*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶88*
Jikin zahida gaba daya rawa yake bata masan meta keyi ba burin ta kawai yanzu tagan a nigeria tana chackaka gawar jasmine
Tana sa hannu zata rarumo jakar ta ashraf ya mike a hujajan yamata wani irin wawan riko
Ta soma yunkurin fada da shi tana daka masa tsawa tana cewa ni ka kyale ni .
Leave me alone sai naje na kashe ta..
ta dan ture sa da karfi amma sai ya sake kamo ta ya wanka mata wani lafiyyyen mari kafin ta dago a gigice ya kuma hada ta da bango ya makure wuyan ta yana huci.Numfashi sama sama zahida keyi kamar wanda zata sheka lahira yanzu yanzu.
Cikin mugun muryan sa wanda bayi kama da na masu imani ba yace kika ce zaki kashe min jasmine?Zahida ta soma hawaye ya daka mata tsawa yace answer me?
Bata da bakin maganan ya sani sarai amma sai ya cigaba da razana ta da ita tambayar,
Zahida da ta tabbatar ashraf zai iya kaita lahira nan bada dadewa ba Sai ta soma tapping hannun sa a hankali don ya sassauta mata rikon
Kamar ya fahimce ta kuwa sai ya sake mata wuyan tana kan wahalallen tari bai hakura ba ya sake jawo ta da gashin ganta ya dangwala ta akan kujera..
Tsoro in yana da karshe zahida ta kai wajen tsorata a lokacin
Nan ashraf ya zauna gaban ta kamar wani zaki mai shirin cinye mutum yace kimin shiru mahaukaciya kawai,
Wai ke kishi kike yi a hakan? To haramun ne in ya auri jasmine din ,ke wata irin jahila ce,bakisan yana dama ya aure ta ya aure ki ya auro biyu bayan ku ba?
Sai Ya bita da kallon mugun ta.Kuka zahida take yi tace ashween yaci amana na ai baice min yana da mata ba tun farko
Ashraf ya fashe da dariya yace yaci amanar ki ta yaya?
Ke ce dai kika ci amanar sa yanzun nan ba ma wani namijin kika bada kanki ba duk da yace zai aure ki?ko abun da mukayi yau ba cin amana bane.?Sai tayi tsit tana bin ashraf da jajayen idanun ta
Ya sake mata murmushin mugunta ya jawo dayan wayar sa ya kunna mata video a hannun sa ya ce kalla nan dai yan mata .Tin Kafin kice zaki je ki daga masa hankali ki bata min plan yanzun nan zan aika masa wannan sakon video ya sha kallon yadda kika haukace min.
kinga in hankalin sa ya tashi sai ya sake lalumo jasmine ta kashe masa wutar gabar sa ya karashe maganan san da wani annoying smiles yana mata kallon mugun ta.Zahida ta tsaya shiruuu ta rasa yau wani irin bakin ciki ne yayi gamo da ita.
Yau ne rana na farko da ta soma tunanin ena ma ace tun da chan bata san soyayya ba.
murya a dishe tace me kake so dani kuma yanzu ,dama kaima kayi videon abunda mukayi anan ne don ka bata ni a wajen sa
So kake ka buge ka hanani kuka ko me?Ashraf yace to waya jawo ? Wai mani zakiyi wa haukan kishi ?
nida na hakura na barshi yana abunda yake so da jikin jasmine din ance miki Bani da kishi ne ?ko ce miki akayi bazan iya kashe ashween din naki baneTace don't u dare touch him, wallhy duniya zata tashi maka in ka taba shi
Ta karashe har bakin ta na bariAshraf ya wani ja shaukin maganan nata cikin dariyar mugun ta"yace fine in kin amince ba hannun ki akan jasmine har abada
Nayi miki alkwarin bazan sa hannu akan ashween ba
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez