*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶12*
Tun ranar da abun yafaru tsakanin su yau Kwana biyar kenan jasmine bata bari su hadu ko da by mistake ne
Shima Ko duriyar ta baiya gani a gidan amma sam ya kasa tambaya din sosai yake jin nadamar abunda ya mata ranar ,
Itako Tun da tayi kukan ta gaji ta yanke hukuncin fitar da shi a ranta ko da karfi ne ' a ganin ta tunda har ya daga hannu ya mare ta to tabbas ba abunda zaisa ya fahimci abun da ke ranta "
Wannan karon ko salma bata fada mata ba don haka ta har harda plans din ta
Ciki kuwa harda yin sabon saurayi duk don ya taya ta kaucar mata yaya ash a ranta,Shima ya kasa fada ma kowa abunda ya faru, sai neman hanya yake ya samu ya bata hakuri amma sam ta kulle duk wani hanyar da zaiyi hakan
Tun karfe 7 na safe Zaune yake yana lailaya tea spoon ba yadda ammy batayi ya tashi ya tafi office ba amma yaki
' yau dai sai na jira naga fitowar ta ko ma yaya ne ,yafada a ransaIta kuwa sai chan Har wajen karfe 10 saura kafin
Ta karaso wajen, da murmushi ammy ta tarbe ta ,normal sukayi gaisuwa kamar yadda suka saba
Jira yake yaga ko bazAta gaishe sa ba
Sai da taja kusan minti uku sannan tace
Ena kwana ,batare da ta kalle sa kuma tun
Bata jira ya amsa ba ta dauke kantaSauke ajiyan zuciya yayi a dabarance ya amsa da lpya, nan ya mike ya ce
Am off ammy ,
Nan itama tayi masa adua ya ja kafar sa ya tafiPrincess ya dai lpur ki kuwa? Naga sai wani tusa abincin kike kamr ranki abace cewar ammy da tuntuni take lura da ita
' a hankali ta nitsar da kanta ta juya tana kwakulo murmushin dole,
Um ba komai, enaga abincin ne yay dadi amma ke kikayi dakan ki ko ammy?Uhuhm,jasmine kenan,
Toh ci abincin ki kawai bana son shirmen nan naki. Ta soma yunkurin shigewa cikiJasmine Dan marairaice fuska tayi
Tana bubbuga kafa a kasa ,"amma ai da yaya ne bazaki tafi ki bar
Sa ba sai ni ko??Ohhh Allah ,jasmine yau kuma tanan kika bullo?
Bata gama bude baki ba sai taji sallamar salma
Nan take ta ..
mance da abunda ke gabanta tayi bakin kofa da gudu suka rungume juna
Yawwa toh alhamdullhi ,ammy tace
Na samu sauki yanzu kam ko ?salma tayi murmushi tace Tana damunki ko ammy?
Bari kawai ,ba acewa komai..ta mayar mata da fara'a
Nan ta tsuguna ta gaida ammyn
Sannan suka haura sama sai surutun su sukeyi,Duk iya mganan su jasmine taki ta bari a dauko maganan bufdayn ashweeen,.
Da salma Ta fahimci haka ya sa itama ta sha jinin jikin ta bata sake kawowa baKe, tashi muje mana ko so kike yamma yayi a hana ki raka ni?
Gefe tayi tana kallon salman wai nikam siyyayn nan na meye haka abu yaki ci yaki karewa hmmmmKaji ta, siyayya kuma akwai na wani abu ne ? kinsan dai hobby na ne ,
tabe baki tayi cikin zolaya ta tashi
Uhhm bari na shirya muje toh
Wasa wasa jasmine ta chanchada kwalliyar ta cikin riga da skirt english wears mai dogon hannu sai tayi rolling kanta da shike kalar baki ne yafi yawa ajikin kayan duka ,
Tamkar balabiya haka tafito ,
Barin ma da salma ta sa doguwar riga itama sosai sukayi kyu abun su gwanin sha'awaTun daga mota salma ke tsokanan ta ,don wannan karon jasmine ce ta dauki mota suka fita da shi,
Ni dai ba ruwa na ,aka ma yaya na rival sai na fada masa wallhy
Murmushi kawai jasmine take
Amma bata cewa komai ....har suka isah
Sosai sukayo shoping da shike mafi yawan ciki kananun kayan kitchen ne sai sutura ko make up,
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez