*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Yabon gwanaye ya zama dole*
👉🏿 *besty na ASMEENAT ZEEYAN mai sunan indiyawa..KUYANGAR QUNCI ya amshi number yabo,basira,da hazaka da kyautata mu'amula ba cewa komai sai fatan kici gaba da jan mu muna zuwa*
*👉🏿MATA UKU GOBARA wayyo 😪😪 gaskiya mai mata zan aura nan gaba' drama kenan😹😹😹 sweety mijin ki zan aura ko?*
*👉🏿BASIRAh ga ILIMI sai cikin littafin nan na (su rabi da aysha) wato sanadin social media na MEELAT MUSA hmm wani abun sai a duniya tab*
👉🏿 HMM,HM,UhUmm,NaZo wajen
*"Lami anji kunya* inji masu coments *UMMU Farhana* kinji ko? ni dama chan ba lami a dangin mu🤪😎
*👉🏿 ILIMI baiwa ce ,iya tsara labari kyauta ce,Wannan tambarin naki ne Swt leems(Allah ya baki lpya) Baki fadi kasaa IYa KUDIN Ka na kaimu chan zuciya*
👉🏿😹😹🤣🤣🤣🤣🤣
a inkuka ga haka kunsan wacece ko?
Marubicyar "Azumin ilu da
Ilu a birni wato *Maman mamy tawaje na a.k.a maman ilu*
*NiShadi kan nishadi Allah ya taimake ki.*
*Meemah Allah ya dawo dake lpya*
*Da duk sauran masu member new books da wayanda basu nan Allah ya bada sa'a' kuna bamu muna sha🤝🏼❤💯💋**Masu neman book dina su biyo pc pls,don ba lallai bane naga sakon ku a cikin groups .nagode*
*Page▶13*
Washe gari da sassafe ya shigo domin gaishe da ammy ,
Zaune ya tarar da ita don haka ya goma gefe ya tsuguna a ladabce yace" kin tashi lpy?
Murmushi ta kakalo tace
Lpya lau kaifa?
Bai amsa ba ya dago kai ya kalle ta ,
Jiki a sanyaye yace
Ammy?
Kinyi fushi dani ko? Nasan na bata miki rai jiya am so sorry
Dan Allah ki yafe min,kawai rai na ne ya baci.i don't mean to talk to yhu like dat ya dukar da kansa kasa qwanin tausayiWani sanyi taji aranta don hakan na daya daga cikin halayen sa data ke so ,baida girman kai musamman wajen bada hakuri inyayi kuskure,take ta sake karamin murmushi tace
No my prince u have everyright kayi fushi,
Dama ena son magana da ku duka amma sai kadawo daga officeBa tantama yace" Tohm ammy ..sai na dawo yakarasa tare da mikewa
Kallo kawai ta bishi da shi har ya bace ,sannan ta cigaba da abunda takeyiWajajen karfe sha biyu saura, bakin da suka zo mata suka soma kama hanyar tafiya ..
Gefen jasmine kuwa tun safe ta kasa tsaye ta kasa tsugune burinta ta samu ta ba ammy hakuri,
Amma bata samu dama ba har yanzu
Koda ta je gaisheta already likitan ta ta tarar don haka bata iya bada hakuri ba sai kawai ta gaishe su ta fice,Ganin fitar ammyn da bakin nata kawai tayi
Amma bata lura da dawowar ta baKusan minti 15 tana lekawa chan ta yanke hukuncin saukowa kawai ta jira ta..
Tana kaiwa hannun step na kusa da karshe daga oart din ta taci karo da kyakkywar fuskan da yamata kamar bata taba gani ba,jikin ta dai ya bata ba yau ta soma ganin ta ba amma sai ta rakube gefe tana lekowa' ji kawai tayi matar tace
Sunana zahidah,
Nazo wajen Ashween ne"yana ciki kuwa?Wani Dum taji a zuciyar ta
A hankali ta dada ja gefe ta labe
Tanajin su da kyau,Lpya lpya ammy ta karbe ta da fara'ah, har suka danyi hira kadan
Budar bakin zahida tace" dama na sha cewa ya kawo ni na gaishe ki amma yaki,
I hope zaki bani dama nazo wata rana ?ammy tace
Bakomai yata , yanzun ma im gratefl, tace atakaice
Murmushi zahida tayi tace
Toh ni zan wuce tunda baiya nan
Dama kwana biyu muna yawan sabani ne shine nace bari na duba sa a gida,
Ayyah ,na gode zan gaya masa sako,.ki gaida gida

YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez