*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Kwanciyar hankalin ku readers☺❤💯 meelat musa na miko gaisuwa**Bestyy zan miki wakar so🙈🙈*
*Kakus ,ummu farhana kuma anyi shiru ko🤔to ena zuwa na fitine ki gobe pages 4 ba ragi**sai wata mai kuka..hahah sweety maman kuka😅🤣😜*
*Ci gaba da gashi brilliants ni fan din ku ce ta farko ta karshe yan uwa❤*
*Real🧐 hhh bance komai ba dai toh*
#medambu ce😜*Page▶32*
Tun Washe gari da safe 4.56am zahida ta fito ta nufi aiport ba tare da kowa yasa ni ba.
Don Tun jiyan da ta kwanta take kawo tunani kala kala a ranta game da jamal,fuskan ta dauke da damuwa ta sauke numfashi ' yanzu mun rabu da jam kenan,? Ta fada a ranta maganan sounding unbelievbl.
Tace' No,gaskiya bazai yiwu ba dole ne ma naje naji kan abun ,mummy bazata maida mu wasu shashashu ba,
tare da wayannan tunanin a ranta har jirgin yayi landing abuja
' karfe 6 saur Lokacin ta kammala duk abunda zatayi a room din ta ta sauko tayi site din mrs hidayat
Nan tayi knocking, ba bata lokaci ta shiga..da murmushi kan fuskan ta ta tarbe ta don a yanzun gani take zahida tafi kowa muhimmanci a rayuwar ta.
My princess ,my beauty, yaushe a gari ? Na dauka ai tare da ashweeen kike,uhm whers is he? Ta soma dube dube ,Allah sarki dan arziki dirin albarkaZahida na gefe bata dai ce komai ba fuskan ta ba yabo ba fallasa
Nan Ta nemi ma kanta wajen zama kusa da mumynWani kallo tabi ta da mum dashi, don har idon ta sun nuna alaman batayi bacci ba kwata kwata jiyan,
Sai mrs rod ta dube ta itama da kyuw tace A'ah,zahida ya naga kin dan haura
ko na sami jika ne kam?Tayi saurin galla ma mum din harara tace , wht? Jika a ena ? U kidding me mum, kinsan dai ash baya haka
Ido da ido ta dawo kallon ta tace just quit the pretence Kinsan ai me ya kawo niTace, kamar ya nasan me ya kawo ki ,akwai matsala ne zahida?
...ke tsaya . in kinsan fada kikayi da ashween tun wuri ki koma ki bashi hakuri.
nagaya miki we cant loose him a familyn nan kina jina ko?Zahida ta gyara zama da kyu ta kalle ta tace, ni ba fada nayi da shi ba mumy
Yes, kuma naji we cant loose him.mummy ta marairace ta riko hanun ta tace mum, jamal fa? what about him?
,jiyan nan i felt bad da kika ce shikenan kin cire hannu a kansa ,yanzu hakan zAmu rabu da shi ? Mum prison aka kaishi fa
I...i
Kallo ta bita da shi tana observing dinta
Zahidan ta sake yunkurin magana...
Just shut up zahida,mr rod ta dakatar da ita da wani mugun kalloMe ya same ki? Nace Lpyar ki kuwa'?meyasa da chan da mukayi maganan a waya baki kawo wannan haukar naki ba sai yanzu.
Tace bcos nayi tunani ne mum,u cant be doing dis to jamal. haba mummy ki tuna fa kafin ya sami matsalan nan cases nawa ya murkusa miki, wani irin kokari ne baiyi akan mu duka ba
don kawai destiny ya juya masa baya,u shud be fighting d media not ur son. Ta karashe cikin kukkuniNan madam hidayat Ta rufe kunne ta mike tsaye cikin hatsala tace zahida kar kice min abunda ya kawo ki nan kenan run daga yola
A sanyaye zahida tace eh.
Mummy pls ,ki bari ash ya taimaka masa mana. kema ki sa hannu mu cire shi.jamal bazai rayu cikin prison ba
Da karfi tace no way, wallhy ba zan sa hannu ba kuma ash ma haka.
ai shikam na riga na fada masa bai gaya miki bane,
VOCÊ ESTÁ LENDO
SO MAKAMIN CUTA
Ficção GeralIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez