,
Abunda ya sa ma na kira ka kenan
Yanzu salma ta fada min a wajen ta jasmine take a abuja.

Yayi wani sauke ajiyan zuciya yace alhamdulli
Kaga, bari naje na same ta inyaso zamuyi magana anjima bye.ya katse wayar bai jira ba

A guje ya bar kan titi ya shirya a gaggauce ya tafi abuja.

Jasmine kuwa tunda suka shiga ciki mamy ke shan cikin ta akan irin zaman da sukayi da ash da zahida...

Sosai abun ya taba zuciyan mamy don kusan kullum tana kiran sa taji ya suke sai yace mata lpya lau.tace wato ashe karya yake min? Ta tabe baki ta jinjina

Itama jasmine din bata barta ba sai da ta mata fada sosai na boye mata gaskiyan lamarin har saida aka kai ga haka.

Nan ta sa mai aiki ta kaita site din ta na da ,gashi sam ta boye halin da take ciki na ciwon ciki.

Sai da Ta shiga room din ta ta kimtsa tsaf
Ta kwanta ,nan ne ta shiga kukan zuci ta rasa me ke mata dadi a duniya baki daya.

Tana tsoron mamy ta san ta zubda ciki sannan ita kanta tasan tana bukatar kulawa

Karfe 10 saura ashween ya iso abuja
Baiyi kasa a gwiwa ba ya je gidan su salma direct.

Bayan ya gaida umma da jiki ya fita waje ya tsaya a farfajiyan gida
A ganin sa koda zasuyi wani rikici da jasmine kar su tada mutanen gidan hankali

Da kyar salma ta ajiye call din da suke yi da kamal don sosai ya tsara mata yadda zatayi maganan da ashweeen har ya fahimce ta..

  Taci kuka sosai abun da yafi damun ta zubda cikin da kawarta tayi, a ganin ta to shi jariri mai laifin sa?
Haka dai ta daure ta fito tsaye ta hange sa yana jeka ka dawo ya kasa zama.

Tace sannu da zuwa yaya ash,
Murya kalar damuwa Yace salma pls ena jasmine?
Sai tayi murmushin karfin hali tace zauna nan tana zuwa yaya

Nan ne ya dan rusuna suka zauna ahakan ma sai leke yake yi ,
Sai tayi boyayyen ajiyan zuciya
Tace yaya,?

Ya dago ya kalle ta,

Tace kayi hakuri dan Allah ka kwantar da hankalin ka,a duniyan nan tamu ni mai laifi ne,kaima kuma haka ne, sannan babu wanda yafi karfin kuskure a rayuwar sa,

Yace haka ne salma.

  Tace yay jasmine bata gidan nan,
Amma tana garin nan..

Bai bari ta sake magana ba A daburce yace a garin nan a ena kenan
Kinsan wajen dan Allah kimin kwatance naje mana

SO MAKAMIN CUTAWhere stories live. Discover now