42

3.4K 243 1
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*This page is yours my one and only besty ASMA'U ZAYYAN im in love whith zha sabon littafin nan BAKIN GANGA ja muje ragamar wasan yanzu ta fara kauri one luv💋*
   
*jin jinan ban girma ma maman ilu ta wajena,da kuma kawata feedoh,Allah ya saka muku da alkharin fadakarwa da nishadantar wa .kunayi munajin dadi brilliant ladies*

*SO MUCH LOVE MY FANS no need for long essay huhn, i❤u*


*Page▶42*

A chan asibiti kuwa bayan zahidan ta dawo daga tunanin ta na cewa so da tausayi shiya sa ashweenyake zaune a gefen ta,

Nan ta kai hannu zata rike nasa da sauri ya janye ya bata rai.
Bin shi tayi da ido tana kallon sa kalar tausayi,
Tace fushi kake yi dani har yanzu baby,?

Yace dan Allah kimin shiru zahida,
Wai meye kike tunani da zaki so ki kashe kanki
Are you insane? Wai meyesa baki da tunani ne

Nan Tayi suru suru tana sun kuyar da kai, hankalin ta ya dan kwanta,don ta dauka ko har yanzun bai sauko bane akan maganan su da jasmine,don ita kadai ta san yadda ta ji da ya janye hannun nasa ,

Shirun da tayi bata amsa shi ba duk tana sake saken yadda zata bullo masa da abunda ke cikin ranta ne
Shi kuma Jin hakan ya sa shi yunkurin tashi zai fice ya bar wajen don yasani sarai wani abun take nema da shi.

Tamkar wacce take jin kanta garau da lpya haka ta diro kan gadon,da gudu ta fada a bayan sa ta kankame sa nan ta fashe da wani azabbaben kuka mai kashe jiki,

Yace ,ya salam"ya juyo ya riko ta ya zaunar da ita kan kujera dake gefe don excutive room ne.

yace Baby lpya? I just asked meyasa kika so kashe kanki,kin min shiru... ko nayi laifi ne?
Ita dai sharban kukan ta take
Chan data gaji tace"wayyo nikam na shiga uku.
Meye amfanin rayuwar ta ,i lost evrything, my family,my brothers  and kaima gashi yanzun baka so na u left me,tafiya fa zakayi yanzun ka barni ko?

Ya bita da kallo Baisan lokacin da ma abun ya bashi karamar dariya ba,yace i left u .? But am here
C'mon kar ki damu zahida ai na miki alkwari zan fito miki da brodas dinki shikenan?

Tayi saurin gyada kai, tace and you? Bazaka yafe min ba, nan ta tsugana kan gwiwurta ta dafa sa tana kallon sa da jajayen idanun ta tace.. i admit nice da laifi.
duk abunda nayi wa jasmine ranar ban kyuta ba,
Im sorry Ash, dan Allah kayi hakuri kar ka rabu dani zan gyara,i wll take care of her if u want just dont leave me now plsssss baby na roke ka. ta karashhe cikin kuka

Shiru Ya tsaya yana kallon ta don ya ma rasa mai zaice guda,
Shi dai haka kawai ya soma jin baya son ta zauna da shi again,duk da ma yana daya daga cikin plan din su mai karfi a yanzun
Tunanin sa  ma yarda zasu kaya da princess dinsa ne harta amince don baijin zai iya bari wani abu ya sake taba masa ita,

Murmushi ya kwakwlo yace its ok, tashi, ya dagota yace ki kwanta ki huta anjima zamuyi maganan ok?
Kamar wata muminan kare haka ta gyada kai kalar tausayi har ya fice,

Tana jin lumewar sa ta Lumshe idon ta sosai tace, hmm yanzu dai zamu fara wasan, ai in kasan wata baka san wata ba Ashween.

Tayi ajiyan zuciya ta cigaba, "Ena son ka sosai baby, but im sorry yanzu abun da banbanci
don kuwa ena bukatan garkuwa da karfin ikon ka, da basirar ka da arzikin ka,domin na sake  dawo da martaban family na akasan nan..

SO MAKAMIN CUTATempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang