*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
'''
Godiya ta musamman ma besty na da swty na
Nagode sosai da adduar ku sakallahu..good friends are wht make us''' lit*Jinjina marubutan brilliant kun iya samu a shocking,ena yinku yan uwa 😂😂*
*Page▶49*
Jasmine da isar ta ta shige dakin ta taja kofar ta da wani irin wani bugun da saida ya shiga security lock dakan shi
Yana kaiwa ya tura yaji dam dam a kulle, Kofar dakin ya shiga bugawa a zafafe yana magana amma taki sam ta bude
Sai kwala ihu take tana birgima akasa tana kuka.
Sunan ta yake faman kira ta bude masa amma kamar bata jin sa haka ta cigaba
Duk Yana tsaye wajen Yayi lallabin,yayo fadan har ranshi yayi mummumam baci , amma sam taki ta yi shiru ma bare ta saurare shiHankalin sa ya riga ya tashi sosai bai ma yi tunanin yaje ya kawo wani key ya bude ba ,
Sunkai minti 20 ahaka da kyr Sai da ya yi hakuri ya danne zuciyan sa yayi sauri sauri ya je ya dauko ya dawo ya bude
Gani yayi Har yanzun tana kasa tana birgima tana kukan fitar rai.
Hannu ya sa ya dago ta tayi sauri fizgewa cikin bacin rai "ya daka mata tsawa yace me ye haka ne wai kam
Wht is wrong with you haka daba zaki saurare ni ba?Itama cikin tsawa ta mayar tace everything"ni kar ka sake min magana kawai kafice min daki na..
Takaici da haushi duk suka gulle shi lokaci guda
Ji yake kamar ya mare ta ta dawo dai dai amma sai yayi tunani to meya mata da zata birkice masa hakan.?Itakam Kukan ta kawai take tanayi tana hararar sa tana maganganun da shikan sa baiya fahimtar su
Ya sake kawo hannu zai taba ta ta kai masa duka kamr mai aljanu
Riko hannun yayi Yace jasmine,cikin kukan tace na tsaneka, i hate u..
I hate u ...i hate u.... i hate u...i hate u.
Duk cikin Kuka da boriNan ya damko ta da karfi ya manne ta a jikin sa ko motsi bata yi,idon ta yake kallo ko zata sarara in sun hada ido dashi amma ena
Ganin abun yayi tsanani ya sa shi tsorata don kallo daya zaka mata kaga bacin rai da fushi sosai cikin idon taMuryan sa na karkarwa yace me namiki jasmine talk to me pls?
Tace i hate you, kawai ka sake ni ai jikin ba naka ba ne.Yace bazan sake ki sai kin fada min me aka mikki?waya taba ki,pls na rokeki ki fada min mana
Nan ma bata amsa shi ba ta shiga fincike kanta da karfin bala i daga jikin sa
Jikin sa yayi sanyi Duk yabi ya damu ya rasa me musabbabin wannan fitinan
Daga karshe yace in na sake ki zaki fada min ?A zafafe Tace ,ni me zan fada maka aika fini sanin komai, dama abunda kakeyi kenan shine kake so kayi dani?.
Toh Wallhy ni ba yar iska bace kuma kar ka sake taba jiki na mugu kawai,Baice komai ba yana binta da ido nan ranshi yayi mummunar baci
Bata damu ba tana faman fizga a jikin sa ta cigaba da maganan ta
"Kuma wai in dan auren ka ne akaina ai dama kace ni ba matar ka bace kaga hanyar ka daban nawa daban,
Kowa yaje yayai abunda ya dame sa mana
Waya damu ?en ba tsoro ba kadaina taba ni mana kaga ko bazan sama ma kaina kwanciyar hankali batare da kai ba.
![](https://img.wattpad.com/cover/154404985-288-k381767.jpg)
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez