*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶66*
Yana zaune shiru tunda ta fita sai chan ya dubi tray din da cofeen ke kai
Da har yakai hannu zai dauka cup din yakai baki sai yaga computr gaban sa na nuna download completed save in 2 seconds ,sai ya mayar ya ajiye coffen gefe ya danna save,
Daganan ya shagala ya ciigaba da aikin sa kawai bai kula cup din ba kumaLokaci na tafiya by then kwayar dake ciki yana dada ninkuwa wajen sake karfin sa yana narkewa a hankali.
Duk da ma Madam hidayat ta ja ma zahidan kunne akan guda daya tal zata sa amma taurin kai ya sa ta zuba duka biyu
Sai da coffen din yaji abun sosai yayi overdoseDon gani take yau zata cire duk wani zazzafan shawa'ar sa dake damun ta tun farkon haduwar su....
Karfe goma da rabi shiru, sai ga jasmine ta turo kofar a hankali da sallamar ta.
Bayan amsawa bai daga ido ya kalle ta alaman wani abun ya dauke masa kai sosai yasa hankalin sa akai yana dubawa..
Gefe daf da shi ta zo ta dan kwanta tana narkewa tunanin ta bacci yayi ashe yana nan idon sa biyu
Nan ne ya dan juyo ya shafo gefen fuskan ta a gaggauce yace cire hijabin mana princess kinga dama im bored,tunda kinzo sai kiyi entateining dina ko'?
Ta dan kwalo ido ta turo bakin tace nice entaitainment din ko?
Yayi murmushi amma idon sa nakan computr yace "c'mon bae cire mana bana son taurin kai fa if not yanzun mutum yayi kuka..
Ba musu ta zuge hijabin ta ajiye gefe
Enda tayi juyi sai ta cikaro
Da manyan idanun sa yana kallon ta dama yaga dressing din nata ne kawai damuwar sa.
Da sauri ta dan kare kirjin ta dan yauma sharara ne nite dress din nata amma net din na dan kauri .Ganin tayi saurin komawa gefen sa tana kwance tana boye fuskan ta ,ya sa ya kau da kai baice komai ba ya cigaba da aikin sa..
Lura da baisan magana a lokacin ya sa ta mikewa ta yi yunkuri ta rarumo cup din coffee wanda har ya soma sanyi ta zuke shi tas sai da taga karshen cup din sannan ta ajiye....Nan ya juya ya kalle ta yace shikenan hankalin ki ya kwanta ko?
Tace ehm na shanye ne saboda entertainment ya zama duk nice guda daya? Ta kifta masa ido
.
Yayi dariya'hmm zaki dai biyani abu na sannan ya jawo ta yace come here ta ajiye kanta kan cinyar sa tana dariya shikuma ya cigaba da kammala aikin sa.Shiru shiru tana yi tana dan shafa kirjin sa, kafin ace wani 5minutes ta soma jin kanta na wani mugun juyi,idon ta na nauyi
Sai tayi kokarin danne abunda take ji a brain din ta amma ena ji take kamar ana hura mata ruwan sha'awa a duka sassasan jikin taA hankali ta soma zamewa a jikin sa ta dawo gefe da shi daf tana maida numfashi a boye..
Shikam sam bai kawo wani abun bane tunanin sa ko bacci ne ya zo..
Yana daf zai kara sa yaji ta soma cusa hannu cikin dan rigar sa tana shafa jikin sa cikin wani yanayi.
Kamar da wasa tanayi yana enjoying har yaga ta mike firgit ta langwame jikin sa tana wani irin numfashi mai zafi.
A kasale ya juyo yana kallon kwayar idon ta da ke shirin juyawa cikin wani yanayi" yace wify na ya dai ,hannun sa da ya kai kan fuskan ta ta kamo ta langwame kanta akai tana zuba uban nishi har kirjin ta na sama sama.
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez