*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶61*
'Ashween sai kusan karfe 3 saura ya shigo lagos yana sauka daga aiport kirar princess dinsa ya sake shigowa ,ya sani sarai ta damu rashin samun layin sa
don dagan gan yayi disconnecting kar ta sa shi ya juyo ya dawo yola ba zata.Da murmushi akan fuskan sa ya manna wayar a kunne a kasale cikin kashe murya yace wify na,"
Sai da tayi shirun goge guntun tears dinta kafin ta amsa murya a sanyaye tace hey hubby, fatan ka isa lpya ko?nayi ta neman ka bai shiga ba.
Yayi murmushi yace,yh im sorry yanzun nan na sauka shiyasa , en na karasa zamuyi magana is that ok?
Ta gyada kai kamar tana gabn sa tace ok?
Sai Yayi blowing mata kiss sannan ya katse wayar,Wani makeken agro- chemicals company ya nufa nan cikin conference room din su sukayi meeting na kimanin 2hrs.
By then kamal suna asibiti ana duba salma dake cikin wata na hudu da cikin ta.
Yana kammalawa ya kira sa nan ya sanar da shi enda suke ,sallah kawai yayi bai jira ya ci wani abu ma cikin sa ba ya nufi asibitin..
Don sosai yake ji da abun cikin salman har gani yake randa aka ce jasmine nada ciki bazai iya barci ba don murna, Ashween yana son yara sosai a rayuwan sa.Ko kafin ya isa ya riga ya siya mata tsaraba ,ya je dap an kammala mata komai har zasu fito kenan.
Da fara'ar ta ta tarbe sa tana tambayar sa ya jasmine don
Ko amsawa bai gama yi ba kiran ta ya sake shiga
Yace to kin kira sunan ta ta kira ko?
Kamal yayi dariya yace kaga frndship bonding,Suna tafiya yana amsa wayar sa duk suna shan mamakin yadda ya saukar da kai yana rarrashi
ko ba ace musu komai ba sun san ana zabga masa uwar shagwaba a call din .Har suka shiga mota kamal ya soma jansu yana kan wayar da shike ya bar driver sa da nasa motar ya jona su,
Da kyar sai da yace mata ga salma su gaisa sannan ya samu sarari.
Tuni ta ware suka shiga tsokanan juna enda salman ke cewa ai sai ki barshi ya gan mu tunda kin hanashi motsawa,tace ya na iya salma ni dai a kula mim da kaya na..
Salma tace lalaaa kaji marar kunya tohm nikam sai anjima nan sukayi sallama Ash ya mata alaman ta kashe kawai zai kira in suka sauka.
Dariya kawai kamal yake don dama ya gama dagowa mutumin nasa hankalin sa akwance yake.
Ash Yace' dady ya dai baka sauri fa wallhy yunwa nake ji
Kamal ya danyi dariya yace tabbb gwara da ka fada don gidan namu ba'a shiga kitchen 'ya kamo hannum salam yayi kissimg yace
Yau doc yace Babyn naka ya soma chinese a cikin mu.Dukan su suka fashe da dariya Ash ya dan dubi salma yace " mumy, jet li ne ko chakie chan,ai sai ki fada mana mu san yanda zamu fara .
Ita kam dariya sosai take yi bata iya amsa su ba
Haka suka cigaba da tafka shirmen nasu har suka isa gida..
sosai Ash ke jin dadin abun a ransa
Don haka bayan sun kammala cin abinci yayi ma salman kyautar beautiful gold necklace da ya siyo domin ta.Abun yayi ma kamal dadi sosai, haka itama salman cikin annushwa da farin ciki har suka kyale ta suka fice don suyi abunda ke gaban su.
Can dare karfe 9 suka dawo nan sukayi zaman su a kan balcony ta baya enda daga su sai Allah...
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez