*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶40*
Kallon jasmine din ya cigaba da yi tana famar rigimar ta yayi shiru
Ganin in ya biye mata za'ayi shagali babu shi, ya sa ya zaro mata ido ya tsorata ta,
Cewar sa in har ta bari ya duba yaga ba wani ciwo awajen ya mata alkwari sai yayi s*x sau goma da ita ba daga kafa,Ai mel ta nade bakin ta ta wuce sul sul ta kimtsa kanta a bathrum
sai da ya tabbata ta ci abinci tayi dam sannan ya ciro wasu sabbin kayan na daban a jakar sa ya bata.
Bakar dogowar riga ne baka kirin wanda taji kywu barakallah har ta fice a hayyacin takallo daya kamata kasan tsaddadiya ce wanda kamfanin su mariya zakir ta buga tun daga dubai fashion..
Classy and porchy jasmine ta fito,karya ne ka maya kallo daya kace ba wata hamshakiyar model mai kudin gaske bace..
Hajiyan da shike akwai son ta da son gayu tuni ta hau rigima
Shikuma abun na mugun burge sa , don ita in abu ya mata aranta dole ka gane a reactions din taHaka suka jera cikin motar sa ,suna tafiya suna hira jifa jifa,
Ta dauke sa hoto a sace yafi kala 15, shi kuma tun a gidan ma ya mata guda biyu bata sani ba.Sun Kai kusa da babban events center don dumbin jama'ar da su mrs hidayat suka gayyata bazai yiwu ace za'ayi hidiman nan acikin hall ba.
Wankan fitina da class kawai ake yayi kowa naji da kansa
Musamman zahida ta mrs rodKayan su kalar gold ne kowa da launin nasa da kuma styles dinsa
Na zahida har yana wani glittering da haske jelar rigan yana bin bayan ta gashi ya kama jikin ta das das ya bayyana beautifl figuren ta wow,
Zuciyan ta fal yake da shaukin son taga habibin ta ashween
don kuwa magana sukayi sosai da kamal dazun shima ya dada bata laifi akan abun ya kuma zurmar da ita sosai,Jasmine hankalin ta na gaba tana kallon yadda haduwa yake magana awaje ta glass din mota ,amma har cikim ranta damuwar ta duk zahida ne.
Ai taga ni a news ance jabir rod faundation, tun daga nan ta gane hidiman na su zahida ne hakan yana daya daga cikin abunda ya sata bori ajiyan duk bai sani ba.Dan takaitaccen Kallo ya mata yace,
Ki naji na ko?Ta juyo a kasale tace eh.
Yayi ajiyan zuciya yace"saura naga kin motsa batare da izini na ba, stay in just one place.Ta takune fuska tace ,in zanyi fitsari fa,yace call me.
Kar dai nagan ki a tsaye in ba dani bane.
Are we clear?Tace yes, don taga ba alaman dariya ma yanzun a fuskan sa.
Ana daf za'a soma red carpet jabir an gama masa shiri ana ta lailaiya sa a dressing room,
gashi yan matan nasa anko aka musu ,jummai kuwa na chan hannun ma'aikatan sa a asibiti yarinya ta yage sai dinkita ake kamar buhun masara,
Ash Yana parker motar sa suka sauko,lokacin mrs hidayat ,zahida da kamal na tsaye sun zuba ma motar ido kowa da abun dake cikin ransa,
Gaf gaf gaban zahida ke yi, tana saita kanta tun kafin ma taga fitowar jasmine a motan,
Ga shi ashween yayi kyau na fitar hankali "grey suit ya sa da baki ta ciki irin mai guntun hannun nan gaba daya structurn sa ya fito sosai,
Yana tahowa a hankali ya dauke kansa baya kallon kowa cikin googles din dake manne akan fuskan sa,
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez