Babi na sittin da hudu ( 64 )

1.1K 99 11
                                    

"Baby love" in a cool voice ya ke maganan bayan yayi picking call in da ta mishi.

"Ka manta dani ko?" cikin shagwaba ta ke maganan, hakan ya sa jin wani iri yace "ashe na manta kaina kenan. I wanted to call you tunda na tashi wlh, am just busy ne sosai"

Shiru ta danyi kafin tace "what a torture! Tun fa jiya da safe rabon da muyi magana. All most 24 hours fa, Ni dai na kosa ka dawo Nigeria kawai kowa ya huta"

"Kaji Yarinya ke dai kawai kice kin kosa na dawo a Mana aure ko kya huta kawai"

"To in nace hakan laifi ne?"

"Aa abin Farin ciki ne. Za ki sani in na dawo zaki maimaita irin kema in Nan yanzu kin goge ko? Za mu gani in zaki iya fada min ido da ido ai"

"Allah ya dawo da Kai lfy, za ka ganin ai"

"Kya cika baki da kyau. Seriously Amma nayi missing ganin ki sosai my eyes are aching for you don haka dole ma muyi video call ko zan rage wani abun"

"An ki ayi din"

"Sai fa kinyi so kima shirya anjima i will call you. I need to see your beautiful face just to appreciate halittan Ubangiji"

8:12 pm on the dot ya Kira ta. Tana zaune kan gado tana kallon wani movie a system. Saurin sa pause tayi sannan ta dau wayan. Kallon kallo su ka fara yi. Tana jira ya fara magana Amma kaman ma he is lost somewhere near, gabadaya yayi focussing attention in shi kan face inta.

"Ya mushin!" Ta fada da karfi. Saurin daga Mata hannu yayi "don't distract me girl" cigaba da abinda ya ke yi yayi. Ganin ba zai daina ba yasa ta juyar da fuskan ta sa hannu ta kan screen in tayi blocking.

"You are a spoiler, ya zaki min haka Ina kallon halittan Allah?"

"Go away!" Tace ba tare da ta cire hannun ba.

"Yi hakuri to cire hannun muyi magana man"

Cirewa tayi su ka dawo suna fuskantar juna. "Ya Muhsin"

"Ke Wai tsaya ba nace Miki i don't like the name ba?"

"Sorry kasan sabo sai a hankali"

"Ji barta better you find something soon kinsan ni dan soyayya ne ko?" Yanda yayi da fuskan shi ya sa ta jin kunya. Rufe idanuwan ta tayi tana smiling yace "Suhaila zanyi maganin kunyan nan naki. Shine dazu har da min burga"

Dariya tayi. Sun dade suna Hira ko ince yana tsokanan ta ita kuma tana jin kunya. Abinda ba ta sani ba da gangan ya ke yi don yana matukar burge shi if she is shy.

"Dare yayi in barki ki kwanta right? Akwai lectures gobe"

Hamma yayi bayan ya gama maganan ta tuntsure da dariya "Kai dai kace kana jin bacci"

Hamman ya kara yi yace "kinsan muna da time difference ko? Plus na gaji over"

"Then have some nap"

Kallon ya kara yi da kyau yana murmushi yace "Baby girl i need some pics of you"

Widening eyes inta tayi tace "Really?"

Nodding kan shi yayi yanzu kam har idanuwan shi sun fara kullewa.

"Then let share. Go and sleep now"

"Am i that boring when am sleepy?"

"100% sure"

Lumshe idanuwan shi yayi yana smiling "I don't want to bore you then mu kwana lfy. I love you"

Murmushi kawai tayi tana smiling har call in yayi ending.
.....
Kaman yanda ta tsara ta fara fita aikin na ta hade da internship da ta ke zuwa na Nursing. In ta fita tun safe sai Yamma lis ta ke dawowa hakan yasa haduwa yayi wuya a tsakanin su. Shi ma aikin ya ke gadan gadan musamman yanzu da su ke kokarin bude na su company in shi da Al-amin.

ABINDA KAKE SOМесто, где живут истории. Откройте их для себя