*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*ya Allah .yaaa zuljalal wal ekraaam,*
*Allahumma ya muthabbit al qulub thabbit qalbiy ala deenik🤲🏻**Page▶9*
Bacci mai kyau zahida batayi ba ranar ta juya nan tayi chan tana ta kulle kullen yadda abubuwa gobe zaSu wakana wajen kingdom party tsakanin ta da tania
Uhh Allah na gode maka da ban fada masa ba
I just hope shegiyar ma bata budi katon bakin ta Tafada masa ba
Cewar ta cikin nazariWashe gari da safe wajen karfe 6 da minti 45 ya shigo bayan kammala abubuwan da zaiyi a masjid
"tafiya yake amma har yanzu zuciyar sa bata dena rera masa karatun qur'ani da yayai ba
Domin kwana biyu ba yajin nitsuwa ga wani tsohon feelings din dake damun sa
Wani uban nishi yaji wanda ya shashi zaro milky sexy eyes din sa da sauri gefen upstairs "
Chak ta tsaya ta kasa motsawa sai karkarwa da hannun ta keyi
Daga kallon fuskan ta kasan tana cikin yanayin da ko magana ma bazai iya fita a bakin ta ba
"Wyyo Allah ciki na ta ce kamr wacce zata shide
Ba tare da bata lokaci ba
Ya nifo kanta baice uffan ba ya tsaya yana kallon ta
Don daman yarda take basar da shi kwana biyu ya sa ya ke kawo abubuwa sosai a ransa har wani shakkan ta yake ji
" ko dai bata da lpya ne take boye mana
Cewar sa a zuciyan sa yayin Da ya mika hannu zai tallafo ta "Wht happen yace
Fuska ba yabo ba fallasa
Ita kuwa Ganin shi ya sa taji wani irin haushi da kunya lokaci guda
Take ta murtuke fuska
'tana kicin kicin harta janye daga kusa da shin kadan
Can gefe ta tsaya Murya ciki ciki
Tace
Bakomai'
Sai da ya kare mata kallo isan ransa
Kafin yace
Shine kike cewa wayyo cikin ki ? Nan ma batace komai ba
Surutu ya shiga mata wanda ke dada sosa mata rai gashi dama danne ciwon take da kyar sai nishi takeyi a dabaran ce
Kusan minti 3 a hakan Ai
kafin ya karashe maganan sa ganinta yayi luiiiii zata yo kansa
Hannun ta sai bari yake yayin gorar ruwan ta fada kasa
magani ne ya biyo baya wanda tuni yakai ido kai.. hannu bibbiyu ya riko ta
Sam bata masan enata take ba sai nishi take idon ta a lumshe ta damke cikin ta
' Chak ya daga ta amma yana Allah ya ajiye ta ya dauko maganin nan ya ga na meye ne
Hakan kuwa akayi
Bayan ya shimfidata ya dawo ya daukoIBrufen ne kwalli biyu
Ta bude su amma bata sha ba
Gefen ta ya dawo ya zauna a nitse ya dan dube ta yace sannu
Allah ya baki lpya"
Uhmm kawai ta fitar da kyar
Dan shiru yayi sannan ya jawo ta jikin sa daya hannun sa dauke da maganin
Da kamar zata fizge amma ba karfi jikin ta sai ta dan jingina kanta kadan a kirjin sa tana maida numfashi
Cikin sigar tausayi ya ce sorry'
Amma ciwon cikin nan na meye ne ba sai muje asibiti ba'
Tayi shiru...
Ko na kira ammy ya sake cewa
Cikin sauri ta girgiza
Kai alaman a' ah
Zaro ido yayi lokacin da ya dukar da kansa saitin fuskan ta
Sai dai idon ta a lumshe suke hannun ta gam rike da rigar sa
Jasmine ki fada min meke damunki toh
Shiru tayi kamar wacce bata wajen
Kinga in baki gaya min ba zan fada ma ammy
Kinsan bana wasa dake ko
Tab 'tace a ranta ai sai kayi badai zan fada maka period ena ba ne bare ka raina min wayoJasmine ,kinyi shiru
Kan ya sake budan baki ji yayi ta sake kuka mai karfi
Ta da da yin lumui jikin sa har tana shessheka' shiru yayi ya rasa abunda ke masa dadi
Don har cikin brain dinsa yake jin muryan kukan nata na tsagawa
Murya ciki ciki tace toh kabani magani naaaShima shiru yayi kamr baiji ba
Nan ta cigaba da kukan ta
Da abun ya ishe sa ya dube ta tare da cewa"Ke wai wannan wani iri iskan ci
Zaki tsaya kina min kuka
Tell me whts wrong right now
Idan ba haka ba ba baki maganin nan zanyi ba
Jin hakan ya sa ta sake kara muryan kukan nata
Wanda ya sashi jan""""" ya salammm"
Da karfi ya tallafo ta
Mimmikewa ta shigayi
Tana neman yi masa bori
Nan hankalin sa ya dada tashi
Musamman yanayin da take daga ita sai sleeping shirt fari wanda ya dan matseta kadan halittar boobs dinta gaba daya sun bayyana
fitowar da zatayi yasa ta daura straight skirt mai tsagu a gefe
Yaya dan Allah kabani magani na so kake na mutu
Eh, yace yana kure rinanun idanun ta da ido
' wani murdawa da cikin ta ya sake yi ya sa ta sulalewa daga jikin sa da niyyar kaiwa kasa
Nan ya sa hannu cikin hanzari ya dago ta
Sai wash wash takeyi gwanin tausayi
Gaba daya ya mance da al'ada kan iya jawo hakan tunanin sa ciwon ne yasa take basar da su a gidan bata son kowa ya san me ke damun ta ..
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez