*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Don't live your life for odas..be yourself*
*Page▶33*
Ganin tunanin abun na niyyar masa illa ya sa shi sassauta wa ya dago kai ya kalle ta tayi zugum gaban sa alaman tana jiran amsa
Sai da ya saita kansa ya karkato yace,to naji fine An baki second chance sai ki tashi ki gyra duk abunda kika san bakiyi dai dai ba anan,
Ai ba jira ta tashi tsaye nan ma tace masa nagode yaya, tayi sauri ta nufi kofa ta labe tace salam alaikum,
Tuni abun ya soma bashi dariya,amma sai ya yi shiru saida tayi sau uku kafin ya amsa yace mata ta shigo.
Nan ma ba jira ta shigo din a ladabce ta gaishe sa har da wani cewa yaya kaci abinci kuwa?Ganin shirmen tan zai yi yawa yace' toh ya isa haka, yayi,
Yanzu kuma Saura laifin yi mun kuka a daki bayan jiya nace ki daina wato baki ji ko? tayi saurin gyada kai alaman a'ah, fuskan nan a shashan ce tayi suru suru kamar marar gaskiya,
Tashi tsaye yayi ya danyi mika yana salati ,
Yace yawwa, to zo nan.
Ya fada ya nufi kan gadon sa tana biye da shi,
Nan ma tana kallon sa ya zare rigar dake jikin sa ya rage daga shi sai farar 3 quater,
Ita dai tayi tsaye tana binsa da ido batace uffan ba
Har ya kwanta ruf da ciki ya jawo pillow ya rungume yace oya massage.Tayi kifi kifi da ido ,a ranta tace what,kaji dan rainin hankali.
hmm to ni dai ban iya ba, kuma aka takura ni sai na jagwalgwala mutum kamar yadda yake jagwalgwala ni..tayi kwafa tana kallon smooth and sexy back din sa.Tana cikin hakan taji yace ' jasmine,
Tayi saurin cewa gani nan yaya nan ta nade skirt din ta ta haura saman gadon tayi tsugune gefen saKamar mai jin tsoro haka take kai hannu jikin sa har dai ta soma daddadanna masa bayar sama sama,
Saukar lallausan hannun nata ya sa shi tuni ya lumshe ido duk da ma ba wai ta iyan ba neSun kai kusan 30 mints tana danna waje daya don har zafi zaifi wajen ke masa tsaban yadda ta sa karfin ta akai.. nan yace, ke,to ya isa haka ki canza salo na gaji da wannan,
Idon ta ya fiffito dan ta har ta soma jin ta gaji,tuninta ma zaije ta gama ne ta tashi
Nan ta marairaice tace yaya, to ena zan danna maka yanzun,Bai kula ta ba sai dai ya jawo wayar sa ya shiga site, nan ya kammala dowloading videon massage ya mika mata yace irin wannan nake so,
Bayan ta karbi videon ,Ta kalla ta sake kalla don ta rasa yadda zata soma yin irin sa ,gaba daya sai taji zufa na neman keto mata awajen
shikuwa lura da hakan ya sa ya kwace wayar yace oya kar ki bata min lokaci thiis is ur last chance...Ai Ba shiri ta juya amma sai ta rasa ta ena zata sa hannu don ji take brain dintan ma ya wanke lokaci guda tamkar bata kalli videon ba,
Jin ta daura hannu daya a bayansa taki motsawa tayi shiru zugum ya sa shi cewa ,
To shikenan tashi ki tafi mun anan ,bake ba makaran ta.Tasan in tayi kuka komai zai dada lalacewa nan ta shagwabe fuska tace wallhy ban iya bane yaya,pls kar kace na tafi
Ya juyo yace toh nawa zaki biya na koya miki
Ta dan kwalo ido waje tace' ni banda kudin da zan biya ka fa,
ta bi ta karashe magana da kukkuni ciki ciki tana satan kallon sa,Dan dolen sa yayi murmushi ya ce to badai zAkice na miki free ba ko
Mutsu mutsu take yi,ta dukar da kai kasa tana wasa da yan yatsunta bata ce komai ba
Shikuma yana bin hannun da kallo don lallen hannun nata har ya soma rage hasken sa,
Nan Ya kamo hannun yace to kinyi nasara,yanzu cire wannan kayan naki na gwada miki sai ki min irin sa in nagama mikikamar ta fashe da kuka haka takeji alokacin amma sai ta cije ta dan mike tsaye a gadon ta soma kokarin zuge zip dinta gwanin tausayi
' kallo kawai ya ke mata cikin ransa yace lallai jasmine na son karatu ,nan yayi karamin dariya ya mike tsaye
sai da taji wani dif dif a kirjin ta daya kamo hannun nata ya sauko da ita kasa tana fuskan tar sa
zuga daya yayi wa rigar ya zarge zip din duka ya cire mata shi
Nan ya kamo handle din bra dinta ta baya zai cireshi shima Tuni ta runtsa ido ta tamke su da hannun ta tam.Ba tare da ya kalle ta yace meye hakan, da Allah cire min hannu kinga a video su sun sa h wani abu ne?, cikin masifa yakw maganan yace kifa barni nayi aiki na da kyaw
Tunda ba biya na za kiyi baBa musu ta sauke hannun a hankali ya cire bra din ya rage daga ita sai skirrt ,nan ma ya sa hannu zai janye zip din skirt tuni ta tsime ta kankame jikin ta tana rawan dari dan tsoro nan na fulanin ta suka hau motsawa suna rawa a gaban sa.
Shi kam Bai jira ba sai ji tayi skirt din ya zube a kasa daga ita sai panties nan ya dago ta yace oya zo muje, ya dire ta kan bed din
Jasmine Sai nunfashi take saukewa taki ta sake jikin ta musamman yadda taga idon sa sun sauya duk ya rikice ya haukace amma bai lura ba
Kusan minti 35 Sai da ya gama aikin chakuda sassan jikin ta sosai sannan ya dawo hankalin sa,
Duk iya yadda taso kar ta masa kuka amma sai da yaci tura don sosai ya nuna mata bukatar son kusantar ta yau din ma amma haka taki firr ta ma juya masa baya tana shessheka,.Shima Yana gefen ta yana maida numfashi don gaba daya
Jikin sa ya dauki zafi cikin sa na murdawa.chan sai da yayi calming kansa kafin ya jawo ta jikin sa ya shiga rarrashin ta.
Abun ka da dama hakan take so ,Kan ace wani abun har tayi baccin ta manne da shi,Kallo kawai yake bin ta dashi ya rasa meye matsalan ta guda daya na hana shi karban hakkin sa,
Nan ma Yana tunanin yana bi yana duban jikin ta cikin tausayi, musamman lips dinta da duk kan nonon nata da sukayi jajir sun mimmike har wani kumbura suke neman yi.
🙈👯🏻♀😅
*surriem*
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez