*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Alhamdullhi is just a 1 day drift,my people my friends and fans i cnt mention all "NAGODE sosai da kulawar ku...am perfectly ok yanzu kam. jazakhallhu khairan 4 zha prayers.*
*Page▶47*
Ashween daya san baida bakin magana sai ya tsaya gaban ta yayi shiru ,itako ta kafe sa da ido sai hura hanci take tana jiran ya fadi wani abun
Allah allah zuciyan ta yake ya fadi wani abu daya shafi jasmine ta hau ta zauna sai ya tabe baki yace,
And you,what are you doing here in my room da sassafen nan?Harara ta Balla masa tare da kallon dama ban saba zuwa nan bane ko me,?
Yace yes,i mean waya bude miki kofa?last i rembr ba wanda yake da key dina agidan nan.
kinsan bana so ko?
Yabi ya daure fuskan sa ya ce" oya bani key din,ya ishe ki hakacikin takaici take kallon sa tace mene? Ashween ena tambayar ka wani abun baka bani amsa ba sannan zaka kawo min wani maganan banza..
Im ur wife to be for god sake, miye laifin in ena da key din dakin ka..wani abn kake a dakin da baka so kowa ya shige bada izinin ka ba har ni din ma? Look baby i cant take ol dis shysa na dauki key ma kaima nima.
Ash dake kallon ta tana zuba Tuni ya juya fuska ya dada daurewa kamar uwar shi take zaga
Cikin tsawa da bacin rai ya dakatar da ita Ya ce i said give me d key now,bana son surutu
Nan ma Ta challa masa wani hararar Dan dole ta dauko spare kin din dake makale a dayan hannun ta ta mika masa ,
Fauce abunsa yayi
Ya dubi bakin kofar waje yace oya get out tunda kince maganan banza nake fada miki.Ta budi baki rai abace zata balbale shi ya jawo ta da karfi har bakin door yace out.ya mata nuni da waje fuskan sa ba alaman rahma
Tsaban yadda ranta ya cunkushe da takaici bata iya sake yunkurin tankawa ba,Tsaki kawai taja rai a bace tayi fuuuuu ta bar arean wajen baki daya
Sauke ajiyan zuciya yayi ya dan yi dariya don shi kansa ya san baida bakin amsa tambayar nata.
Nan ya tarkace kayan data fito masa da su akan yasa ya mayar gefe ya shiga wanka abun sa.Zahida Tana kasa tana jeka ka dawo ranta a dagule ,don kuwa taso taji ena yaje da sassafen sannan ya dawo haka,zuciyana na bani wani abu amma bakomai dai cewar ta cikin nazari
Ganin abun bazai fita aranta ba Hakan ya sa ta kwala ma karime kira ,a kunne tayi mata magana akan taje dakin jasmine taga ita me take ciki?
Nan karime ta saci hanya madel madel,tana yi tana dube dube kar aka mata
Lokacin shikuma ashween yaya shap shap har ya kammala shirin sa normal kaya yasa half jumpa golden brown ya da hula dark brown,
karime dake tahowa dai dai enda zai hadata da dakin jasmine Tun daga jin saukowar sa ta ruga a guje gashi tazo daf.
Nan ta yi kasa ta buya a bayan pillar har sai da ta dena jin sautin takalmin sa akan step
Jin shiru ya sa tayi tunanin ya koma dakin sa ne
A tsorace ta kuma lekowa ,tana ganin bakowa ta sauke ajiyan zuCiya ta cigaba da tahowa bakin dakin jasmine dinIta ko jasmine tari ga ta gama shirin ta tsaf, amma yau din riga da zani tasa na babban atamfar super sheraton dark blue,
Yayi murmushi yana kallon ta yace, su uwar gida kenan.
ВЫ ЧИТАЕТЕ
SO MAKAMIN CUTA
Художественная прозаIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez