11

2.8K 245 3
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*Masoya A duk enda kuke surayyahms tana kaunar ku* 💋❤💯


*Page▶11*




Zaune suke a karkashin wani open air cool down,suna shan drinks sai kyalkyelwa sukeyi da dariya kamar kananan yara
  Amintaka irin na kamal da ashween tamkar jini daya ne ya hada su
Duk da ma a secdry achl suka hadu ba wanda zai iya cewa hakan
Domin savuwr tasu yayi kama da wanda suka tasu tun suna kanana..

   'lallai yaron nan ,
Ka tabbatar min da zaka iya jefar tsuntsu goma ma da dutse daya

  Dan murmushi kaqai ashween yayai yace
Nothing is impossible bro
Sun dauka abun wasa ne ,
dama mutanen da suke kallon rayuwa a irin wannan  madubin ba wahala zasu fada cikin kowani irin tarko,
Wht yhu need is ka nuna musu abunda suke so, to shikenan ka gama da su

Kaml ya nitsu yana jinshi "   Hmm amma Allah ya dai sawwake ,to ena ilimi da power ? Ba basirah mswww
Yanzu shi jamal ka gama da shi tashi ta kare tunda yan jarida ma naga sai dada hura qutan abun suke' yanzu sai kuma waye next?

Uhmm bari fa ai jamal hakki mutane ke binsa sai dayan wawan ,,shikam ai one blow ne zan masa muje zUwa
Don  Yanzu bani da wani matsala sosai tunda na samu shiga wajen uwar tasu
Sannu a hankali zan durmuryarta da ita da yarta ,amma nafiso komai ya tafi steady
clean  bana son nayi garaje ka fahimta

Of cous, kar ka manta ena tare dakai,kasan
Ciwon dayafi zafi shine wanda ba ganin sa sai da aji sa,

Dariya sukayi tare ,sannan ashwewn yace kaga ni zan koma gida kwana biyu ban kula da tsohuwa ta ba duk aikin wayyanan banzayen sun sha min kai,
Ya mike tsaye ,,
Tohh shikenan ash send my regards ,nikam jiya naje ai 
    Later,suka yi musabaha sannan ya kallesa ya dan kashe masa ido yace
And my princess too
   Da sauri ya kwace hannun sa yana  harar sa cikin sigar wasa
Kwara ma ka cire my din nan
Princess din dan ma kaine ?

Shikam kamal dariya kawai yake don yasan dole ya amsa shi  haka suka rabu kowa yayi nashi hanya

   *Bayan wata daya,*

Haka rayuwa ta cigaba wa ashween da familyn rodriquez
Sosai yake samum karbuwa yanzu ya kaiga madam hidayat ta sake masa wasu harkokin ta yana juya mata su

Yarda da so sosai ta soma qallafawa akansa dun dama tun tuni takejin sa kamar dan cikin ta,

  Zahida ko hankalin ta kwance sai baza mulkin ta takeyi iya son ranta,
Cikin kawayen ta kuwa har takanyi birgan cewa ta kashe tania ta gaje ashween ma kanta,

Ranar laaraba da aafe misalin karfe10   Zaune tayi gefen sa ta hanasa sakat, shiko sai aikin sa yake baya ma kallon me takeyi
Yana sane da Duk ma aikatan sa ba su samun sakewa musamman inta na offishin
Saboda zahida asalin ta bata san darajar dan adam ba' wani abun ma don tana tsoron ashween ya sa take ragewa

   Baby"? Ta kure sa da ido tana kashe muryan ta
Ya akayi,yace a takaice bai dago ba

  Sai Yau naga kamar ranka a bace
I mean, lpya kuwa? Yhu look sick ko kwalliyar ma da aka saba min yau ba ayi ba" ta karashe a marai raice

Dan takaitaccen kallo ya bita da shi yace
Kar ki daga ma kanki hankali beauty
Im ok,just need some time alonee
Shyasa ma naga zai fi dacewa kije gida zamu hadu anjima kinji? Ya kau da kai

SO MAKAMIN CUTADonde viven las historias. Descúbrelo ahora