60

3.9K 216 1
                                    

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*Page▶60*

Daga gidan mardiya sallah kawai suka yi,suka kara ficewa gidan kallo wato cinema.

Nan suka kai kusan 10pm kafin lokacin har tayi bacci a kafadar sa,sai da ta ji ta akan sit din motar kafin ta bude ido.
Da murmushin sa taci karo yace har kinyi kallon kin gama ne? Sai ta sunkuyar da kai tayi murmushi a kasale ,shima ya mayar mata tare da rufe kofar nata ya juyo ya shiga ua ja su suka bar wajen.

A gajiye yake don haka suna isa wanka suka fada,  enda ya turje yayi lamo a gaban ta sai da ta masa wankan

wani bin kunyar sa take ji sosai musamman in ta gansa hakan nan tsindir gaban ta..amma shikam ko ajikin sa bai damu ba illah ma son kara cire mata kunyar dake ransa.

Baya bari su fito wanka ba tare da ya sata tayi wani foul play da shi ba, haka shima yakeyi da nata jikin, lungu da sako ,tun tana jin zugi a ksan ta har yanxu ta soma daure wa
Gashi inya soma sucking wajen sam bata so ya bari duk dama bata iya fada sai dai reactions dinta dake nunawa.

Lagwas tayi cikin bathtub din tana maida numfashin gajiya don
Da kyar ta  iya korin sa cikin dabara har ya zo ya shirya tsaf sai ya dan fita zuwa kasa tsakar gida

,ganin yakai 10mints     bai dawo ba ya sa ta nufi dakin ta itama lokacin ne ta tuno da ya kamata ta duba  hidiman schl a computar ta taga ya ake ciki maganan lectures

Ai kamar da wasa tana budewa emails suka shigo har biyu na assigment da shike yau kwanan ta biyu batayi attending ba
anan sai ta shiga duba abubuwan da ake turo mata. Ganin tana da dan sauran lokaci a  submiting date kawai saita kashe ta yi yo hanyar dakin sa.

Tana tahowa cikin sauri sauri tana jiyo muryn sa  a bayan ta  alaman shima yana karasowa duk da hakan bai hanata sa kunne taji da wa yake waya ba.

Bata damu ba jin kamal ne sai ta haura chan saman gado ta zame tarr da rungume pillow kamar me tuna wasu abun.

Nan Ya turo kofar tare da sallama sai ya ajiye wayar akan stool ya zago  gefen gado daura da ita ya kwanta shiru abun sa,
Wani Shirun ne ya ratsa wajen can sai ta ajiye pilow gefe ta dan shafo kansa cikin nitsuwa tana binshi da kallon kauna.

Idon sa a lumshe yayi juyi Hannun nata ya kamo yayi kissing tare da ce mata come on bazaki kwanta ba ko?

cikin sanyin murya tace zan kwanta, buy meke damun ka, are u ok? Yayi
Murmushi ya dada juyawa ta gefen ta yace,im fine, babu komai im so tired madam, baya na ciwo yake min ya dan shagwabe

Cikin kula ta dada shafa kansa da sweet voice din ta tace bacci kake bukata kenan ? Ya lumshe ido a hankali yace noo" a massage.

da mamakin sa
Ba musu tayi yunkuri ta hauro kansa tace  lemme try,can i?

Yace of cous yayi juyi ya taso ,dakan ta ta cire masa rigar dake jikin nasa ya rage daga shi sai guntun nicker
nan ta juyo da shi a hankali ya kwanta ruf da ciki ta soma yi a hankali cikin so da kauna.

Tun tana yi yana dan mata coments har taji shiru alaman yayi bacci,
Nan ta hakura ta dawo gefen fuskan nasa ta jera da shi sukayi baccin su.

Washe gari da safe zahida tun 5.pm ta shirya da niyyar zata fece zuwa yola jirgin safiya

Allah Allah take ta sauko dan kar suci karo da mumyn nata don haushin ta take ji har yanzu na boye musu plan din ta akan plantation din.

Tana daf da pitowa kuwa suka ci karo "mrs rod tace  ah'a ena zuwa haka da sasassafe?
Har kin shirya kenan, kai zahida saurin me kikeyi bayan nace zamuyi magana dake?

SO MAKAMIN CUTAWhere stories live. Discover now