*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
'''
Ena alfahari daku readers
Sakallahu khairan'''❤🙌🏾🙌🏾🙌🏾🙌🏾🙌🏾💋*Masu coments wannan shafin naku ne🤝🏼💯*
*Page▶34*
Ashween Shikan sa baifi runtsawa na a kalla 10mints yayi ba ya tashi.
Gefe ya gyara mata kwanciyar nata ya shige bathrum ya kimtsa kansa ,
Nan ya fito har ya kammala shiri cikin armless shirt mai kyaw da wani wandon iya sawon kafan sa ya dan matse sa kadan,kafin ya fita waje.Karime ya sa tayi musu break fast
Wanda ya sa sai da Ya dau kusan minti 30 kafin ya dawo dakin ko da ya shigo sai bai ganta ba ga shi gadon neat alaman ta tashi ta kimtsa wajen shap shap ta fice dakin taBa shiri ya juya yace ma karime ta biyo sa da abincin
Har suka kai kofar dakin jasmine amma sam taki budewa ,nan yace ma karimen kiyi mata magana
shi ya koma nan gefe ya na jinsu
Karime tace madame, karime ce na kawo abinci.Nan ma saida ta ja kusan minti 5 sannan ta bude kofa
Jinin ta sam bai hadu da karime ba don haka dama tayi niyyar cewa ta koma da shi kawai ta koshi..amma kuma tana bude baki zatayi magana sai sukayi ido hudu da shi ya harde hannu fuskan sa ba alaman wasa yana kallon ta.
Cikin sauri ta juya ciki ta barsu awajenKarime kuwa tsaban gulma itama ta yi saurin duruwa ciki don kar yace mata ta bashi abincin ya karasa da kansa,
Jasmine Bata zauna ba tana tsaya ta sanya english wears ajikin ta wani rip jeans ne blue da top,
Alokacin kwalliya kawai tayi ko dankwali bata daura ba tukun alaman yanzu take kan shirya wa,Daga gefe Kallo karime ke binsu da shi a dabaran ce ,musamman yadda taga ashween ya bada dukkan hankali ya na Bin jasmine da ido,
Yace 'yaushe kika tashi,?c'mon zo nan ki karya yana matsowa,
Nan ta kasa motsi don tana lura da yadda karimen ke kifi kifi da ido kallon su tana faman pretending da tray din abincin a hannunsam ta taki ajiyewa ta fice sai ta tsaya gum a gefe ,
Jasmine kuwa budan bakin ta "Ba ta san lokacin data ce masa ni ba zan ci ba, na koshi ta bi ta tamke fuska tana harar sa,ba gaira ba dalili
Bai kula ta ba don yasan zata iya sawa suyi ba dai dai ba a gaban karimen nan ya dubi karime yace" what are yhu still waiting for!?
Ba shiri ta dire abincin kan stool tayi buut ta fita,
Itako jasmine daman burin ta kenan don ta gama hankalta da gulmane ke cin karime a cikin ta,Matsowa yake ranshi a dan bace ,ai tuni ta sauya fuska ta soma marairaicewa
Sai da ya zo daf baice komai ba,
lokacin numfashin su na gogan na juna ta ma rasa me ke mata dadi,nan ta budi baki tace, ni fa wasa nake yi zanciiiii...Wani kallon yabita da shi yace good for you,
Amma hakan ma ba barin ki zanyi ba ena nan zaki cinye a gaba na kin amince?
Da sauri ta gyada kai don bata cike da fitinan na sa,Shi da kansa ya shirya komai waje daya a plate duk da ma don su biyu akayi , chips ne da egg souce na nikakken nama wanda yaji albasa da koyi yayi nasha nasha sai qamshin dadi dake tashi wajen,
Yana kallon ta ta soma ci a hankali
Don Tun tana kauce ma idon sa har ta dena
Sai da taci har taji ba dadi kafin yace toh saura tea din,
Tace nikam na koshii, ai kaima baka ci ba ta turo baki
Yy murmushi yace sai da kika koshi zaki san banci ba ko?
Ta sunkuyar da kai alamn jin kunya, daga nan ta soma yunkurin bashi shima amma
Haka ya nace shima yace bazai Ci ba.
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez