Gabatarwa.

4.7K 222 6
                                    

  Alhaji Abdullahi Malumfashi: shahararren Dan kasuwa da yayi fice a cikin garin katsina. Allah ya bashi arziki da wadatan Yara dayawa Maza da Mata. Jikoki ko su suka fi yawa a cikin su.

Matan shi Uku.

Uwargida ita ce Hajiya Fati da su kayi soyayyar saurayi da budurwa. Yaranta gabadaya guda Takwas ne. Kabir shi ne babba gabadaya a gidan sai Abdulrahman da Muhammad sai Mata biyu da ke Bin su Zainab da Khadija sai Imran, Bello sai autan dakin khalipha.

Hajiya Hauwa'u ita ce matar shi ta biyu, bafulatanar Mubi ce zuwan shi kasuwanci Allah ya hada su har su ka Kai da aure. Ita kuwa ya'yanta shida ne. Aisha, Safiyya, Nabeela, Fahad, usman sai autar su Ameenatu.

Daga nan sai Amarya Hajiya Maryam, ita kuwa Yar uwar sa ce aka yo hadin gida. Yaranta ita guda uku ne. Zahrau, Aliyu sai Abubakar.

Yanwancin manya yaran gidan gabadaya sunyi aure  mazan su da matansu har ma ko da Yara manya manya da su suka Kai aure both maza da matan. Amma duk da hakan ya na sauran Yaran da Basu Kai da auren barin ma yaran Anty Amarya sune kananan cikin su. Zahrau ce kadai tayi aure a cikinsu sai sauran dakin Anty Fulani wato Hajiya Hauwa'u ta Mubi Usman da Aminatu su ka rage sai dakin uwargida ran gida Khalipha be kawai bai Kai da yin auren ba.

Kabir Abdullahi malumfashi: Mukhtar, Fadila And 4 other children.

Abdulrahman: Muhsin, Yusuf, saleem, sabeer and Suraj.

Muhammad: Najib and Suhaila.

Aisha: Asmau...

Safiyya: Faisal

Nabeela: Halima (meema)

Please I only point out the main characters Amma akwai dayawa bayan su...

First chapter is coming tomorrow morning In Sha Allah.

Nagode 🙏🙏

ABINDA KAKE SOWhere stories live. Discover now