*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'__Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*ALLAH YA KARA MANA LPYA,WANDA BASU DASHI ALLAH YA BASU.*
*Page▶43*
Nan mrs rod tayi ma jasmine hannu alaman tazo daf da ita ta zauna ,
Ba musu ta zo jikin a sanyaye dom sam a dar dar zuciyan ta yake.Nan mrs rod ta soma jan ta da hira don sosai take so taja ta ajiki ko dan ashween Ya dada aminta da plan din ta
Zahida kuwa ko ta juya ta kalli jasmine din bare ya dame ta, don tunda suka gaisa sama sama ta dauke kai hakan ma don ashween na wajen ne
Sai ta zauna shiru tayi da fuskan ta kamar abunda duniya ne kawai ya mata yawa,
tunda yanzu sun dawo laughing stock a media 68% na hanyar arzikin su yay droping a cikin kwana biyu kacal, ..Madam hidayt da kadan kadan take jan jasmine da hira su biyun su har ta soma sake wa kadan
Nan Wayar sa yayi kara
Yace xcuse me ya tashi ya bar su awajen su uku,
Duk son maida hankali suna kallon yadda jasmine ta juya tana binsa da kallo har ya kule Ba tare da tasan tayi hakan ba,Murmushin keta suka sakar tsakanin su ,
A hankali mrs hidayat ta dafa ta tace my daughter,
A dan daburce jasmine ta juya tace yes maam
Uhm ...uhm... ta girgiza mata kai tace kar kina cemin maamm
Im also your mummy daga yanzu, ko dan kinji ashween son yana fada ne,? Oh c'mon Ai shima don baya ji ne don't be like him ok,?tafada cikin sigar wasa,Murmushi kawai jasmine tayi tace ok mum,
Tace good ko kefa,
Ai dama nasan kinada kirki sosai tunda ganki nasan kinada hankali,Ta sunkuyar da kai kasa batace komai ba
Nan mrs rod ta cigaba, tace
Uhm My daugher ena fatan kinsan nan gidan tamkar gida ne ma ashween, kema zanso ace kin sake jikin ki da kowa don tamkar jini mukeTa nuna zahida tace ga sis din ki nan,
I hope kunyi setling difrncess din ku,? Jasmine Tayi shiru tavrasa me zata ce.Mrs rod tace c'mon preety jasmine,pls ki zama mai tausayi da yafiya mana, kinga yar uwan naki tana cikin tashin hankali she needs u.
All of us as a family har dake ya kamata mu yafe ma juna ko?Nan zahida ta ari bakin maganan tace mum, pls..tana kifi kifi da ido alaman taji kunyar karya.
Jasmine bata lura ba kawai tace bakomai mum, ai na yafe mata komai ya wuce.
Nan mrs rod Ta sake wani sarkakken murmushi tace Am so proud of u.Allah ya miki albarka ,as beautifl as ur hrt..
Ta juya ta kalli zahrod "
Oya ke me ki kace mata zahida
Nan ta dube ta badon ranta ya so ba tace " im sorry hun?
Jasmine Ta gyada kai ta danyi murmushin yake.Gefen su ashween kuwa ba irin lallabi da kamal bai masa ba sam ,ashween yace shi gaskiya sai dai acanza plan don ba zai amince da komawar zahida gidan sa ba har abada, cewar sa " im tired i want to be with my wife kamal.
Kamal yace haba ash , ai dama nasan duk dan jasmine ne kake cewa haka
amma kasan plan din nan zai wargaje da wuri muddin zahida tana zaune da mrs hidayat ko?me akayi kenan.
Shes already poisoning her mind ita take bata duk wani master plan data ke amfani da shi wajen cutar da mutumKar garin kare matar namu fa mu jefa ta cikin mummunan hatsari.
Ashween yace kamar ya fa, tana tare da ni wani hatsari kake nufi kamal,tab ashe ko da duniya zai tashi
YOU ARE READING
SO MAKAMIN CUTA
General FictionIta ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez