*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶41*
Jabir ne ya taso ya doso su Da shike bai cikin hankalin sa sosai ,yana ganin rubibin jamian fbi din tare da mumym sa ya wani iso cikin bunkasa da takama,irin Gashi celebrant,nan ya iso daf da su yace whts happening here?
Jabir A rod ,gani nan nine jabir yace yana duban ogan su ido da idoTaro anyi tsit kowa na kus kus,ana kai kaiwo da maganan ana gulmace gulmace ,a gefe ga yan media sun yi ready har sun soma dauka a camera,
Nan agent ya fito da arrest warrant ya wangale masa a idon Sa ya karanta da kyawu yace
'Ure under arrest'
Mrs hidayat tayi saurin juyawa ta fauce paper tace what for?
For what,? Tace a tsawce ,ohh no no no.enermies of progress are working againts my son
bazan taba amincewa da rashin mutuncin nan ba takarashe a hatsaleKo su kula ta suka soma yunkurin gudanar da aikin su,
Shima nan ya tsaya zai musu gar gar, ogan yace sir" with all due respect in bazaka tafi ba fa doka ya bamu dama mu sa maka handcoufs mu kawo ka ko da karfi me,
So to avoid further disgrace muje kawai ya nuna ma jabir hanya,jabir da tuni zufa ya som tssafo masa aka bar sa da kiran sunan mrs hidayt yana mummy kar ki bari a tafi dani, ko a kula su
Nan hidima ta kwabe tuni zahida da mrs rod suka haukace a wajen sai riirriko su ake yi suna zage ..zage,
Kamal tsaban munafurci yana bi yana tare media
Daga daukar al'amarin yana calming din su amma ena kamr ana dada azzama su
Don ko ena hura wutan zancen ake yi ,ana cikim hakan acikin rubibin aka soma sharing sex video da jabir yayi da jummai da kuma hotunan wayanda ya kwana da su a daren jiya,mutane suna kallo gashi nan bororo
Maganganu ya zafafa,gurun tsumi ya munana,sai aika musu tsinuwa ake waje ya kaure da cece kuce"
don da zafi zafin sa anan din mrs hidayat tana ji tana gani wasu manya manyan abokanan harkokin ta data gayyato sukayi Allah wadar da rayuwar danta ,
yawanci anan suka soma tsame kansu tun yanzu a cikin harkan ta, cewar su familyn ta ba abunda suka iya illah public stunts da zubar da mutunci ,kuma business is busniess ba wanda zai sa kansa da dukiyar sa a hanyar halaka.
Abun ya mugun mata zafi..karshen ta ma da wani babban aminin gudanar da harkan ga ya gaya mata wani abun ma gani kawai akayi mrs rod ta fada kasa sumammiya
Nan aka bar zahida da kukan fitan rai, tana wailing tana rolling akasa sam bata cikin hankalin ta.
Duk hidiman nan ba wanda ya lura da cewa ashween baya wajen,
don tunda aka soma yaja hannun matar sa cikin motar sa
shima nan yayi zaman sa tare da ita daga wajen suna kallon Fitinan da ke tashi a wajen
Jikin jasmine yayi sanyi duk da bata san meye asali ya faru ba,
Tuni idon ta suka sauya don abun ya kazanta
jikin ta kawai ya bata lallai to mummunan al'amari ne..Ganin mrs rod a kasa ga zahidan ma a kasa na birgima,
kamal na kan fama da jama' ah, ya sa shi juyowa ya kalli jasmine,
Kallon irin Naje?Tayi shiru ta sunkuyar da kai, chan ta dago tana kallon sa
Yayi murmushi yayi kissing lips dinta sosai ,sannan yace ki zauna anan kar ki motsa ena zuwa kinji.Ta gyada kai ta mayar mai da murmushi,
Yana tafiya ya dialing number security nan aka zo aka kora media da sauran yan yada gari, kan kace 10 mints waje yayi shiru daga su sai su,
BINABASA MO ANG
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez