*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
ka lamunci karanta kulakulai guda uku wto suratul,nas,falak,ikhlas.
Allah sai ya Kare ka daga sharrin mutum da aljan makiyi,mahassadi,mugu da azzalumi,ma cuci kai har ma da ma yaudari*Allah ya dada kare ki My kakus UMMU FARHANa.da mu baki daya*
*Page▶56*
Washe gari da safen ma shi yayi mata komai kamar yadda ya kamata
Sannan ya sata a gaba ta ci abincin da karime ta sake yi musu.
Anan Ya shirya kansa tsaf Cikin lallashi da tarairaya har suka rabo da ita da sharadin bazai jima ba zai dawo gidan.Ya sha mamaki kwarai da zahida bata lekosu ba don tun jiyan da sukayi maganan ta tafi office bai kara ganin ta ba shikam
A office Karfe 11 saura kamal ya iso ,nan suka dan taba dan hirar su sannan ash ya ce to lets gets down to business mana ni fa matsu naji bayanin da kace ka samo min jiya
Nan kamal ya danyi murmushi yace hmm.hmm man,im scared of this world
Ash yace meya faru kumaKaml yce nothing serious Na danyi reaserch ne akan files din will din baban ku da yake hade da documents din plantation din nan.and guest wht?
Ashween ya dada gyara zama yace ehum what enajin ka.kamal yace" A takaice dai plantation din nan ba na mum din ku bane sannan ba na daya daga cikin yan uwan ka bane
Ashween ya danyi dariyar mai cike da remorse da tsantsan mamaki
Yace na waye kenan? Dama na fada ba mu kadai bane ,akwai sauran bayani akan dukiyan nanSauke ajiyan zuciya kawai kamal yayi ya zaro wasu papers daga yar jakar sa yace kalli nan.
Baban ku yace ya bar plantation dinsa as gado na halak malak ma abun da mrs rod zata haifa don lokacin da ya mutu ya barta da ciki,Wai a ganin sa shine abun dake cikin ne kawai bai zubar da jinin kowa akan plantation din nan na
Don haka sai ya hana su jabir da su zahida ya mallaka komai ma abun dake cikin ta.walau na miji ne ko na maceAshween ya danyi shiruuu yace ,uhmm wata sabuwa.. so,kuma mrs hidayat duk ta san da wannan?
Kamal yace of cous ta sani tun da abun a hannun ta ne su zahida ne kawai basu sani ba , i got d news directly wajen wata tsohowar secteriyar ta mai suna mrs jamila.
Ashween yace aina ka same ta? I know her lokacin ita take cemin mahaukaci bani da lpyar brain, Pls lets go and c her mana nasan akwai abubuwa dayawa da tasani akan hakan .
Kamal ya dan harare sa yace hey relax, kasan matan da shegen wayo kuwaa da kar na sha wajen ta wallhy
Wai don ma Na dai nuna mata zahida ce take son ta san gaskiyar will din shine tafada min,ai ba sunan su bane akai.Ashween ya tabe baki ,yace uhmm chan musu i dont care abt thy money ,ko ban zubar da jini akai ba ai akwai hakkin jama'a sosai a kai ban isa ba.
Kamal yace ,ka isa mana
kuma dole zaka amsa abunka tunda lailah bata duniyar yanzu"u can still hepl people with it ko Allah zaiji kan mahaifin ka ya masa rahma
ai ba laifin ka bane Ash.Ko ajikin sa sai ma ya juya kai ya masa shiru ,
Kamal bai damu ba yace Labari na biyu kuma shine jiya contractors masu aikin proposals din plantation sun yarfa zahida akan cewa basu yarda da documentation din ba sabida haka ba zasu sa hannun jari akan gonar ba
KAMU SEDANG MEMBACA
SO MAKAMIN CUTA
Fiksi UmumIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez