*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*SURAYYAHMs fans page and groups👏🏻👏🏻*
💋
*Page▶24*
Karar budewar kofa ne bazata ya razanar da shi yayi saurin tsugunawa kasa kar agansa ....bai bar wajen ba don yayi niya duk rintsi yau sai ya nuna musu jasmine nashi ne ...don haka yakai minti 10 bayan window yana jin tana magana alaman mai aiki cevta shigo aika
daga bisani kuma da yaji shiru..ya leka sai yaga bakowa awajen.
Da kyr ya lallaba ya koma daki ya cigaba da hade haden sa..Gefen ashween kuwa Tare da kamal suke tafe bayan yagama amsa wayar zahida data zage tana neman daga masa hankali cewar ankira ta daga chan porland an gaya mata an daura auren ashween da wata daban...
' da shike tinkiya ce bai dauki dogon lokacin wajen shawo kanta da cewa "ai shine aka daura auren sa ba ashween ba,don ma ya tabbatar mata sai ya tura mata hoton auren sa da salma
Anan ne ta sauko tace..hmm ai ko da yanzu yanzu zan diro kasan nan... karya ne wata ta aure min miji ashween is mine..only.Kamal yayi dariya sannan yace becarefl kawai ,,kinga gashi an soma baki wrong ..
Ehh haka ne kamal Tace ...ena yake yanzu?
Ashween na nan na jiran ki a yola ,sai kinzo
Da hakan ta gamsu amma tana Allah Allah lokaci yayi jirgin ta itama ya dawo nigeria ta ga ashween ido da ido cewar ta
Kwana biyu da ya shareta basu cummunicating har kuka takanyi don tsaban missing dinsa dake addabar zuciyan ta
Ko kula surutan su da kamal din baiyi ba yana fama da tunani kala kala ,gashi har yanzu da yake jin ya mallaki princess dinsan amma sam bai daina jin haushin ashraf a ransa ba,
Walkiyar camera ya gani wanda ya sashi yin wani kayataccen post bazataKamal yace "Wow, kaga ango,yau ko zahida zata kashe kanta sai nayi posting wannan pics din
Gaskiya ka hadu na jasmine ruwa sai antace,Dan karamin tsaki ashween ya ja baice uffan ba ya koma ya dada jingina bayansa kan sit
Kamal kuma na tuka su a hankali har suka isa gida..
Duka fararen kaya ne ajikin su fadin kyun da sukayi bata lokaci neKai tsaye ya shiga site dinsa ya tattare sauran abubuwan da bai kammala ba don umarnin ammy ne akan ya tafi da jasmine cahn yola asalin gidan sa mallakin kansa bayan aure duk da ma tasan bai cika zuwa chan ba.
Ta fannin Jasmine Dama chan ita kam ba abunda ya dauka mata daga dakin nata ,dan haka yaja ya kulle kofar ya saukoShikam kamal zama yayi tunda suka shigo yake waya da salma don har kuka tayi don rashin halartan bikin kawarta
amma ba yadda ta iya uzuri ne babba ya dakatar da ita.Can suka kammala da kamal, ashween ya ba ma wayar suka gaisa suna hira da salma sama sama har suka shiga mota
shi kuma yana tuka su har suka fice suka nufin gidan iyayen kamal dinRanar salma cire kunya tayi ta mika Amanar kawarta sosai ma yaya ashween' murmushi kawai yake yana amsa ta
Don Bai ji mamaki ba dama shi da chan tasu ya zo daya da ita..don tana da mugun kama kai da nitsuwa.Anan gidan su kamal din suke Kamar da wasa har sukayi sallahr la'asar
Nan ma kamal ya shiga masa barkwanci yana nuna masa likes din da hoton ya samu cikin awa daya tal
Bai kula sa ba..shikuwa
Yana cikin scrolling
Ya gano hoton amarya jasmine a shigar da aka mata na daurin aure wato pitch material din nan
Wanda Jide of stola Make up artist din da suka mata kwalliyar walima dana daurin aure duka sukayi posting sai rububin sa ake yi a media
Lokaci guda ya gauraye ko ena amma an kasa ganin futher updates saboda auren ba wani hidima..
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez