Karshe

861 75 5
                                    

Da sauri ta fito daga dakin da ribbon a hannun ta tana kokarin daure gashin ta. Straight skirt ke jikin da top, tayi matukar yin kyau. Komai Na ta a can a can. Itan ba ma'abociyar saka manyan kaya bane a cikin gida, musamman in tana aiki. Yawanci kananan kaya ta ke sawa sai ta ajiye open Abaya a kusa da ita in case ko tayi baki. Hula ta sa ta nufi kitchen ta na duba abunda ta daura kan gas. Fatan ta daya ta samu ta kammala kafin ya dawo, don ta San yana isowa komai shashance wa zai yi sai tayi da gaske kafin ta samu su ci abinci. Fruit salad ta fara kokarin hadawa Wanda ya kunshi kayan fruit gabadaya da dabino da grinded kwa kwa a ciki. Madaran gari ta zuba a ciki ta juya.sai da ta tabbatar yayi sannan ta sa a fridge.

Tana tsaka da aiki ta ji knocking hade da sallama. Rasa abun yi tayi don ko tasan da wuya ta dawo kitchen in yanzu. Hakanan ta nufi kofan ta bude tana fadin "sannu da zuwa" bai amsa ta ba sai tsayawa da yayi yana karantar yanayin ta.

"Baby girl wa ya taba min ke" murmushi ta Saki sannan ta jawo hannun sa "ka tsaya a tsaye" jawo ta yayi gabadaya jikin shi yayi hugging yana fadin "kinyi kyau, you are looking more beautiful everyday" wani irin kallo ya ke aika ma ta da ita kadai ta San ma'anar shi. Sai dai yanayin maganan shi kadai tasan akwai gajiya tattare dashi. Kujera ya jasu su ka zauna ba tare da ya sake ta ba.

"Mine... Wanka" ta fada hade da jan zancen saboda sanyin da jikin ta yayi.

Girgiza kai yayi yace "allow me babe, am enjoying your warmth"

Turo baki tayi ganin abunda ta ke expecting ne ke faruwa, cikin shagwaba tace "please mana na bar abinci kan wuta"

"Didn't i tell you ki dinga kashe gas in na dawo a karasa abincin daga baya"

"You need some food please mana" cikin marairaicewa tayi maganan. Gani yayi ta karasa ma sa kyau, kai komai ma suhaila tayi shi kyau ta ke masa. Shagalan da yayi wurin kallon ta ya ba ta daman mikewa tayi kitchen in. Everything is ready. Ko da ta koma falon ta samu ya nufi dakin. Saurin zuwa toilet tayi ta hada mishi ruwan wankan. Ko kafin ya fito har ta gama hada abincin kan dining.

Tana zaune ta na danna waya ta ji ya rike wayan, dago tayi ta kalle shi, sake mai wayan tayi ya ajiye a gefe. Kujeran da ke kallon nata ya zauna sannan ya riko hannun ta yana kallo. Ba ta kawo komai ba saboda ya riga ya Mata sabon haka, ko da yaushe in dai yana gida to suna manne da juna. Sai dai kuma yanda ya ke kallon ko Ina na jikin ta kaman yau ya fara ganin ta yasa ta zargin lfy? Kauda thought in tayi "Food is waiting"

Kallon kulan abincin yayi ya girgiza kai "Allah sarki gashi ni kuma ba ta shi na ke ba"

Zaro idanu tayi tace "ta mai kake?" Dariya ta so bashi ganin yanda ya hade ma ta rai tace "ta mai abincin na ke"

Da murmushi kwance kan fuskan ta ta amsa "then let me feed you coz am yours" ta karasa zancen tana winking girin ta.

Da hannun ta tayi feeding in shi ko ince su kayi feeding juna, in their own little world da basu ganin kowa a cikin ta banda su. Hakika soyayya ni'ima ne, inji malama suhaila.

Kanta akan kirjin shi ya zagaye ta da kafadan shi suna zaune a falo suna kallo. A hankalin ta ji hannun shi ya fara tafiya, kasa magana tayi tana ji har ya tsaya kasan maran ta.

"I feel like i have something in here" Dan dago kanta tayi suka hada ido, kallon da ya Saba bin ta dashi ne a cikin idon, kallon da ba ta gani a wurin kowa sai muhsin inta, it like the eyes speaks all the things he couldn't possibly let out. Kara shigar da ita jikin shi yayi sosai body contact insu ya kara zama intense. He feels in ecstasy whenever he did that, it like his comfort zone or rather theirs. In a sweet melodic voice ya fara mata whispering a kunne. "You are showing the signs baby love it like Daddy zai samu kanwa soon."

"Saurin boye fuskan ta tayi a kirjin shi tana dariya kasa kasa. A hankali ya fara dago ta yana fadin " what are you not telling me babes? We are a team fa, a little small circle"

ABINDA KAKE SOTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang