*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶83*
Tun ranar ashraf ya qudiri niyyar sa na sa mata ido don ya fahimci kan abun da kyau.
A ganin sa in har ya kama ta dumu dumu da wani namiji toh tabbas zai yi amfani da wannan dama yama razanar da ita cewa zai gaya ma mamy har ya samu biyan bukatun sa.
Ashween yana komawa gida cikin daren zahida ta kira sa don tun zuwan ta sai yau suka sake waya da shi.
Ganin ta damu tana son ganin sa ya sa kawai ya amsa mata da cewa zAi biyo jirgi kawai ya zo.
Ya katse wayar Yayi baccin sa Da kyar ma ya iya tashi washe gari da safen ya shiga harkokin gaban sa sai wajen 4.55pm ya je mansion din rodeiquez enda zahidan take..Zahida Taji dadi sosai a ganin ta musamman ya baro lagos don ya saurare ta bata san shikam yana nan garin abuja ba
Bayan sun dan taba hira ne sai Tace baby kana chan lagos kana hutawan ka ana nan ana maka sharri
Ya dan yi mirmushi yace sharri?
Kamar ya fa..Nan ta kar kace ta zubo masa labarin da mrs rod ta bata tsaf ba ragi
Cikin ransa yace innalihhi wa enna ilahi rajiun !! ba karya sai da zuciyan sa ya dan girgiza
Amma sai yayi saurin sa murmushi akan fuskan sa ya cigabaa da binta da ido har ta gama bayanan ta tana cewa:
Duk na fahimce ta baby, so take na dawo dai dai da ita zaman bakin ciki da kunci ya kashe ni
Ba uwa ba uba kai ma da kake so na tana so ta raba ni da kai
da karyan ta"she just hate me..Ash ya dan sauke ajiyan zuciya kamar abun sound nothing to him sai ya saukar da murya yace
Kai, amma na tausaya mata fa,..
Kinga Baby just relax kar ki biye mata da zafi haka kiyi tunanin in kece kika saba da jin dadin duniya rana daya kika rabu da ita kika koma wani irin rayuwan rashi ya zakiyi.
and to add to that kinga ta rasa yayan ta gaba daya,a ganina abubuwa ne suka mata yawa kuma akwai matsalan brain anya kuwa bazaki taimaka ki kaita asibiti ba? As in ko therapist haka su duba taShes just imagining all this things gaskiya har tausayin ta ya kama ni sosai, yanzu hala ma bata san ena ta samo labarin nan ba.
Zahida kam tuni ta takune fuska tana kallon sa cikin mamaki tace hmmm baby kenan, tabb ashe baka san qaccw hidayat ba "ena nuna maka hanya kai kana chan wai tausayi to ta haukace din mana.
O ni dai nagaya mata ta taba min kai zata sami duk abunda take nema na bala'i a duniya
Yace hey calm down zahida..ke ma sai ki nisantar da kanki daga ita kawai bana sin hayaniya
Kuma kinsan Nidai bana bukatar nace ki yarda dani akan wani abu
Saboda kinfi kowa sanin yadda muka hadu dake ena da yan uwa na and you saw my mum right?Tace of cous itace dama take shirmen ta,nikam har na soma yarda da maganan ka kamar hidayat ba lpya ne,if not ai kaikam ma ba kasar nan ka girma ba kuma nagaya mata,
ga yar uwan ka jasmine ma ai tagan ta, in fa aka barta halaa ma da zata iya cewa jasmine lailah ce yar ta ce tunda itama kyakkawa ce
Ash Yayi dariya yace hmmm Allah dai ya kyauta, just take off this nonsense kiyi abunda ya dame ki kawai kar ki damu da wani.
Tace toh baby kwanan nan ma zata ko sha kunya in taga weding iv na zaga duniya
Nan ma yayi murmushi kawai baice komqi b
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez